NAMIJI BAYA KAD'AN
Page 1
Yana shiga ya samu Anty a zaune a parlon cikin girmama wa ya gaida ta sai kuma ya dan zauna har zuwa dan wani lokacin sannan ya kalleta tare da sun kunyar da ido yace. Anty shiru ban ga Baby ba fatan dai tana lafiaya.
Murmushi tayi sannan tace."Tana wonka yanzu ta shiga".Cikin jin dadi ya mike tare da cewa." please Anty in ta fito ina jiran ta a dakina".Toh tace sannan shi kuma ya fice dakin Mami ya biya ya mata sallam sannan ya fice ya koma d'akin shi konta yana jiranta.
Ita kuwa Mami harda murna da dariyar mugunta ai ya tafi da wuri. Ita kuma tana fito parlon tazo cikin shakar kamshin da numfashi harda lumshe ido murya a kasalan ce tace."Anty kinji kamshi nan da nakeji wlh har cikin raina nake jin dadin turaren nan".Ita dai Anty binta da ito kawai tayi, ita kuwa ganin haka yasa ta koma daki tana dan tura baki ita gani take sun maidata shir memmi yace.
Gaban mirror ta zauna tai ta murza fatar ta da mayuka da turaruka wai duk dan taji kamshin amman a banza a haka ta shirya tsap cikin riga da zani na atampa mai taushi ta fito ras sai ramarta da ta fito tayi wani fari mai ban sha, awa. Tana fitowa parlon Anty ta kalleta a nitse a ranta tana jin takaici cin yadda ta sauya sam ba wilwolah duk tayi sanyi gashi ta d'an rame.
A hankali tace." kije dakin Mahmoud yana can yana jiranki". Cikin sanyi tace."Anty shine ya shigo parlon nan?"."yes" tace tare da cewa."Kije yace sauri yake".Da fari tai tunanin bazata jeba sai kuma ta tuna ko kamshin zai kaita. Shiyasa ta fita a kunya ce ta tafi. a hankali ta tayi sallamah a bak'in k'ofar tasa sai kuma taji shiru, a hankali ta kuma yin sallaman sannan ta bude labule ta shiga a hankali. Kan 3 stirs ta hakkoshi yana konce a rigingi ne idonshi a lumshe fuskar sa ta tsurawa ido tare da shakar kamshin da ya gauraye parlon lokaci daya ta kuma lumshe ido tare da sauke ajiyar zuciya.
Shi kuma duk abin da take yana ganin ta sai murmushi yake yana dan sauke numfashi. Ganin tana tsaye dai yasa a hankali ya bude ido sannan yasa, hannu ya jawo nata a hankali ya jawota jikinshi itama kamar mayen karfe ta manne mai cikin zafin nama ya ruggume ta yana mai matseta a kirjinshi. Itama cikin bibiyar kamshi jikinshi ta manna kanta tasa hannu bibbiyu tare fa ruggume shi tana mai tura kanta cikin kirjinshi tana shak'ar kamshin sa.
Shi kam Mahmoud mamaki yake sosai yada ta mak'aleshi take ta kara shigewa jikinshi tana mai ruggume shi cike da kauna abin da bata tab'a yi mai ba. Ita kam ta manta komai sai kamshi sa da take shaka ga jikinta da yake mata zafin zazzabi ta samu nashi jikin da sanyi sai ya zama ita da kanta take kara shige mai. Ganin tana son jin sanyin jikinshi yasa ya tallabo ta da hannu bibbiyu ya mike ya nufi cikin daki da ita kai tsaye kan gado ya direta.
Sannan ya zare manyan kayan jikinshi ya cillasu gefe kan gado ya haura cikin rawan jiki ya jawota jikinshi, ya kifeta kan cinyar shi a hankali ya zuge zip din rigarta zareshi sannan ya kunce zanin ya zare ya wur gasu kan carpet. Juyota yayi jikinshi suna fuskan tar juna ido ya tsura mata ita kuwa kauda kai tayi shi kam jamota yayi jikinshi sannan ya konta ya daura ta kan ruwan cikin shi ya jawo blanket ya rufesu cikin rawan jiki ya rinka shafa kirjinta ita kam sai lumshe ido tayi sannan ta kuma tura kanta cikin kirjinshi.
