f A bubuwan Da Ke Kawo Chiwon Koda Ga Dan Adam

A bubuwan Da Ke Kawo Chiwon Koda Ga Dan Adam

 


Koda na dan Adam abuna Wanda yana jikin mutum yana baya bisa hanjin dan Adam. Koda yana temakawa jikin mutu ta wajen yadda jikin ka ko jikinki zai dinga motsi, numfashi da kakeyi yana daya daga chikin tai Makon koda.

Kuma koda yana tache duk abubuwan da duk Wanda dan Adam yachi kuma shi koda yakan lalachewa yawanchin irin abinchin da kaki chi shi yakan kawo wa koda ya samu matsala har ya kai ga lalachwan da har zai sa ka ringa zuwa asibiti za a dinga wanke jinin da yake chiki kamin kasamu ka chi abinchi ko sai an chanja maka kamin ka samu lafya.







Ja mi'an kiwon lafiya ta kasara amurka ta che I dan koda duka biyu sun samu matsala shine ana chewa (end stage) watau kidney failure a turanche kennan.

Babban chiwo da yakan kashe kodan dan Adam attake  shine hawan jini, zakaga mutum ba a taba samunshi da matsalar koda ba in yana da hawanjin randa ya hau sosai in me gajeren kwana ne sai jinin yaje ya lalata kodan dukka biyu  take sai kaga mutum ya rasa ransa nan take.

Ga abinchin da yakamata kabari she ne:-

Abinchin Gongoni - Abinchin dayake zuwa a gongoni watau a kawai wani gishirin da a me saw a chiki dan kar ya laleche, Yakama ka bari ko kuma ka rege China sosai.

Bredi - Shima yana da ga chikin abinching da yakan kawo chiwon koda dan watau kemical Wanda akeyinsa in koda yazo tachewa yakan taruwa a chiki.

Ayabba - Shima yana daya da ga chikin kawo chiwon koda, watau sinadari ne a chikinta Wanda a ke kira watau (potassium) ita a yaba ta na da shi sosai a chikinta har ma yakansa zuchiyarka yakama watau (heart attacked) Shima karage Chinsa ba sosai ba in ba likita yache ka dinga chi bisa yanda yache kachiba.

Abinchin da a kasamishi magani dan yayi shekaru kar yabache Shima babban ne dagachiki.

Nama - Shima yana daya daga chikin kawo chiwon koda sai karegeshi koda naman karamar dabbane karage China. 

Abinchin Da Yana Da Zaki - Shima sai ka rage chinsa dan zakin yakan taruwa bisa koda ya daskare in ba ka dage da shan maganiba zaka iya rasa ranks.

Shantaba - Shantaba Shima ka kiyayeshi dan ya na daskarar da Huhun dan Adam jijiyansa a hadene da koda sai kaga kodanka ma ya samu matsala.

Yawan Zama guri daya Shima yakan sa koda ya samu matsala dan jikinka baya motsawa Shima Yana daya da ga chiki.

Maganin Da Yana Rage Chiwon Jiki - Wata shine maganin da ake kira (ibuprofen) Shima ya na daya da ga chikin Wanda yakan sa koda nan take ya laleche.



Post a Comment

0 Comments