f Mai Kiwon Shanu Da Yazama Shugaban Kasar Zambia

Mai Kiwon Shanu Da Yazama Shugaban Kasar Zambia



Rahottani daga kasan Zambia wani mekiwon shanu ne yazama shugaban kasar.

She wanda yachi nasarar shuga bankasan  shine Hakainde Hichilaima so biyar ne yana Neman shugabanchi sai yanzu Allah yabashi .

A tarihinsa shi Hakainde talakane Wanda bai da komai daga kiwon sai kasuwanchi yaduba yadda al ammari yake zama shiyasa ya che zai yi ta sayawa takara har iya rayuwarsa ko Allah zai bashi nasara in ji Hakainde Hichilaima.

She mai nasarar kujeran ya yi nasara da kuri'a miliyon daya, yawanchi matasa ne suka zabeshi bayan mulkin mai barin kujera sunyi musu alkawarin da ba suchikaba game da Haraji dakuma wasu abunuwanda ke damun yan kasan.






She shugaba mai nasara yache yayi amfani da yadda rayuwarsa yakasanche ya sha wahalla kuma yana gani ga talakawa ma suna shan wahalla shiyasa yache bari yanema shugabanchi a kirkiro harkar da talaka rayuwarsa zai zama musu da sauki.

Kuma yayi fani tawajen yin noma yanda yache zai tallafawa kasar tawajen noma Dan yazama noma yana daya daga chikin chin gaban kasar.


Post a Comment

0 Comments