Ganin yadda take mak'aleshi yasa cikin rawan murya yace. "Baby baki da lafiya ko zazzabi ke damun ki ji yadda jikin ki yayi zafi ko zamu tafi asbiti ne naga kamar sanyi kike ji".Shiru tayi tana wasa da suman kanshi sannan tasa hannun ta daya a kirjinshi tana shafa sumar dake konce a k'irjin nashi. Fuskar ta ya zubawa ido ita kuma sai lumshe nata idon tayi.
Kara jawota yayi a hankali yace. "Meyasa bakya son sa brezia sai kibar kirjinki, a tsatstsaye suna sole min ido".Murya can kasa tace." kirji nane ke min ciwo in nasa shiyasa sai numfashi na yai ta dauke wa".To yace sannan ya shafa fuskar ta a hankali yace.
"Toh kuma meyasa Sa kikayi fushi dani kona kiraki bazaki d'aga ba?".Baki ta dan tura sai kuma tai rau-rau da ido alamun zata zubda kollah tace." ba kai bane nace ka bani wannan turaren daka sa yanzu kaki, sannan ka bani wani can mai sani tashin zuciya da mura".Shiru yayi Yana nazar tan kala manta sannan Yana nazar tan canjin da ya samu daga gareta sannan ga yanayin jikin ta da ya sauya, hannushi ya sa kan cikin ta a hankali ya shafi cikin tare da dan matse marar ta da dan karfi.
Zillo tayi da karfi ta kamkame shi tare da sakin dan kara ta rike hannushi tace."Wayyo Mahmoud zafi".Murmushi ya dan yi sannan ya kuma jawota a hankali cikin rada yace." wannan turaren shi na baki kawai dai bazaki ji k'amshin a jikin kowa ba Baby sai a jiki na,
ki yarda dani Wallahi shi na baki Matata ".Konciya ta gyara cikin jin wani irin yanayin ta dan kalleshi, aiko sukayi ido cikin ido, cikin shauki ya kashe mata ido d'aya sannan a hankali yace." Please ki gaya min meke damun ki".A hankali tace ."Sanyi nake jikuma bana iya cin komai kuma kullum da zazzabi nake kwana" Lumshe ido yayi sannan kamar maijin bacci yace." yanzu zan miki allura mgnin sanyin kina so ko?".Kai ta gyada mai cikin yin mika a kanshi, shikuwa dariya yayi dan ya gane bata gane manu farsa ba, cikin sanyi ya rikogo kanta.
Ita kuwa ido ta zare cikin tsoro ganin abin da yake da niyar aikata mata ta kamkame hannun shi baki na rawa tace."a,a Please Mahmoud barni wallahi ban da lafiya gashi ban gama workeba ba gashi zafi ina tsoro kar kamin komai dan Allah".dariya ya danyi ganin duk ta rude sai karkarwa take bakinshi ya kai kan kirjinta ya rinka juyata, ita kuwa a hankali ta rinka mika tare da ruggume shi, Lokaci daya taji yana shirin mata abinda take tsoron, sai kawai ta sake ta rinka zubda kollah tana juya kai da murza kafafu tare da yarfa hannaye tana." Ayyah kayi hakuri ka barni ni ina tsoro".
Bakinshi yasa kan 'annen ta cikin sanyi ya hura mata iska a kunne sannan a hankali yace."Kiyi shiru Baby insha Allah bazaki ji zafin ba zan biki a hankali kinji ko ke dai ki nitsu karki sa naji miki ciwo kinji ko".Kai ta gyada mai dan ba bakin magana kam. Haka yayi ta binta a hankali da lallaba ta kuma duk da hakan da yake Khadija akwai raki da shogoba ga tsoro sai kawai ta kama kuka tana yarfa hannu tana." Wallahi zafi nakeji ni na gaji wallahi ni bazan iya ba".Shiko ganin duk lallaba ta da yake rakinta da ragunta yasa tana mashi kuka kawai sai ya rinka murzata da kyau yadda zatayi kukan a ganin shi, ai tafi worewa ta saba dashi dan in yabita tata sai su shekara suna rayuwa a hakan.
