NAMIJI BAYA KADAN
Page 31
Karan da tayi sai da Anty ta jita Mami dake part din Abba ma ta danji karan kadan. Ita kuwa cikin azaba ta kakkame shi tana mai wani irin kuka da bashi hakuri da tuba da magiya juya kanta kawai take dan zafi da radadi. Shi kuwa zuwa yanzu bai san duniyar da yake ba, bare yasan halin da take.
Haka yai ta sabbatu ba tare da sanin halin da take ciki ba sannan ya juya ya shiga toilet a nufin shi yayi wonka yazo yayi sallah sannan ya taima ka mata ya gyara ta itama kafin Mami ta dawo. Wonkan yayi sannan ya fito ya zura jallabi yarsa sannan yayi sallah tare da zubawa Khadijan shi addu'oi. Yana idarwa ya koma kan gadon a hankali ya zauna gefenta tare da jawota jikin shi. a hankali ya zubawa kirjinta ido cikin mamak da firgici ya kara jawota ganin bugun zuciyarta baya harbawa, kunneshi ya kifa kan kahon zuciyar ta dip yaji ba motsi a hancin ta ya dan manna yatsarshi nannma ba numfashi, a tsori ce ya kara tallabo ta cikin rawan jiki da murya yace. " inalillahi wa inna'ilaihi raji un, Khady, Khady meke faruwa da mu Khadija tashi kar kiyi min haka".
Kai Mahmoud lafiya kuwa meke faruwa me ya firgi taka haka?".Cikin tsoron ya kalli Mami fuska a karye yayi kalan tausayi sai kuma kawai ya nuna mata cikin dakin tare da cewa. "Mami bata numfashi zuciyar ta bata bugawa Mami ki duba min ita wlh ina jin tsoro kar Na rasata". Kalaman shi sun kulle mata kai amman kuma sai kawai ta shiga dakin cikin mamakin ta karisa gefen gadon ido ta zare ganin, Khadijan ce konce kan gadon kuma gata a sume duk gashin kanta a hargitse sannan daga k'asa inda take konce jinine a wurin.
Sai kuma ta kara damkesu cikin zubda kollah duk da idinta a rufe suke cikin kukan taci gaba da cewa. "Please Dan Allah Mahmoud ka barni zan mutu Na tuba kamin afwa wayyo Mahmoud zaka kashe ni".Anty kam duk da ba gaya mata akayi ba ta gano abin da ya ja mata wannan abu sai dai tacika da mamakin abin ita kuwa Mami cikin rashin fahimtar ta bisu da ido. Shi kuwa cikin jin kunya yasa hannu a kanta yana shafawa cikin sanyi yace...........?
Page 32
Ido ya lumshe cikin sanyi yace. "Kiyi hakuri Khadija kiyi shiru ba abinda zai same ki, insha Allah zamu rayu tare".Mami kam fuska ta hade tare da tabe baki sannan ta zauna gefen su dan son gano bakin zaren. Ita kuwa Anty dr Hamida ta kira ta sheida mata abin da ke faruwa, cikin lokci kadan dr ta ise a dakin Mamin ta samesu. Ita kuwa Khadija sam taki bude ido dan kunya da takaici ga azaban da takeji. Ita kuwa dr Hamida tana zuwa ta ce su Mami tace su dan basu wuri zata dubata.
Dariyan mugunta Hamida tayi (da yake dama k'anwar Khadija ce sosai) cikin rada tace, "Har yanzu yaro kike cemai baki horu bako wato bakinki bazai mutuba aiko ke da kanki kinsan yafi karfin yaro".Ido ta rumtse cikin zubda kollah tace." Allah ya isana mugun azzalumi wallahi sai Allah ya saka min ki ganifa Hamida ko tashi na gagara kiga abin kunyar da ya aikata min a dakin Mami a kan gadon ta sannan a gaban su".Sai kuma kawai ta saki kuka, Itako Hamida dariya take tare da yi mata allura,m"tana ai yanzu zaki yarda da cewa, ki kama bakinki dan kinga aikin yaro tunda harda suman ki".Haka dai tai ta mata tsiya tare da taima ka mata ta zauna sannan ta kalleta cikin mamaki tace." gaskiyi nayi mamakin yadda akayi kika zauna da Alhaji Bashir tsawon sheraru 2 amman bai aikata miki komai ba ".Ita kam Khadija kasa magan tayi Dan zafin dake ratsata ganin haka yasa Hamida taje parlon gunsu Mami cikin sanyi da sunkuyar da kai tace." Anty gaskiya Khadija ta ji jiki dan haka ya kamata a kula da ita dan yadda za,a Baiwa mai haihuwa kula haka ya kamata a bata dan gata can ko zama wuya yake bata amman in aka tsaya mata da ruwan dumin zata samu sassaucin abin.
