jarumar Husawa Amina na Zazzau...
B(caps)abban labari na wata jaruma mai suna Amina na Zazzau. Ita Amina mutane da dama kowa yana ta chewa an haifeta ne a kauyen Karni da ke jahar Zazzau, amma wasu sunce ba a chan aka haifeta ba amma yawanchi mutane da dama sunchi a Karni a ka haifeta wato ita sarauniyar Amina..
Sarauniya Amina a tarihinta ta yi yaki da dama wanda ta kwache garuru da dama, kuma itace tafara ingantar da noman goro a jahohin inda ta ke yin mulki.
Sarauniya Amina ba a tabba jin tana da yaro ba amma anche akwai wasu daga chikin yan uwantan da suke jagoran wata sansanin wanda itace ta basu shuga banchin jahohin.
Haryanzu mutane suna ta musu akan mutuwar ita jaruma Amina amma dai yanzu yawanchin mutane sun fiyarda da allah ya dauki ranta ne a filin daga dake jahar na TAGARA wanda yanzu shine tsakiyan jahar kogi dake kasan nigeria.
Akwai abubuwa da dama a kasan wanda ba za a tabba manta da ita ba a Nigeria kamrsu wata makarantar ta sakandare dake jahar Kaduna anna kiran makarantar wato Queen Amina College, kwai kuma Lagos da kuma Ahmadu Bello University dakuma makaranta kwana ta dalibai shine Queen Amina Hall, dakuma a jahohin kasar America ma ana yimata kirari wato WARRIOR PRINCESS da yawanchi mutane suna yin wasan koikoyo da XENA dan sunan da tayi africa.
Zaka Iya Mika Bayani Bisa Kasa
(contact-form)
0 Comments