f Namiji Baya Kadan_ 16 to17

Namiji Baya Kadan_ 16 to17


Namiji Baya Kadan_ 16 to17

            NAMIJI BAYA KADAN


Page 16

Tana shafa sajen fuskar shi dake konce tsap, Fuska ya kuma murtukewa tare da yimata kallo marar dadi, Itako, ko a jikinta sai hannunta tasa ta sankalo wuyanshi cikin kissa da kaunar shi ta dan yi far da ido tare da manna mai kiss a lallausan kuma tunshi cikin rad'a tace."Good morning my dear, fatan ka tashi lafiya ina nan inata kewarka sai yanzu na samu nitsuwa dana ganka".Hannu yasa ya dan tureta cikin kauda kai ya juya gefen Khadija dake baccin ta cikin konciyar hankali, ita kuma Abida k'ara matsoshi tayi zata kuma shigewa jikinshi da sauri ya daga mata hannu murya a dakile yace."Wai ke kam bakida kunya ko kadan ne? shin bakisan kunya ado ne ga mace ba, ji yadda kike wani shige min ko tsoro bakyaji bare kunya toh me hakan, me kikeso ko tsabar rashin ta idone?".Baki ta tura cikin hade rai tace.

Ashe dan mace ta rabi mijinta laifine wlh kawai kace baka so na shigo bane ita kuma da kakeso ai har gadinta kake tana bacci".Ya juya zai magana sai kuma ya ga Khadija dake baccin kuma tayi wani dan juyin da mirgino zata fado kasa , ganin haka yasa cikin sauri ya dan tureta daga gaban shi, ya wuce da sauri ya sa hannushi ya tareta ta fada kanshi cikin baccin ta kuma mirginowa ta makaleshi a ranshi yake mamakin irin nauyin baccin Khadija kullum da yanaji Anty Nay fada amman bai taba zaton abin ya kai hakaba, Ajiyar zuciya ya sauke tare da tallabe ta ya maidata kan 3 stairs ya shimfi deta ita kuma sai numfashi ta sauke tare da rike hannushi, Murmushi yayi cikin nishadi ya shafi fuskar ta sannan ya tsurawa kirjinta ido.






Ita kuwa Abida tunda ya dan tureta kafarta ta dan bugi jikin stolen tsakiyar parlon abinka da farar fata kuma jikin hutu sai ga jini dis-dis ido ta zuba mai yadda yaji mata ciwo dan ya bawa wata kariya fuskar shi take karewa kallo ganin yadda yake kallon Khadija cikin salon kauna da shauki da so  sai murmushi yake yana sauke numfashi da shafa fuskarta.

Kawai sai taji hawaye shar-shar dan harga Allah tana kaunar Mahmoud, cikin takaici ta juya ta fice. kai tsaye bedroom din, Mami ta wuce, tana zuwa ta fada kan gado cikin sanyi ta manna kanta gefen Mami dake zauni ta saki kuka mai sanyi. A rude Mami ta tallabo ta cikin mamaki tace."Abida me ya faru? me ya miki dan marasa zuciyan?".Cikin kuka tace." Mami sam Hamma Mahmoud bai sona bai kauna ta bai son ganina sai wannan mayyar mai kama da aljana, Mami kiga ciwon da ya jimin dan kawai naje gaida shi "A harzuke tace." Shi Mahmoud dinne ya ji miki wannan ciwon kan wata banzar bazawara, lallai kuwa ya takalo wa kanshi fitina wallahi sai ya saki shegiya Yar masu nacin tsiya".Haka tai ta kumfar baki sannan ta lallaba Abida tare da cewa.


Ashe Kaine Mijina 32 to 44

Ashe Kaine Mijina 45 to 55


Yama zama dole ya soki ko ya zayyi kuma zai zo ya sameni. Shi kuwa baima san taji ciwon ba bare yasan ta fita tana kuka, Zama yayi a gefen matar shi kan carpet ya jingina jikin kujerar tare da gyara mata zaman kanta a jikin pillow, dai-dai lokacin Anty ta shigo parlon da yake itake girki tana kitchen cikin dan kunya ya gaida ta tare da cewa Anty "tea zan dan sha"cikin kula tace "toh bari in kawo ma"ita da kanta ta hada mai komai, sannan ta ajiye mai cikin dan kallon Khadija tace.






Ita kuma har yanzu baccin bai isa bane mutun ya kwana tunanin banza da wofi sai gari ya waye tai ta bacci"A hankali yace . Anty barta kawai tai baccin ta dan naga tana jin dadin baccin.


 murmushi kawai tai ta fice ita kuma sai baccin ta take shiko duk ya susuce a kallon ta, Mami kuwa ta gama harzuka ganin har yanzu bai fitoba yasa ta mike cikin fushi tazo bakin kofar ta yaye labule shiko a lokacin.Ya tsurawa fuskarta ido dan tashi tayi cikin kafeshi da ido tana.