Ita kuwa ganin ya hada abin da mugunta yasa ta rinka dan bugun kirjinshi tana tureshi. Shi dai bai kulaba sai da ya samawa kanshi gamsuwa sannan ya tabbayar ya horata, tukun ya sahirta mata jawota jikinshi yayi sannan ya ruggume ta yana maida numfashi da lumshe ido yana mai sa mata albarka. ita ko lokaci daya wani irin zazzabi mai zafi ya rufeta a take ta fara bari tana kamkame shi murya na rawa tace."Amai nake ji cikina kaina zazzabi nakeji sanyi Hamma".Cikin kuzari ya tallabo bota sannan ya rufeta da jikinshi cikin rada yace." Zo kiji dumin mijin ki nima haka yamin a wancan ranar kuma ya bari zo kema zai bari".
Yana rufe baki yaji ta fara wani irin yukurin harar wan kuma ba abin da ke fita sai gala baita da tayi lokaci daya ta birkice duk tayi laushi. Dama ga yunwa ga zazzabi ga rashin karfi ga tazo ta hade da namijin duniya ya hada kab ya tono mata cutu kan. A take duk tayi lukui sai ido ba baki kam Mahmoud ya kashe duk tsiwar ta tafi. Shi kam gaba daya ya rude wonka yayi cikin sauri -sauri sannan itama ya mata tare da maida mata kayan ta kai tsaye cikin mota ya kaita ya suka nufi asibiti kafin su insane ya kira Anty Yana ce mata.
"Anty mufa muna hanyar Asibiti Baby ba lafiya sai amai take kisa sulaiman ya kawoki muna ........
Page 2
Cikin mmki Anty tace. "Wanne asibitin kuke?". Cikin tsura mata ido yace. "Boshong clinic zamu je". Toh tace cikin mikewa tare da cewa ." yanzu Sulaiman zai kawoni". Katse kiran yayi tare da jawota jikinshi ya d'an shafa fuskar ta yayin da yake murza siteren da hannu daya, Ita kam gaba daya tayi nuk'ui sai manna kanta tayi a jikinshi har suka isa. Suna isa aka tarbesu cikin kulawa yayin da suna shiga sanyin AC dake ratsa Asibitin ya kara mata sanyin da take ji kai tsaye office din doctor suka shiga nan take aka fara dubata tare da d'aura mata ruwa dan kuzarin ta yayi kasa sosai, Shi kam Mahmoud yana nanike da ita Dr sai binsu da ido yake yana murmushi dan suna burgeshi.
Bayan an gama binciken komai aka gano dan kara min ciki dake makale a marar ta cikin happy Dr yazo ya mika Mahmoud hannu tare da cemai. "Congrat matar ka na dauke da cikin wata daya da sati 2 kuma cikin Yana cikin koshin lfy ba wani matsala itama da zaran cikin ya cika 4 Mornt dai komai zai normal" Ita kam Khadija da bacci ya fara dibarta cikin bacci taji kalaman likitan.
Ido ta zaro woje gami da sa hannu kan cikin ta tana shafawa lokacin daya kuma sai hawaye shur-shur a ido mgn take sonyi amman ta kasa sai bakin ta dake rawa. Shi kuwa Mahmoud wani irin farin ciki ne da bai taba jiba ya ziyar ci zuciyar shi gaba daya ya cika da annuri murmushi yake kamar zai hadiye lips enshi ruggume dr yayi sannan cikin murya ya kuma zame kasa yayi sujjada ga mahaliccin mu hamdala ya rinkayi muryar shi har yana rawa.
A haka ya tashi ya zauna bakin gadon tare da jawota jikinshi ya ruggume ta yana sauke ajiyar zuciya (kamar dan da ya gane uwar sa bayan ta bace mai). Hannushi ya tura cikin rigarta a hankali ya kife tafin hannushi kan mararta sai kuma ya murza hannun zuwa kan cikin ta yana mai mgn cikin jin dadi da kamar rada yace."Baby kin gama min komai me zance dake Allah ya bani komai ta sana dinki Baby na kusa na samu aboki, na godewa Allah da ya bani ke ya kuma azur tamu da samun zuriya.
Magan ganunsa suka kara tuna mata wai cikin Mahmoud ne a jikinta sai kawai ta saki kuka tana mai tureshi daga jikin ta wani irin kunya ya rufeta shike nan yanzu ta tabbata matar Mahmoud harda cikin shi a jikinta sannan kowa ya ganta yasan abinda Mahmoud ya mata kafin ta samu cikin ace kanin ta wai yau shine mijin ta kuma harda cikin shi a jikinta.