Khadija ko suna shiga d'akin Anty ta fada kan gado gami da sakin wani irin kuka mai cin rai ita dai Anty toilet ta shige ta hada mata ruwan dumin sannan ta fito cikin kauda kai tace." kiyi hak'uri kibar kukan haka ya isa shiga kije kiyi wonka zakiji dama-dama".da kyer ta samu ta shiga wonkan tana shiga ta zauna cikin ruwan d'umin zafin ruwan yana ratsa zafin ciwon fuska cike da kollah ta rinka yarfa hannu tana nawa Mahmoud Allah ya isa na mutu kawai. A haka ta gasa jikin ta sannan tai wonka tana fita tayi sallah ta mike cikin jin dan sauki ta shirya cikin dogowar riga sannan ta koma tai konciyar ta tana mai jin kunyan ganin mutanen gidan baki daya.
Anty ce da Hamida suka tasata dole ta danci abinci sannan ta koma ta konta. Ita ko Hamida ta bata magungunan ta sannan ta wuce wurin aikin ta. Shiko Mahmoud tunda ya fita ya koma dakinshi ya fada kan 3 ster yana mai takaicin hanashi tarewa da akayi da matarsa a fili yace. "Da agidan mu ne mu biyu kadai da bazan bari ki zubda kollah ba Baby na da bansan inda zan sakiba".Ita ko Mami cikin ta kaici ta shiga d'akin Amira inda Abida ta kwana kukan takaici da gano halin da su Mahmoud din ke ciki kuka tayi har saida fuskar ta ta kubbura.
Mami ko tuni ta gayawa Adda Asabe gobe Abida zata tare tuni suka fara shirya tari yar Abba kuma yasa aka je aka share sabon gidan da ya ginawa Mahmoudun shi komai yayi ras a wunin akaje aka shirya gefen Abidan. Ita ko Khadija wuni tai bacci dan Alluran baccin da aka mata sai sallah ke tada ita nan ma da kyer take mikewa. Anty ce tai girki shiya sa tana gama aikin ta, ta sata taci abinci sannan ta kuma gasa jikin tayi wonka sannan tazo ta konta. Shiko Mahmoud yana ganin fitan Anty ya fice ya mike dakin ta dan yana muradin yaje ya lallashi Baby shi.
Tana konce cikin baccin da ta fara taji an bude kofar bude idon da zatiyi taga shine cikin tsoro ta zare ido tare da mikewa tana Jan baya-baya ta cewa.........?
Page 33
Fatan Alkhairi a gareki ya tagari kuma uwa tagari insha Allah dabi, unki sunka daga darajarki kin kai a yabeki my lovely namecy tawa ni daya Aysha Aliyu tsamiya Ido ta zare cikin sauri taja hijabin ta ta rufe kirjinta murya a sanyaye tace. "Dan Allah kayi hakuri ka barni wallahi bazan iyaba katafi dan Allah kaji ko".Shiru yayi tare da jingina jikin kofar da ya rufe din hannushi ya harde a kirjinshi tare da tsura mata ido, abin ma dariya yaso bashi yadda gaba daya ta tsure da ganin shi sai ja da baya take tana karkarwa tana ta faman rufe jiki duk ta zaro ido woje, kara hade fuska yayi cikin takawa a hankali ya nufi kanta murya can kasa yace." Me hakan ni kike tsoro? koni do done? kalli yadda kika wani rude ki nitsu kizo kiji abin da zan".Bata barshi ya karisa abin da zai ceba ta daga kai alamun please kayi hakuri murya a raunane tare da zubda kollah tace.
Please na tuba Allah banda lafiya".Tsawa ya buga mata cikin zare ido yake." Zo nan nace ko".Ganin yadda yayi kanta ga tsawan da ya buga mata ga tuno azabar da tasha a hannushi yasa cikin sanyi, ta taka a hankali taje gaban shi tana kallon cikin idon shi.Kai ya kawar cikin bada umurni ya ware hanna yen shi tare sauke ajiyar zuciya. Kirjin shi ta tsurawa ido mamaki take har ga Allah irin halittar Mahmoud jikin mutun duk gashi ko ina yana konce lub sai sheki yake da kamshi.
Cikin tunanin taji yana cewa."nagaji fa kuma wallahi ina irga uku in bakiyi abin da nace ba wallahi sai na kuma abin jiya yarinya kiyi kuka da kanki".Har lau tana tsaye dai saida taji yana." 1 2".ya bude baki zaice 3 ta rumtse idon ta ta bude hanna yenta ta fada jikinshi a hankali tasa hannu ta ruggume bayan shi tare da manna kanta a faffadan kirjinshi dan ya fita tsawo.