Me haka zakazo ka sani a gaba ina bacci gaskiya ni ban fiye son nacin kallo hakaba yes".Shi kuwa ajiye cup din tea din yayi cikin sanyi ya zauna gefen ta tare da kamo hannunta ya juyo ta gaban shi tare da karya wuya cikin  rada yace.Ya zanyi ganinki ne kawai ke sani nishadi shiyasa ya zama dole Na kalleki ki dan na samu kokolwata tayi aikin daya kamata".Tureshi tayi ta mike tare da juyawa zata shiga bedroom yai maza ya ruggumo ta ta baya tare da tura kanshi tsakinyan wuyanta da kafa danta jiki a mace yace. Ki shirya zamuje wani wuri akwai abinda zamuyi. 

Cikin tsiwa tace."Bazan jeba".Jin tsiwar yasa ya matseta da karfi tare  da murza kirjinta har saida ta saki kara tare da cewa." zanje zanje ka sakeni wallahi jiya ma banyi bacci ba duk ka sani ciwon jiki".Kara matseta yayi cikin rada yace. Nima banyi bacci ba sabida banki ace muna tare kamar deren shekaran jiya gaba daya be genki ya hanani sukuni".Ido ta lumshe dan bai bar latsanta ba.Dai-dai lokacin Mami ta yaye labule ta samesu cikin watsa musu harara tace. Hajia inda hali a sakarmin dan yazo ina da buka tarshi, Kai kuma bita zaizai maza kazo tun kan ka kureni".Ita kam Khadija tana ganin ta tazame ta gefenshi ta koma kan kujera, cikin sanyi tace."Ina kwana Mami".A hatsale tace "da ban kwana ba zaki ganni maza kauce wuwar kinibibi kinibabba kawai".Shiru tai cikin kunya shi kuwa fita yayi cikin sanyi yace.


 Kiyi hakuri Mami gani nan zuwa".Tsaki taja sannan ta juya tai gaba shiko cin sauri ya juya gun Khadija fuskarta ya shafa tare da cewa "kiyi hakuri"Sannan ya juya yabi bayan Mamin cikin biyeyyah, parlon ya sameta cikin sanyi ya zauna gefen ta cikin karya wuya yace."Mami kiyi hakuri bansan me nayi miki ba ki gafarce ni Mami na".Tsaki taja cikin fushi tace." Mahmud ka isoni har wuya rashin zuciyar ka na damuna in banda rashin sanin abin yi ya zaayi kan wata can bazawara ka tozarta Yar uwarka har kaji mata ciwo har takai ga kafidda mata jini a jikinta ko dan kaga tana sonka ne?".Cikin rashin fahimta yace."Mami me kuma nayi mata ni ban mata komai ba wallahi. A hatsale ta mai bayanin sannan, tace ya wuce ya dauketa yakaita asibiti sannan kuma tace, har gobe tana kan bakanta dan wallahi sai ya saki Khadija shi dai sai hakuri yake bata, daga bisani tace ya shiga ya samu Abidan a dakin su fito su tafi asibiti.





Ba dan yaso ba ya shiga cikin murtuke fuska yace."ki fito mu tafi "Ita kuwa bawai dan ciwon ba a,a kawai dai ta ganta gata gashi shiyasa ta mike tana dan dinkisawa ta bishi kai tsaye kermis ya kaita gun Abokin shi Nasir  ya dan wonke wurin sannan ya bata magani suka juyo gida. Ita kam Khadija bata sake bin ta kan zancen saba, Mami na masifa ba Wanda ya kulata, da dare Abida ta tada kadifiri wai zafi takeji, Ita kuwa Mami sai cewa tayi." kije gun mijinki inma asibiti zaku koma sai Ku koma"Ita kam sai zamewa tai ta nufi part enshi inda shiko ya konta ya d'anyi bacci kadan zuwa 11 ko da rabine ya lallaba yaje gun abar kaunar sa,yana cikin baccin yaji kamar motsin mutun a gefenshi cikin sanyi ya juya tare da lumshe ido jin ya sauke hannushi kan kirjinta cikin lumshe idon ya danyi shiru ita kuwa sai kara matsoshi tayi tare da narkewa jikinshi tana shafa sajen shi shima jin gaba daya ta narkar dashi yasa ya kara jawota a hankali ya rinka tura hannu shi cikin yar rigar jikinta cikin sanyi ya lalubo breast dinta yana mai maida numfashi, ita kuma sai binshi take da salon kauna gaba daya ta ruda shi. Ido a lumshe ya jawota jikinshi cikin  sanyi ya....

