f Iddan Wayarka Tace Maka STORAGE FULL Ga Hanya Maisauki Kabi Zakaga Abin Mamaki

Iddan Wayarka Tace Maka STORAGE FULL Ga Hanya Maisauki Kabi Zakaga Abin Mamaki



Kibi ko kabi a hankali za kaga abun mamaki kar kayi formatin na wayarka ko wayarki...

Dukwanda yakan fama da idan wayarsa yakan chemasa (Storage Full) to ga hanyar mai sauki karkayi (Format) I dan kabi zaga wayarka yakaru.

Daya dagachiki shine duk charting da kakeyi da kuma hotunan da ake turamaka a matsayi (sticker) yo yana zuwa ya na taruwa a wata folder amma bazaka ganshi a chikin hotunankaba ko hotunnankiba.

Inaso ka bi a hankali in allaha yayarda zakaga mamaki, amma kafin kafara inaso kaduba phone memory naka ko naki kasan nawane kafin kafara zaka tabbatar cewa wannan tsalo yana da Kew.





1. Number one shine kashiga phone memory naka, wato kayi clicking na (file manager) a chikin applications nawayar ka, sai kashiga phone memory bayan yabude sai kayi scrolling kasa kayi clicking na (WhatsApp) folder sai ka bude zakaga akwai DATABASEMEDIA da kuma Backup folder.



2. Nabiyu bayan kashiga sai kayi clicking na (DataBase) sai ka bude shi zaka wasu Abu a chiki sai kayi selecting gaba dayansu sai kayi deleting.



3. Sai ka koma baya kayi selecting na MEDIA sai ka bude folder zaka ga folders dayawa a chiki sai kayi scrolling kasa sai kayi clicking na (voice note folder) sai ka bude zakaga folder dayawa a chiki sai kayi selecting nasu gabadaya sai kayi deleting dukka.







4. Sai ka karayin selecting na MEDIA sai kayi selecting na (STICKERS) folder sai ka bude kayi selecting gabadaya sai kayi deleting dukkansu gabadaya.


Post a Comment

0 Comments