Murmushi mugunta yayi cikin kuzari ya birkito ta ya kontar da ita kan pillows ya haura kan ruwan cikin ta yana."Waye ni me sunan ni me dinki ne?". Cikin tsoro da tuna azabar da take sha jiya iwar haka baki na rawa tace." Kai namiji ne kuma kai miji nane".Cikin rawan jikin da ya fara yace ."Toh me sunana?"A hankali ta juya kai alamun kunya takeji bazata iya kiranshi da sunna da ta saba kiranshi ba cikin rawan baki tace.
Shiko mikewa yayi cikin kamo hannuta ya tsaida ta a hankali yace."Zuge min zip din rigar nan tawa zan tafi kema ki samu kiyi bacci dan ni kam na sani bani ba bacci dama zuwa nai ki danji dumin mijin ki in kuma ga ya jikin ki kuma kinki ki nuna min ciwo namu".Zuge mai zip din tayi shi kuwa ruggume ta yai cikin tsura mata ido yake shida mata Abida zata tare gobe.Itako Mami ido ta zubawa inuwar su ta jikin labule tana haggo jaraba da naci irin na dan nata. Ita kuwa Khadija a hankali tace."yayi kyau"Shi ko shafa kuma tun ta yayi sannan yace."Ke Abba yace sai kin worke zamu tare abin mu gani gaki shiya sa zan daga miki kafa dan kiyi garau da wuri mu tare ba mai matsa min".Zame wa tayi sannan ta koma ta konta cikin sanyi tace." bacci nakeji"Shafa kirjinta yayi sannan ya rufe mata jiki ya manna mata kiss a goshi ya juya ya fita yana mai ce mata."I love you so much good night my dear" Yana fita tai baccin ta, shiko tafi yake kamar bugge, Mami kam kamar ta kurma ihu dan takaici. Shiko Mahmoud haka yai ta fama da begen marsa...........?
Page 34
Kuna raina brothers and sisters na daku nake alfahari kune jinina farin cikina Allah ya barmu tare ya kara mana kaunar juna da shakuwa, fatan Alkhairi a gare kuSheik Muhammad Ali Garkuwa Doctor Usman Ali Garkuwa
Barrister Khadija Ali Garkuwa, Engineer Adam Ali Garkuwa, Mallama Hafsat Ali Garkuwa, Hamisu Ali Garkuwa, Auta yar kirki Rahama Ali Garkuwa, Allah ya bar kauna ya rayamu bisa imani?
Yau asabar tun waye war gari garin Adamawa aka tashi da yanayin mai dad'in gaskiya yanayin ne na damina ba rana ko kad'an sai iska mai sanyi dake kadawa. Haka ya tunzuro shaukin masoya ya tsuma masu rauni soyayya ma bare irin su Mahmoudu da yakeji duk duniya ba abinda yake marari sai matar sa a haka ya wuni cikin begenta Har zuwa la'asar sakaliya. Khadija kuwa gaba d'aya yanzu rayuwa ta juya mata ta tsinci kanta cikin wani yanayin sauyin da bata gane menene shiba sam tun randa Mahmoud ya aikata mata aika cecciya sam bata jin dadin jikinta wata muguwar kasala ta shiga rayuwar ta gashi bata iya cin komai sai abin zak'i-zaki sannan sai wani yanayin da bata gane k'amshi ko yaushe ita sai tai tajin kamar wari kawai take shaka ita da jin sa,ida sai in tayi bacci sa,arta daya data konta sai baccin a hakan taji ta gaji da zaman gidan shiya sa yau ta shirya kayan ta tsaf tace zata tafi gidan su Anty ko tace ta kira mijin ta ta gaya mai shine fa ta koma kan gado ta konta cikin kasala ta kirashi.
Yana gani ya mike tsaye rike da key tare da kiran ta yana."Kince lafiyar ki lau sannan kinga yadda kika rame meke damun ki toh gani nan zuwa yanzu wallahi".Ita kam da tuni ta fara bacci ture phone din tayi ta konta lup abinta tana bacci cikin kasala. Shi ko kai tsaye gidan ya nufa yana zuwa ya wuce parlon Abba inda yaji su Mami da Anty na ciki dan Abban yau ya dawo daga tafiya.Yana shiga ya gaida su Mami kam da ker ta amsa sannan ya gaida Abba tare da mai sannu da hanya, cikin sanyi ya juya gun Anty a hankali yace. Anty meke damun Baby ne naga gaba daya ta rame".Ajiyar zuciya tayi tare da cewa. wlh nima ban san meke damun taba amman sam bata walwala kuma bata cin abinci".Abba ne ya kalle su cikin kula yace." toh kunje Asibiti ?".Mikewa yayi yana fita tare da cewa." bari muje yanzu"Kai tsaye dakin Anty ya wuce su Abba kuwa binshi sukayi da ido yayinda Mami ta watsa mai harara.
