NAMIJI BAYA KAD'AN
Page 1
Jikinta asanyaye yashiga dakinta falo ta zauna ta kurawa tv ido abubuwa dayawa na mata yawo akanta yau kam gaba daya andagula mata lissafi da safe mami tazo ta wanka mata mari still mama tazo tai mata fada akan tabi mijinta sannan maganganun Mahmoud sunyi mata tasiri sosai tana ganin ba kanta farau ba ba kuma hakan zai zama karshe ba ajiyar zuciya tayi bata da yanda zatayi da kaddara haka Allah ya tsara mata rayuwa har gobe zuciyanta na mata waswasin wai mami ke nuna mata kiyayya dan kawai danta ya aureta sam zuciyar mami bata tunani mata itama fa ba son auren nan take ba dan tafi kowa daukan hakan abin kunya ace kaninta na aurenta meyasa mami bazata gane itace tafi kowa kin auren nan ba.
Karamin tsaki taja ta gyara ama batasan ya zatayi ta warware wa kanta wannan matsalar ba abinda ke damunta tana matukar girmama iyayenta tana son yi musu biyayya ta ina zata fara, har gobe tana yiwa Mahmoud kallon kaninta tayaya zata saukan da kanta ta kalleshi da kima har ta iya yi masa biyayya, sallamansa ne ya katse mata tunaninta ta amsa muryan ta adashe kamshin turarensa ya gauraye falon ta lumshe ido tarasa meyasa take son wannan fitinan nen kamshin na jikin Mahmoud da kyar ta iya kallonsa da sauri ta kauda kai muryan ta asanyaye tace masa"sannu da zuwa"mamaki yayi ya kalleta da kyau dan ta maimaita yasa shi basarwa kaman bai jiba ta kuma kallonsa yai mata kwarjini sosai ta kauda kai hade da sunkuyar da kanta "sannu da zuwa"dadi sosai ya kamashi muryarsa asake ya kalleta yana hango abubuwa da dama akanta "lafiya lau babyna ya kwarin jikinki "kanta akasa ta amsa tana jinjina abin dan jinsa tayi banbarakwai wai ita ke gaida mijinta Mahmoud "jiki da sauki" ta fada atakaiceya yi murmushi "mashaa Allah nagode wa Allah daya bawa babyna lafiya Alla ya fito min da small babyna lafiya"shiru tayi bata amsa ba ya tsura mata ido ganin tayi shiru yasa ya janyota jikinsa hade dasa hannu ya cire hijab din jikinta ya tusa hannunsa cikinta yana shafawa yana matukar jin dadin dansa na manne cikin cikinta kamshin gashinta ya shaka ya cire dankwalinta yasa dayan hannunsa yana shafasu yana son babynsa yasan tana matukar kula da kanta a hankali muryarshi ke fita dan shi dai jikin Khadeeja na sanyayar dashi "babyna baki amsa da amin ba bayan kinji addu'ar danaiwa danmu"shiru tayi taki magana dan bata da amsar bashi dai dai kunnanta ya zo ya fara lasansu yana hura mata iska tuni ya saukar mata da kasala ta kara shagwabewa ajikinsa tana fidda numfashi a hankali ita da kanta tasan Mahmoud namiji ne dan duk ya tabata tana jin feeling na musamman wanda bata taba jin irinsa ba a duk mazajen data aura gaba daya ya birkitata tsab ya cire rigan jikintayana lasan duk inda yaci karo dashi musamman kirjinta daya bata time yana yin abinda ransa ya so dasu lumshe ido sam takasa tsayar dashi mamakin sauyawan ta yake kara zage damtse yayi yana mata wasu salo masu rikita mutun cikin kasalalliyar murya yace"baby na, please kice amin.
Da kyar ta iya buden bakinta tace "oh ya Allah, daban kike khadeeja ina sonki bazan taba cutar dake ba kisaki jikinki zan jiyar dake dadin da ba kowacce mace tasan akwaishi ba zan baki gatan da kikeso ki karbeni matsayin mijinki kin sani ina sonki sosai Habibty, surutai ya cigaba dayi wanda surutan nasa sukayi tasiri zuciyarta tana kokarin gano illansa ga sarrafa jikinta dayake yasa ta sakin jiki da yadda da salon dan kasa komai tayi a hankali ya lalibo bakinta ya fara mata zafafan kiss tun bata iya jurewa har ta fara tayashi jin tana taya shi dan hannuwanta tasa gaba daya tak'ara rungumo shi nan da nan ya fice a hayyacinsa yafara aika mata da manyan sakonni da sauri da sauri cikin gwaninta da kwarewa cak ya sureta yai cikin bed room da ita suka sauke sunna.
