f Yadda yan bindiga Guda Tara Suka Rasa Ransu a Jahar Giwa

Yadda yan bindiga Guda Tara Suka Rasa Ransu a Jahar Giwa


Yanbindiga Tara Sunrasa Rayukansu Game da......

Labari da zafinta. A yau ne aka samu labari game da yanfashin daji da kuma masu sattan mutane sukayi musayan wuta a tsakaninsu a wata kauye da a ke kira Giwa a dake jahar Kaduna.










Rahoton yana zuwa bayan wasu yan fashindaji suka kai hari zuwa kauyen Wanda a ka fisani da Giwa yayi sanadiyar mutuwar yan bindiga guda tara, labarin yana Nuna cewa sun samu matsala ta wajen Raba kudin fansa Dan daya daga cikinsu yana cewa anyau daremu shiyasa wannan yana nuna allama chewa shiyasa suka kai bari zuwa kauyen giwa dake jahar Kaduna.

Ja mi'an tsaro ta jahar Kaduna tace wannan bashine karo nafarkoba da yan bindiga ke yakar junansu.

 Jahar zamfara yana daya daga chikin Wanda yanbinda ko masu sattan mutane sukafiyawa a fading kasar, yawanci dajin ketaren yana dauke da yan fashi da makami.

Post a Comment

0 Comments