Baby na meke damun ki meke ranar min dake ban son ramewar ki ko kadan nafi mura dinki da kibar ki".Ita kam bata ma san yana yiba sai makaleshi take tana tayar mai da borinshi a haka tai ta shakar kamshin turaren jikinshi tana sauke ajiyar zuciya. A haka har yaji an fara kiran sallah ganin haka yasa ya d'an zameta cikin sanyi ya mike har zai juya sai kuma yaji ta rike hannushi ido ya tsura mata ganin baccin take Amman ta makaleshi a hankali ya zare jikinshi sannan ya sumbaci pink lips dinta da su kayi sanyi kamar kankara.Da ker yaja jiki ya fita gudun kar Anty ta shigo, yana fita sukayi kicibis da Mami fuska a hade tace."in ka fita kar ka kuma dawowa ka wuce gidan ka"Toh yace cikin rauni kamar zai saki kuka.
Ita kuwa yana fita ta farka tashi tayi ta zauna tare da lumshe ido tana shakar kamshin da ya tafi ya bar mata a jikinta, jiki a macce ta kalli Anty cikin sanyi tace."Anty wannan kamshi faa ina kika samu turaren wuta mai dadi haka ko humra ne ni nama kasa gane wanne irin kamshi ne mai dadi haka dan Allah Anty bani turaren".Ita kam Anty ido ta zura mata a hankali tace." Ni ba turaren da nasa a dakin nan sai dai in na jikin Mahmoud ne".A hankali tace, "Anty yazo ne? shine bai tada niba zan tafi yace in bari zaizo ya kaini" Itako Anty wucewa kawai tayi ta fita a ranta tana, "kwoji da shi dai Ku tare nima na huta da rikicin ku"Ita kuwa Khadija wasa-wasa kamshi turaren take son shaka abusai karuwa yake mata gashi kamshi jikinta ya fara bacewa kamar ta share sai taji ta kasa lokaci daya warin da take ji kuma ya dawo sabon fil, Kawai sai ta zauna tana zubda kollah tana cewa Anty.
Yana cikin halin makanta da kuram ta yaji kiran Babin shi ya shigo woyar dan daga sautin kiran ya gane itace shiya sa cikin Wahala da kasala ya daga woyar murya na rawa yace." Baby na ya akayi ne me kike so? Ita kuwa kuka kawai ta saki tare da cewa." turaren da kasa yau dinnan nake so ka kawo min na kasa bacci sai kamshi nake sonji".Jiki a sabule ya mike har yana kokarin faduwa cikin lallashi yace."Kiyi shiru kibar kukan gani nan zuwa yanzu zan kawo miki".Abida dake jin abin suke cewa cikin kirsa da salon.jan hankali ta kamo hannushi cikin sanyi ta jawoshi jikin ta. A hankali ta rink'a murza shi tana juyashi gaba daya ya susuce ba abin da yake buka ta sai ita, a ranshi kuwa tuno kukan Baby yake amman kuma ko tsayuwa bazai iyaba bare yayi tuki haka ya mace kan Abidan a daya bakkaren kuma mamaki yake yadda bataji tsoron sa ko kadan ba, cikin kauda komai a ranshi yayi mata rumfa da kirjinshi, abin mamaki Abida ba tsoro bare kuka sai dai ta dan kamkame shi tace .
Ita kuwa Khadija ta fesa turaren har ta gaji sam bataji kamshin da take son ba, gaba daya sai ta kufula wato don tace tana son turaren ne shine zai kawo mata wani data matsa da fesawa sai ya rinka sata tashin zuciya dole ta hakura cike da takaici ci.Ta kirashi tana mita shi kuwa da iya gaskayar sa yake rantse mata wallahi shine turaren da tace ya kawo matan wanda ya saka taji a jikinshi. Ita dai fushi tayi taki yarda shiko Yana son zuwa Mami tace bata yarda ba a haka har sai da yayi sati 2 kafin yau ya matsa mata dan Allah zaizo tace yazo Amman bazai dade ba,yace ya yarda.
Yana zuwa bayan ya gaida Mamin shi ya shige dakin Anty yana shiga ya samu...............?
contact-form
0 Comments