Daren ranan Mahmoud jinta yake sabuwa fill awajensa shi kam kullum jin Khadeeja yake daban ya yardanwa kansa itadin ta musamman ce shiyasa take masa yanga da asuba da taimakonsa tai wanka ya wuce masallaci ita kuma ta yi nata tana mamakin kanta na jiya data biyewa Mahmoud samun guri yasa bai kyaleta ba sai asuba sam baya gajiya da abu daya kishingida tayi bayan ta gama azkar tana mmkin Mahmoud din komai nasa cikin tsari da manyantaka yake yinsa ita kam ta yarda lallai gwarzone dole Abida taita rawan kai akansa baccine mai nauyi ya sureta ssboda jiya fitanan Mahmoud bai barsu sunyi bacci ba shima yana dawowa janyota jikinsa yayi yana jin dadin ta fara sakin kai yasan na da dan wani lokaci komai zai zama tarihi zasu shinfida rayuwa ta tsananin kaunar juna ta kuma haifa masa kyawawan yaya.
Basu farka ba sai 11:00 jin ta tayi ajikinsa ba riga hannunshi na kan kirjinta girgiza kai tayi ta ame kanta caraf ya rukota hade da janyota jikinsa "ina zaki tafi kin san bana gajiya da shafa lafiyayyan fatarki"cikin muryan shagwaba tace"rana tayi fa, wanka zanyi.."waiwayo da fuskanta yayi suka kalli juna kwarjinin sa da kunyar sa ta kamata da sauri tasa hannu ta rufe idonta murmushi yayi lallai duk inda kunya take akwai SO tashi yayi daga kwancen dayake "bude fuskanki ki kalleni ko kuma yanzun na maimaita abin jiya kinsan ni bana gajiya dake"da sauri ta saki hannu ta kalleshi ta kauda kai tana mamaki "please Mahmoud wanka fa nake sonyi""what "ya fada"Mahmoud kai tsaye? ban yarda ba"saukar na kanta tayi tana kallon gefen kirjinsa"hamma Mahmoud "dariya yayi sosai dama Allah ya zuba masa son girma gashi yau Khadeeja nace masa yaya lallai dole yayi dariya irin ta mugunta tasani sarai tasan dariyan mugunta yake mata murmushi tayi tana kokarin barin jikinsa rikota yayi tsam kafin tayi wani motsi yadaga ta still dariyan yake muje muyi wankan ina miki kina wa yaya Mahmoud godiya taso tayi dariya ta kanne amma duk da haka sai da dariyan ta kwace mata yau dadi ya ishi Mahmoud ta kira sa da yaya yes itace da kanta take ce masa kaninta yau da kanta tana ce masa yaya ta yarda kam yayanta ne tun da Allah ne ya bashi girman kuma mijinta yaso tasaki jikinta haka dai tana noke noke sukai wankan shikam kaman turi yaso tabiye masa su maimaita ta ki dan ta fuskanci baya abu daya ya isheshida kyar ya kyaleta bayan ya jagwalgwalata kwana biyun dayayi a d'akinta har sai da ta fara sakin jiki ba sosai ba dan har yanzu abin na nukurkusanta tana biye masa ne kawai saboda iyayenta amma gefe guda na ranta tana tuna kiyayyar mami shi kam kwana biyun nan sun masa dadi dan tunda ya aureta wayannan kwanakin sunfi kowanne jin dad'insu kaunar baby nasa kamar an kara masa su inaga tana bashi kulawa.......
Page 2
Kwanaki sun dan ja lokaci ya juya abu da 'an dama a hankali wani irin sabo da sha'uwa ta rinka ratsa tsakanin Mahmoud da Khadija sosai Mahmoud yake tsuma rayuwar Khadija da kauna mai tsanyi da zama a zuciyar wanda ake gwadawa tuni Mahmoud ya fara tsuma ta da salon shi, duk da tana boye halin da take shiga a duk locin da yake rabe da ita amman hakan bai hanawa in yayi nesa da ita ta zama tamkar majinya ciya ta rasa sukuni ta rasa wolwola ko muryar shi taji sai taji tsikar jikinta na tsuma bare taga tsurarsa mai cike da haiba da ta ganshi take shawa,awar ta jita cikin kirjinshi.
