f Labarin Yarinyarda Aka Binneta Ashe Bata Rasuba

Labarin Yarinyarda Aka Binneta Ashe Bata Rasuba


Labari game da wata maisuna Sa'adatu mazuniyar hajar Katsina.....

Babban labari da yanzu yana tafiya shine wata yarinyache aka yimata Jana iza ankaita makabarta an binneta Ashe tana da ranta.

Wannan yarinyar che wanda a aka fisani da Sa'adatu tayi dogon suma ne sanadiyar hannun ta ya taba wutan lantarki sai ta suma iyayenta sukaiyi maza suka kaita asibiti sukayi, binchike yanuna musu suka che ai gawane kuka kawo tariga ta ratsu in ji likitar ma aikachiyar asibitin kennan.

Sai iyayenta suka kai ta gida amma yamma tayi sukache ayi mata wanka a sata a likkafani a ajiyeta akan makara, sai aka ajiyeta a faranda kusa da kofan daki.

Bayan gari ya waye sai ja ma'a suka taru aka sallacheta, Wanda suka dauka gawanta sunji nunfashita sai in ji daya daga chikinsu yache naji kamar tayi tusa dukda haka suna shekka suyi ma ja ma a magana dan gudun chechekuche.






Sai a ka sata rami aka bineta kowa ya juya yatafi.

Da suka zo anguwa sai suna hira tsakaninsu akan daya daga chiki yache kamar naji tayi motsifa sai dayan ma daga chiki yache Ni naji kamar tayitusa sai kowa yafara shakka anya yarinyannan ta mutu kuwa, sai babanta yashiga gida ya tambaya yache "akwai Wanda sunkwana kusa da itane sai sukache gamunan meyafaru, sai babanta yache wasu daga chikin mutannen da suka dauka gawanta sunche kamar sunji tana motsi shiyasa nache ko kunji allamar ta na motsi.

Sai daya wata mata tache gaskya niji kamar motsi amma Nina dauka ko berane har so uku gamin gari yawaye.

Sai sukayi maza zuwa makabarta suka tona kabarinta sai gata tana numfashi, sai sukayi maza suka kaita asibiti dan a samu cheto rayuwarta.

Iya yadda mukasamu labarin yadda yafaru da ita kennan ita Sa'adatu Allah yabata lafya ameen.

Post a Comment

0 Comments