f Yadda Jami'an Tsaro Jahar Bauchi Ta Kama Boka Mai Yin tsafi Da Yara Kannana

Yadda Jami'an Tsaro Jahar Bauchi Ta Kama Boka Mai Yin tsafi Da Yara Kannana


Hukumar yan sandar jahar Bauchi tache takama wani babban boka wan da yake yaudaran mutane a matsayin mai yin magani, Ashe yana yiwa mutane wayo yana tsafi da duk yaron da aka kaimasa.







Rundunar yansanda sunche wani ba wan Allah ne yarsa bata da lafya sai ya kaita wurin wannan Boka dan yaduba meke damunta dan yawanchin mutane suna kai yaransu idan anrasa meke damunsu sai suka kai gurinsa yaduba. 

Ita marasa lafyar watau maimuna an samu gawantane a daji bayan shi bokan yagayawa babanta ai ta rasu yana kan yimata magani, sai babanta yaje kai kara ga ja mi'an tsaro, sai jami'an tsaro sukayi maza suka jewurin bokan sukache inna gawanta suna sashi a gaba sai yakasu wurinda yabinneta a daji.

Shi bokan ya amsa laifinsa yache wannan ba shine na farkoba ya taba kashe yara guda huduma kamin ita.

Ja mi'an yensanda sunche zazukashi koto dan Shima ayimasa hukunchi kamar yadda ya aikata laifinsa na kashe yara kananna.

Post a Comment

0 Comments