Kamar kullum yau Abida zata fita girkin ta Khadija zata karbi na dare, Shiko Mahmoud dama ya tsara musu duk wacce bata girki shi zai je dakinta da kanshi da safe ya gaida ta da dare kuma yaje ya mata saida safe, toh hakane take a yanzu ya gama shirin sa tsaf da yake yau Saturday bazai shiga school ba shiyasa ya shirya yana so suje gida tare da matan sa, ya shirya tsaf gonin sha,awa ya fito cikin cikar haiba ya nufi gefen Khadija, tafiya yake k'amshin jikinshi ya yimai jagaro a hanKali ya shiga parlor bai sameta ba sai gyara da parlon yasha sai k'amshi ke tashi, cikin bedroom ya wuce tare da sallam, a nan ma shiru bata nan bakin gado ya zauna tare da jingina jikin pillows ya lumshe ido, yayi shiru a hankali yaji motsi alamun tana toilet.
Mikewa yayi ya nufi bakin kofar toilet din a hankali ya tura kofar tare da shiga cikin sanyi ya tsura mata ido ta cika baf din da ruwa tayi luf a ciki ta lumshe idanun ta tana shako kamshin da yafi komai sata shauki. Murmushi yayi cikin lasan lips enshi a hankali ya dan duka dab da kanta cikin sanyi ya dire bakinshi kan lips enta a hankali ya lalubo tattausan harshen ta cikin salon kauna ya rink'a mata kiss masu sanyi, ita kuwa jin kamshin sa yasa ta gane waye ga wani solo da yake mata duk ya kashe mata jiki a hankali tasa hannu ta kamo nashi tana murza tafin hannushi, Jin abinda take mai yasa ya zare bakinshi ya tsura mata ido yana mai mmkin canjin da yake samu daga gareta, itama ido ta bude ta dan tsura mai shi kuma murmushi yayi tare da kashe mata ido ta kuma rumtsewa a hankali ta dan konto jikinshi tare da yin magana cikin sanyi tace. "I miss you so much Hamma na.
Ido ya bude dan ya tabbayar da Abin da yaji ganin ta kara shige mai yasashi tabbatar da hakan, cikin n dad'i ya dauki sabulu ya fara murza shi kan kirjin ta yana cudata tare da shafe kirjinta lkci d'aya ya fara fizgar numfashi jin haka yasa ta rike hannushi cikin sanyi tace." Hamma bari ya isa kar mushiga hakkin k'anwata ka fini sanin illan hakan, ba kyau" Ido ya bud'e da ker a hankali yace."Abida tace min ta yafe ta amin cemin duk lokacin da nake da mura dinki ta yafe tace ita farin cikina take so".Kai ta jinjina cikin jin tausayin Abida da kaunar ta dan gaba d'aya ta canza shiyasa ita da Mahmoud din suke tausaya mata da kaunar ta sam dan ta saki komai a ranta kuma tunda ta fahimci Khadija ce farin cikin Mahmoud ta ke binta dan a zauna lafiya ita kuma Khadija dama bata da fitina sai itama Abida dama abin ya hadu da zuga ne.
Tuno haka yasa ta kamo hannun shi cikin sanyi tace." Zaujee" Murya a raunane yace."ya akayi ne baby na" Lumshe ido tayi sannan tace."Bana son Abin da zaisa Abida ta rinka zaton kafin son kasan cewa tare dani nafi son muyi zama na gsky da a mana ina kaunar ta fiye da zaton ka please kayi hakuri kaje gareta". Ajiyar zuciya ya sauke tare da gyara hannun rigar shi cikin sanyi yace toh." bari nayi miki wonkan sai mu tafi gidan Abba"Murmushi tayi jin yadda yake shafa cikinta da kirjinta wai zai mata wonka duk ya susuce kan cikinta sai kissing din cikin yake tako ina yana."ina son wannan cikin ina Kaunar shi kamar raina ban son abin da zai taba min gudan jinina Khadija ina mararin ganin dana ko yata ni Mahmoud Wanda Khadija zata haifamin.