Sai kawai ta kife kanta kan pillow ta saki kuka mai cin rai. Shi kuwa hankali a tashe ya hau kan gadon ya tallabo kanta tare da jawota jikinshi ya ruggume ta murya a raunane yace.
" Baby cikin kikewa kuka bakya sona shine har ciki nama bakya sonshi wannan fa shi baida laifi kiyayyar ki ta tsaya kaina kar ta shafi abinda ke jikinki, ase Allah ya mana kyauta ke kuma ki butul ce harda kukan ki toh yanzu gaya min me kike so".Cikin kukan ta matsa tare da zubda kollah tace."Dan Allah kayi hakuri kar ka gayawa kowa please Na tuba kasa ya zubar min da cikin ni banson haihuwa wallahi ni dai a zubar da cikin tun ba wanda ya sani ma".Ido ya zare a tsorice a hankali ya kuma jawota jikinshi cikin lallashi ya hada bakinshi da nata kissing dinta yayi da kyau sannan ya tsare ta da ido murya a raunane yace.
Kin san sanda cikin ya shiga ne? kinsan me zaki haifa ne? kinsan rayuwar da zaiyi? Ko kyau tar da rabbi ya mana kika raina ki nitsu Khadija cikina fa kike cewa wai ince a zubar ciki na nefa dana nefa kinsan wahalar dana sha kafin na sameshi a ranar muka samu cikin kin manta a sume na wuni a wannan ranar dan nanefa na halal kike cewa a zubar me zaki gayawa mahalliccin mu?.
Ita dai kauda kai tayi tare da cewa."Bana so wallahi ko zan Haihu ba da kai ba kam na haihu da kai nace kanina ne mijina ko nace kaninah ne uban yarana".Sosai zantu kanta suka bata mai rai cikin tsura mata ido ya nunata da yatsa jikin shi har rawa yake yana fidda numfashi da karfi yace." Ina binki ne ina lallaba kine dan ke macece kuma macce mai rauni ce da tawayan tunani Ku mata akan biku a hankali dan a fahimtar daku amman na lura abin naki rainine, dan haka ya zama dole na gyara miki tunanin ki, kiji da bakina wallahi kar bakin ki ya kuma furta Kalmar zubda cika in kuwa kikayi gagganci furtawa wallahi zaki gane kuren ki, cikina dai yana jikin ki wallahi ko kallon banza kikayi wa cikina zaki gane kuren ki wallahi kar ki kureni zan miki abin da bakya zato".Baki ta tura da kame jikin ta dan ganin yadda yake bala, i kamar zai doketa har jikin shi na rawa har cikin ranta taji tsoron shi ya rufeta cikin sanyi ta bude baki a hankali tace.
"Dan Allah kayi hakuri a zubar da wannan in yaso gaba".Bakinta tarufe tare da rumtse ido tasa hannu ta tare fuskar ta jin wani tsawa daya watsa mata ga hannushi da ya daga zai yarfa mata mari cikin rawan baki tace." wayyo Allah na wayyo Anty na".Dai-dai lokacin kuma Anty da Sulaiman da Anty Ray da suka hadu da ita a kofar gida suka taho tare, suka shiga ga ninsu yasa ya sauke hannushi. Suna shiga suka tsaya kanta suna mata sannu cikin kula Anty ta kalleshi a hankali tace."wai meke damun ta?".Da sauri ta kalleshi cikin yanayin dan Allah kar ka fada sannan ta juya gun Anty a hankali tace." a a fa kawai murace yanzu ma tare zamu koma in ruwan nan ya kare".
Ita dai Anty shi take sauraron ganin haka yasa yace." Anty ciki ne take dashi Amman ba wani matsala".Cikin mamaki Anty Ray da su Anty suka zuba mata ido ikon Allah ciki Allah mai iko. Ita kam sake kifa kai tayi cikin kunya da takaici sai kuka ta saki cikin sanyi, bata sake dago kanta ba har ruwan ya kare Dr yazo ya cire aka sallah mesu suka koma. Suna komawa Rayhana ta shiga gun Mamin su cikin farin ciki da dariya ta kalli Mamin dake konce gefen ta tace." kai Mami gaskiya Mahmoud dinki sai Allah wallahi kinga gwara da akayi mishi Auren nan yanzu da ba, ayiba ta ina cikin nan zai zo, gashi tun basu tareba sai ciki wallahi Abba yayi tunani dan ya toshe hanyar barna da ya yarda yamishi auren".Cikin mamaki Mamin ta mike zaune tana kallon yar tata tace.