Page 17

Fatan Alkhairi garemu baki daya writers rabbi ya jibanci lamuran mu_Kan ruwan cikin shi ya daura ta sannan yasa hannu duk biyu ya ruggume ta tare da sauke ajiyar zuciya. A ranshi yake mamakin ko wacce mace da irin halittar ta Khadija da ake gani bazawara sannan ita ya dace ta maka lemai a matsayin ta na ta saba zama da maza, amman sai sabanin haka ido ya kuma lumshewa a fili yake gano fuskarta yadda take razana da firgita tana mai zuda kollah in ya matsota wanda har yau ta kasa maida mai martani ko daya daga cikin salon da yake mata, cikin tunanin yake tuno ko dai bata da lafiya ne ko shine dalilin da yasa ake sakinta ko dai ita haka Allah ya yita bata da bukata ko shauki.


 Cikin tafiya duniyar tunanin Khadija yaji wani irin salon da Abida kemai wanda gaba daya yajita, jikinta sai rawa yake makaleshi tayi cikin shauki, A sabule ya bita da ido rigar jikinshi ta rink'a b'alle batur dinshi, sannan a hankali ta shige jikinsa tare da ruggume shi tana maida numfashi.






Shi kam Mahmoud mamaki yake matuka wato dan Adam kowa da bukatar sa tsoro ta bashi a ganin shi dole budurwa kam ta cika da tsoron kirjin namiji haka kuma kunya tana hana wani zubar ajin shinwai wannan wayewa ne ko rashin kunya?".Zamewa ya danyi sannan ya kontar da ita kan pillow shi kuwa ya sauka daga kan gadon rike da pillow da nufin zai koma kan carpet ya konta. Kawai sai ji yayi ta ruggumo shi ta konto kan bayan shi cikin rada tace."Meya sa kake guduna? nifa matar kace kai miji nane kanme zaka hanajin dumin jikin mijina ko hakkina kake shirin danne min, ka kuwa san Allah yana ganin duk rashin adalcin da kake shirin gwada min".Bai kula taba sai shiru da yayi yana jin yadda ta hade kirjinta da bayan shi tana wani goga mai yan kaffafun breast dinta tasa hannu tana murza k'irjinshi. Abin ma tsoro ya bashi,"anya wannan bata san namiji ba kuwa?".Yana cikin tunanin yaji tana cewa." Me take dashi wanda banda shi dame ta fini sannan ita ko yaushe kana like da ita".

Cikin fushi ya juyo ya raru mota ya matse breast dinta cikin dakilewa yace."Ina abin yake me kike dashi irin na matar da nakeso me zanyi da ramarki kina nan ko kirjinki bai gama cika ba sai jara bar tsiya da son mazan tsiya kin biyoni har daki dan naci ni da kike gani baki cika cikan da zan iya ratsaki ba me zan samu a gareki yarinya karama dake sai fitinar tsiya jara bebbeyi kawai".Tunda ya fara surfa masifan tayi shiru tana jin yadda ya matse breast nata cikin takaici ta saki kuka tare  kife kanta.

Shi kam sauka yayi ya share ta dan wallahi sam bai son mace mara aji ace mace ta maida  kanta tamkar itace namiji wai adole waye wace ko soyeyyah. Ita kuma kukan ta rinka yi tana tausaya wa kanta dan Allah ne ya jarabci zuciyar ta da son Mahmud ba yin kanta bane sonshi ne da sha'awarsa ke tsuma ta.






 Shiko jin zata matsa mai da kuka gashi ta to no mai fitina so kawai yake ya jishi jikin Khadijan sa. Cikin sarke war voice ya mike tare da kamo hannuta ya tsaida ta ya gyara mata rigarta yaja hannunta fii har zuwa bakin  kofar parlon Mami cikin nuna ta da yatsa yace.

Daga yau kar kikuma zuwan min daki ban bukatar komai daga gareki tunda dama an gaya miki bazaki tare ba sai na gama karatu dan haka ki kiyaye wallahi kika kuskura kika sake zuwa kika zo kika matsa min zan babballa ki aikin banza yarinya kamar mayyah".Sannan ya tura ta ciki ya kuma jawo kofar ya rufe. Kan kujera ta fada kawai ta saki kuka. Shiko yana komawa bacci ya gagara ba Abinda yake bege sai jikin khadyn shi gaba daya ya kasa konciya dole ya fito sadaf -sadaf ya nufi cikin gidan. Ita kuwa Abida Kukanta ne ya jawo hankali Mami. A rude ta fito parlon bakin ta har yana rawa tace." Ke Abida me ya miki kiyi shiru ki gaya min me ya aikata miki?".Cikin kukan ta yashe kab    yadda sukayi ta gaya mata, aiko  Mami ta cika pim fashewa kawai zatayi bakinta sai rawa yake ta kasa magana tana cikin hakane ta haggo inuwar sa yana gilmawa cikin hasala ta bude kofar a fusace tace."Kai zo nan shanyeyye bita zaizai".