Hannushi ta rike a hankali tace." Zaujee zaka jika jikin k'afa ka dade ka tafi Abida na jiranka kaje gareta".Ahaka a dole ta lallaba shi kamar yaro ya fita ita kuma tai wonkan sannan ta fito ta shirya cikin shiga ta alfarma tayi ras tayi bul-bul da ita ga cikin da ya fito ras a jikinta cikin ya mata kyau, suna karyawa suka fice suka nufi gidan su Abba ita kam Khadija sai tsoro takeji kome Mami zata mata Yau kuma hannu tasa ta shafa cikinta dake ta wutsul-wutsul sai taji hawaye tana tausa yawa Abinda zata haifa kakarsa bata sonshi uwarsa ma a kaddara ta dauke shi Baba shi kad'ai ke sonshi.
Mahmoud ya lura sarai da yana yinta shiyasa shima yasa hannu yana shafa cikin a hankali yace." karki damu Abba na gida Mami bazata miki komai ba"Haka dai suka isa gidan suna zuwa kai tsaye parlon Abba sukaje aiko suka samu baya nan ita kam Khadija sai ta kara sinkewa sai Anty suka samu tana rufe parlon cikin mmk da farin ciki Anty tabi Khadija da ido ganin ta murje tayi ras yar ramar nan duk ta tafi ga cikin ta da ya fito gwanin sha,awa sannan ga Abida da take gaida ta cikin mutun ci da kagan su kasan akwai zaman lafiya da fahimtar juna shima Mahmoud yayi d'an kiba ya murje sai sheki yake ita kanta Abida tayi yar kiba tayi ras.
Daga nan parlon Mami suka wuce Anty ma na biye dasu a baya suna shiga da sallam, Mami dake konce kan 3 stairs cikin sanyi ta amsa suna zuwa suka zauna atsakiyar parlon kan carpet Anty kuwa ta zauna kan 2 str tana bin su da murmushi. Cikin girmamawa Mahmoud ya gaida Mamin shi ta amsa cikin sanyi da kauda kai, Abida ma ta gaida ta ta amsa cikin jinjina kai, ita kuwa Khadija a hankali ta dan kalleta murya Na dan rawa tace."Mamy Jam bandu na, noi sare?" Kai ta sunkuyar a hankali kuma ta zame daga kan kujeran hannu tasa ta jawota jikin ta murya na rawa cike da nadama tace.
Khadija yata ki gafar ceni tabbas duniya abin da kayi shi ake maka lallai yanzu sakayya tun a duniya ake ganin ta nayi kuskuren kin sunnar manzon mu abin koyinmu gashi akusa Allah ya nuna min munin abin da naso aikata wa ki gafar ceni Khadija ki daina jin tsoro na mukoma zamanmu kamar da, Mahmoud am Allah ya ma albarka rabbi ya sauki matar ka lafiya ka gafar ceni dana ke kuma Abida Nagode da tunasar dani da kikayi Allah ya miki albarka da kike nemi zaman lafiya sannan nima kika nusar dani".Hawaye Khadija kam ke zubawa tare da juya kai tasa hannu tana goge mata kollah murya na rawa tace." Mami bakiyi min komai ba Mamy nasan Abinda kikaji a lkcin nima naji Abin am an ya zamuyi kaddara ta rigayi fata yariga da Allah ya tsara Mahmoud miji nane ya zanyi bani da mafita na yafe miki Mamy am".Shi kam Mahmoud murmushi farin ciki kawai yake sai.
Alhamdulillah". yake fadi Ita ma Abida sai murmushi take Anty kam dry tayi cikin murna tace." Haba dai Mamy ke da yaran ki sai kin tsaya neman gafa rarsu wallahi komai ya wuce dama munsan ba halin ki bane kawai sabanin fahimta ce kinga itama Amira tata uwar mijin tayi nada ma gashi babban d'anta ya dauketa ta koma katsina kinga yanzu zata samu Sa,ida".Murmushi jin dadi Mamyn tayi cikin jin dadi tace."Antyn yara hakurin ki ya taka rawan gani wojen samun zaman lafiya a gidan nan duk da abin da nake miki baki fasa bani girmana ba ngd Allah ta barmu tare".
Abba da ke tsaye bakin kofa tun dazu yana jinsu sukuma basu lura da shiba ya karisa cikin parlon cikin hamdalah ya tarasu ya rinka yimusu nasiha mai ratsa zuqata daga karshe ya sanya musu albarka. Haka suka wuni cikin farin ciki shima Mahmoud kusan a gidan ya wuni, sune har bayan sallan ishah sannan suka fito da nufin lafiya. har sun shiga mota Mahmoud yaga Khadija bata fitoba kiran ta yayi a woya amman sai taki dagawa ganin haka yace Abida taje ta kirata ta fito su tafi, Abida na zuwa ta sameta kwance kan gadon Anty tayi luf abinta harda lumshe ido.