"Ke wai tsaya mana waye mai cikin?".dariya tayi cikin sanyi tace ." Mami matar Mahmoudu kinda ke da ciki".A kufule tace."Wacce daya a cikin su?".Ido ta tsura mata ganin yadda ta sauya a hankali tace. "Khadija ce, Amman Mami ya naga kamar abin bakin ciki na gaya miki?".Aiko Mami kam a take sai zufa da rawan jiki cikin bala, i tace." Toh dama wanne bakin cikin ne ya wuce wannan da Abida ne da cikin ai nanne abin farin ciki tab lallai wato ita har ta samu gun haihuwa tun yanzu har ta rarumi ciki wlh wannan cikin kam badai ta haife shi ba, Sai na bada cikin ai bazata ma sabu ba".
Ita kam Rayhana dafe kirki tayi tana kallon uwar tasu cikin tsoro da ker ta bude baki da nufin yi mata nasiha aiko tai kanta da bala,i harda cewa ta bace bata maza ta tafi gidan ta maganar ba tata bace. Haka ta tafi tana mai jin tsoron uwar tasu daga baya ta kira kaninta ta shaida mai k'udurin mahaifi yarsun.
Shi kam Mahmoud abu ya hade mai tunda itama mai abin bata sonshi sannan ga Mamin shi ma bata son cikin ga fiti nan Abida tunda taji Khadija nada ciki take mita ai ita kam tunda yana sonta gashi har ta samu ciki watoh ita kuma ko oho haka yasa take nace mai tai tace mai itama cikin take so.
Haka Abu yayi ta juyawa Khadija dai ya sa mata takun kumi ya kuma hanata ko motsi mai karfi Mami kuma ba wanda yasan shirin ta sai Allah sai Abida da Adda Asabe. Yauma kamar kullum da safe Mahmoud ne konce yana baccin gajiyar da Abida ta tara mai, cikin baccin yaji ta ta konta bayan shi a hankali tasa hannu ta shafa fuskar shi cikin rada tace."Hamma ka tashi Baby nake so".Mika yayi tare da juyowa gareta cikin baccin ya jawota jikinshi a hankali yace." ke bakya gajiya ne shifa cikin nan ba zafin nema ke kamo samu ba kiyi ta Addu,a zaki samu kinji ko".Makaleshi ta kuma cikin kirsa tace.
"Ko ban samu baby ba ni dai na isarwa mijina na kawar mai da buka tarsa".Kara janta jikinshi yayi cikin ranshi yake cewa." inama Khadija ce mai jarum tar nan da yaji dadin rayuwa amman sai saba nin haka ita wannan ko zai shekara gareta baijin gamsuwa sai dai kawai yana rege zafi, yayin da ita kuma Khadija cikin dare daya take kanwar mai da duk wani kishin sa ga ciki ammam ita bata so, mai son kuma bata samu ba, ita kuwa Abida ako da yaushe hamdalah take da Allah ya bata gwaranzon namiji ".A haka ya jawota suka shigewa juna shima rashin Khadija yasa dole ya saduda da ita, da ker suka sahirta wa juna sannan ya shirya ya nufi gida.
Yana na shiga gidan Khadija na jinshi ta koma cikin daki ta konta ta hade fuska, Anty dake lura da rashin kula da take nunawa mijin nata cekin juya kai ta zauna gefen ta cikin fada da nasiha tace." Khadija anya kinsan me kikayi kuwa shin kinsan cewa shi namiji tamkar yaro yake yadda ka horeshi a haka zai tafi shifa namiji dan son a nuna mai kula ne yanzu ke kinga gudun shi da kike alherine a gareki, wallahi duk sonki da yake kina dab da rasa zuciya sa dan waccar yarin yar ta gama gane logon sa ta kuma bishi a yadda Allah ya halicce shi domin ko dole ne ga duk wata ya mace taga tayi iya yinta ta samarwa mijinta gamsuwa Khadija ki kula ki gyara tun kafin lokaci ya kure miki, sam bakya bawa mijinki kula sai raki da mita da kike nuna mishi dole yana sonki zaiyi nesa dake tunda bakya bashi kulan da yake bukata daga gareki kinga ko dole yaje inda za,a kula dashi".
