Yan gudun hijira dake kasar Borno suna nuna korafinsu game da yan......
Che chekuche? To a yau ne labari take zuwa daga jahar borno game da yan Book Haram da kuma masugudun hijira Wanda suka rasa muhallinsu sakamakon mayakan Book Haram.
Gomnatin jahar Borno Tache in annaso a samusauki dolene ayi hakuri ansan abin yanada zafi sunkashe mutane da dama tunda har su da Kansu suna kawo Kansu sai a duba a gani mai Allah zai watakila shine Allah yakawo mana karshen Boko Haram wato inji gomnatin jahar Borno.
Gomna yakan kara chewa ya wuche ta hanyar Gwoza da kuma zuwa Bama yaga mutane suna numa, wannan yanuwa allamun zaman lafya anfara samu sai muchigaba da a duwa Allah ya kara bamu zaman lafya in ji Gomna Zulum.
Gomna zulum yache mu mutanen jahar Borno Muna chikin wahala rayuwa da na Boko Haram dole musamu muyi tunani game da abinda zai faru zuwa gaba.
She gamnan jahar Borno yache ba Wanda zai yarda a kashe masa babbansa da yan uwansa ya yarda dole abun akwai zafi dole za a yi hakuri Dan a samu zaman lafya inji gomnan jahar Borno.
Gomna yache idan muka ki karbar su mayakan Boko Haram zasu iya koma su hada kai da ISWAP idan mikaki mumu karbe su, Dan musamu muyi zaman lafya.
0 Comments