Cikin dry tace." Anty Khadija ke da zamu tafi shine kuma harda konci yarki ki tashi mu tafi ". Kai ta gyad'a cikin yanayin ki taima ka tace." Ayyah Abida tawa kije kice mai na riga nayi bacci kuma kice mai dr yace innayi bacci kar a tashen, Ku tafi kawai zan kwana kan gadon Anty na nayi kekarsu wallahi ".Baki ta dan tura cikin sanyi tace." Allah Anty Khadija gidan ba dad'i in bakya nan kuma wallahi kin san ba zai yarda ba.
Ita dai Khadija ta ti'e su tafi dole Abida taje ta gaya mai ido ya zaro cikin haggo ya zai kasan ce da ita a daren yau kuma shine tace wai kwana zatayi ai bazata sabuba. Ita kam Abida dama tasan bazai yarda ba dan tasan yadda yake jarabar son kasan cewa da ita. Baki kawai ta saki ganin ya koma cikin gida bude mota tai ta shiga tana mai zubda kollah. A fili tace."Anty Khadija kinji dadi Allah ya mallaka miki zuciya mijin ki inama in samu ko rabin kaunar da yake miki".Shiko Yana shiga kawai ruggume ta yayi ya fito da ita wuntsule- wuntsule ta rinkayi tana. Ayyah Hamma ka sauke ni kayi hak'uri ka barni na kwana a gida".
Shi kam bai kula taba sai daya dire cikin mota sannan ya jawota jikin shi a hankali yace," kiyi baccin ki a jikin mijin ki"Ita kam tureshi take ganin Abida da tai shiru ta kauda kai sai kunya ta rufeta. Suna isa Abida ta bud'e ta fita ta nufi dakin ta tana mai zubda kollah Kishi kumallon mata Shiko Mahmoud ruggume Khadija yayi ya kaita har kan gado sannan ya shiga toilet yayi wonka yana fita ya kimtsa cikin kayan baccin sa cikin kula yace."Baby tashi kiyi wonka bari naje nayiwa Abida sai da safe".Mika tayi cikin sanyi tace." Allah Hamma ka kwana gunta ma kawai ni na yafe".fita yayi tare da cewa in na dawo ki korani na lura ke sam bakya kaunar na rabi jikin ki".Ita kam Murmushi tayi tana tunanin irin jarabar Mahmoud kamar babban mutum.
Shiko Yana shiga ya samu Abida jingi ne da jikin gini kollah nata bin fuskar ta cikin sauri ya isa gaban ta cikin kula ya ruggumo ta tare da shafa bayan ta itama kara ruggume shi tayi ta saki dan kuka, murya a sanyaye yace."Kiyi shiru Abidan Hamma Mahmoud dinta ki gaya min me ke faruwa?".Kai ta dago ta dan tsura mai ido cikin sanyi tace." Hamma Mahmoud kasan da cewa ina son ka ina kaunar kasan ina kishin ka amman kuma dole naso abin da kake so Please Hamma na kasoni kaima ko kadan ne.
Ido ya tsura mata dan ya gano matsala ta kishi ne ya dan motso gano hakan yasa ya tallabo kanta cikin salon lallashi ya hade bakin su ya cabko lips din ta cikin hikama ya sakar mata da kasala tuni Abida ta narke gareshi dan ita kam bata wasa da salon Mahmoud ganin suna shirin zubewa kasa yasa ya ciccibe ta kai tsaye kan gado ya direta cikin sanyi yace."Abida ki dena zaton ban sonki ina sonki Matata kina son farin cikina ina son naki ke mata tace ki dena kuka Mahmoudu na Khadija ne da Abida".
Ajiyar zuciya tayi tare da ruggume shi shiko ganin tana shirin rikita shi yasa ya kontar da ita cikin sanyi ya jawo blanket ya rufeta sannan ya manna mata kiss a goshin ta, sannan ya fice ya koma dakin Habittin shi yana shiga ya rufe musu kofar kan gado ya ganta konce sai kamshi take fiddawa cikin rawan jiki ya konta tare da rawan jiki yasa hannu ya jawota.......
0 Comments