Haka tai ta mata fada da nasiha ita kuwa sai shiru tayi tana rufe da ido jin yayi sallamah a parlon ta fice ta tafi dakin ta ita kuma Khadijan dama a d'akin su ita da Nabila take. Bayan sun gaida da Antynne tace." ka isa tana dakin su"Toh yace tare da wucewa cikin d'akin a hankali ya taka har zuwa.........
Page 3
hankalinsa kwance ya kutsa cikin dakin kwance ya hangeta kan 3siter kanta asama idonta alumshe fuskar ta tayi fayau lip dinta ya kara ja a nutsu ya kalli k'irjinta ya cicciko sosai ajiyar zuciya ya sauke hade da lasar lebensa cikin zuciyarsa ya furta
"ina sonki khadeeja!"cikin takun isa da kai ya tunkareta
jin tafiya da shakar kamshin datake matukar so yasa ta mike zumbur tana kallonsa tafiyar da yakeyi ce ta kara kular da ita yaro karami yaita abin manya taja dan karamin tsaki ta kauda kai murmushi yai ya zauna kan kujerar hade da janyota jikinsa lumshe ido tayi tana shakar kamshin jikinsa hannunsa yasa a hankl yana shafar gashin kanta zuciyar shi fess khadeeja na dauke da cikinsa lumshe idon yai shima cikin kuzari yasa hannunsa yana shafar cikin yana jin tsananin sonsa cikin kasalalliyar murya ya furta "babyna hop kina kular min da kanki da kuma babyna na jikinki.
Haushi kalamansa suka bata tayi shiru dan batasan kalan amsar da zata bashi ba tarasa yarda da wannan lamarin ita ce wai Khadeeja dauke da cikin kaninta Mahmoud takaici taji ta ko ina kamar zatayi me ta cije muryar ta na rawa ranta abace musamman jin hannunsa datayi yana shafar cikinta shafa ta lallashi da kiyayewa
a kufele ta so yin mgn da kyar ta daure ta saita kanta cikin wahalalliyar murya ta takaici tace "Mahmoud please bana son cikin nan azubar dashi in yaso gaba sai.....!"
cikin wata razananniyar tsawa ya tunkudeta jikinsa ya mike idonsa ya firfito
"enough khadeeja !"yana huci makar wanda yai dambe da zaki ya kara zare mata manyan idanuwansa da bacin rai yasa suka fara rinewa jaja jaja "abinna ki yayi yawa kiyayyar ta kai ki kyamaci dana!? wanda yake jikinki meyasa bazaki gane bane kin san haka zata faru? idan aka zubar kina da tabbacin sake samun wani.
He kika bawa kanki shi? ya isa! ya isa! bazan yarda da wannan tsarinba wallahi! wallahi! zan iya jure komai banda taba cikin jikinki! "takaicine yasashi kakarewa bai karasa maganar ba illa yarfe hannuwa daya dinka takaici yasa ya kaiwa kujera naushi itakam tunda ya fara fadan taga ya juye mata kamar bashiba ilahirin jikinta kyarma yake kanta akasa tana zubda kwalla gefe guda na ranta kuwa suya yake kaninta na surfa mata fada irin wannan kamar wani ubanta daya gefen kuma cike yake da matukar tsoranshi dan batayi tunanin Mahmoud na rikidewa ya koma haka ba tsura mata ido yai Zuciyar a kuntace lallai Khadeeja bata kaunarsa tunda har bata son cikinsa wanda yake jikinta gabansa ya fadi ya lumshe ido harga Allah yana sonta amma baya jin zai jure wannan yanayin yaushe zata soshi har taso dansa dayake jikinta, yana girgiza kai yai mata magana a hasale" kina jina!? "kai ta daga a tsorace"naga take takenki akan cikin nan yau zuwa gobe zaki tare a gidana ni zan kula da abina inyaso duk randa kika saukemin shi ki kama gabanki! sannan ki sani bake kadai bace mace da zan zauna kina min sakarcin da kika ga dama !"
Ya fice hawayen daya makale ya gangaro mata ta fashe da kukan maganarsa wai zata tare a gidansa itakam taga ta kanta daga wannan sai wannan abu iri iri zuciyar taki tahuta. yana fita bangaren Abba yayi zuciyarsa a hasale lallai rainin khadeeja yai yawa zai saita ta kam dan bazai jure taba masa gudan tsokansa gudan jininsa datake shirinyi sallama yayi Abba ya amsa ya shiga falon kansa akatsa dago Abba yayi yana kallonsa dan ya fuskanci yana tare da damuwa ama Mahmoud yayi kusa da mafhaifin nasa ya gaisheshi cikin kulawa ya amsa yana son karantar damuwar dannasa suna gama gaisawa ya fara sosa kansa yana son yiwa Abba maganar yarasa ta ina zai fara dan karamin murmushi Abba yayi ya fuskanceshi
"yadai Mahmoud.
Cikin in ina ya tattaro nutsuwarsa ya fara magana "Abba ina ganin tunda me zai hana khadeeja ta tare tunda itama Abida ta dade da tarewa ?"murmushi Abba ya kumayi ya girgiza kai dan ya dade da tunanin haka dama ya gaji da zirga zirgan Mahmoud din kwara abashi matarsa suje cen sukarata "hakane Mahmoud nadade ina wannan tunanin cikin wannan satin nake son ta tare"ajiyar zuciya Mahmoud din yayi ya mike har yanzun zuciyarsa turiri kawai take bakin cikin abinda Khadeeja takeson aikatawa gudan jininsa ransa bace ya bar gidan ranan kam duk jarabar Abida sai da ta kyaleshi dan Rasa gane kansa tayi.
Cikin satin kam ta tare ranan da yanuwa suka rakota Anty ta dade tana mata nasiha akan ta bi mijinta kada tabiye zuciyarta haka suka barta tana rusa kuka tunani kala kala ga babban takaicinta wai ankawo ta gidan Mahmoud kaninta! ta kara rusa kuka tun tanayi har muryar ta dishe tana kukan har bacci ya kwasheta cikin dare ta farka saboda batayi shafai da wutar ba a hankali cikin nutsuwa ta mike ta kunna wayarta taga agogo 2:40 ta mike ta shiga toilet ta daure auwala tana mamakin rashin zuwan Mahmoud tada sanshi kamar maye yau gata a gidanshi bai zo ba ? tabe baki tayi tace "shiya sani na ma huta da jaraba" tai sallarta ta sauya kaya tai addu'a ta kwanta bacci mai nauyi yai awan gaba da ita karan kiran sallah ne ya tasheta ta mike bayan tayi addua ta shiga toilet ta dauro alwala tai raka'atainil fijr sannan tai sallan asuba tana gama azkar bacci ya kuma surarta wajen 11:00 taji maganar Abida sama sama a hnkl ta bude ido hade da addu'a ta mike daga kwancen da take tana kallon Abidan tsaye akanta tana murmushi "Anty Khadeeja ina kwana? ga breakfast dinki nan yakamata ki tashi kici kinga bake ka dai bace" kallon mmk Khadeeja tai mata ya akayi Abida ta zama haka.
Yarinyar da ko kallan arziki bata mata daga mata kai khadeeaj tayi Abidan ta fice mikewa tayi akasalance ta shiga toilet tayi wanka ta fito ta zauna ta fara breakfast din har ta gama kwanciya ta karayi a hankali taji kwanciyar ta isheta dan karamin tsaki taja ta mike ta koma falonta kamshin data ke so taji a hankali ta lumshe ido tana bin wajen da take jin kamshin na fitowa har babban falon gidan muryar Mahmoud taji da Abida suna kyalkyala dariya gabanta taji yayi mummunan faduwa labulen falon ya daga hangosu tayi cikin wani yanayi na jin dadi wani irin zugi taji zuciyar ta nayi ta juya tana kokarin barin wajen sbd bakon yanayin data tsinci kanta ciki wanda tarasa na menene ga uban jiri data ji lokaci daya ta juya kenan taja kafarta da tai mata nauyi gum ta bige gefan goshinta karan buguwar sukaji suka fito dukansu shida Abida.........
0 Comments