Yana zuwa ya bude baki zai magana kenan ta kifa mai wani wawan  mari. Dafe kuncinsa yayi cikin tsoro da razana  lokaci daya cikin jin zafin ya kuma jinta cikin kaushin  murya tace.Wallahi ka isoni ka kureni Na rantse da Allah sai ka saki Khadija daga yanzu nan zuwa wayewan gari wlh sai ka saketa ba dai a kanta kake tozarta yar,'yar uwata ba?". Shi kam Mahmoud kai ya rinka juyawa tare da rumtse ido yace." kiyi hakuri Mami wlh ni ba Abinda Na mata Mami wallahi Khadija kam bata da laifin komai  a wannan abin".Cikin fada tace.

"Yanzu daka korota kaci Zara finta uwar me zakaje yi a dakin can din?".Cikin sanyi da inda-inada yace." Humm dama phone ne zan dauko".Cikin tsawa tace.Ji gaba daya sun susuta ka sun maida ka ma karyaci wai phone din ka wannan kuma menene a hannun ka?".A hankali yace."A a dayan phone dinne".Mari ta sake zuba mai sannan cikin bada umurni tace. Fatan Alkhairi garemu baki daya writers rabbi ya jibanci lamuran mu_Kan ruwan cikin shi ya daura ta sannan yasa hannu duk biyu ya ruggume ta tare da sauke ajiyar zuciya.





A ranshi yake mamakin ko wacce mace da irin halittar ta Khadija da ake gani bazawara sannan ita ya dace ta maka lemai a matsayin ta na ta saba zama da maza, amman sai sabanin haka ido ya kuma lumshewa a fili yake gano fuskarta yadda take razana da firgita tana mai zuda kollah in ya matsota wanda har yau ta kasa maida mai martani ko daya daga cikin salon da yake mata, cikin tunanin yake tuno ko dai bata da lafiya ne ko shine dalilin da yasa ake sakinta ko dai ita haka Allah ya yita bata da buk'ata ko shauk'i.

Cikin tafiya duniyar tunanin Khadija yaji wani irin salon da Abida kemai wanda gaba daya yajita, jikinta sai rawa yake makaleshi tayi cikin shauki, A sabule ya bita da ido rigar jikinshi ta rinka balle batur dinshi, sannan a hankali ta shige jikinsa tare da ruggume shi tana maida numfashi.

Shi kam Mahmoud mamaki yake matuka wato dan Adam kowa da bukatar sa tsoro ta bashi a ganin shi dole budurwa kam ta cika da tsoron kirjin namiji haka kuma kunya tana hana wani zubar ajin shinwai wannan wayewa ne ko rashin kunya?".Zamewa ya danyi sannan ya kontar da ita kan pillow shi kuwa ya sauka daga kan gadon rike da pillow da nufin zai koma kan carpet ya konta.Kawai sai ji yayi ta ruggumo shi ta konto kan bayan shi cikin rada tace.

"Meya sa kake guduna? nifa matar kace kai miji nane kanme zaka hanajin dumin jikin mijina ko hakkina kake shirin danne min, ka kuwa san Allah yana ganin duk rashin adalcin da kake shirin gwada min".Bai kula taba sai shiru da yayi yana jin yadda ta hade kirjinta da bayan shi tana wani goga mai yan kaffafun breast dinta tasa hannu tana murza kirjinshi. 

Abin ma tsoro ya bashi,"anya wannan bata san namiji ba kuwa?".Yana cikin tunanin yaji tana cewa." Me take dashi wanda banda shi dame ta fini sannan ita ko yaushe kana like da ita".Cikin fushi ya juyo ya raru mota ya matse breast dinta cikin dakilewa yace."Ina abin yake me kike dashi irin na matar da nakeso me zanyi da ramarki kina nan ko kirjinki bai gama cika ba sai jara bar tsiya da son mazan tsiya kin biyoni har daki dan naci ni da kike gani baki cika cikan da zan iya ratsaki ba me zan samu a gareki yarinya karama dake sai fitinar tsiya jara bebbeyi kawai".Tunda ya fara surfa masifan tayi shiru tana jin yadda ya matse breast nata cikin takaici ta saki kuka tare  kife kanta. Shi kam sauka yayi ya share ta dan wallahi sam bai son mace mara aji ace mace ta maida  kanta tamkar itace namiji wai adole waye wace ko soyeyyah.




Ita kuma kukan ta rinka yi tana tausaya wa kanta dan Allah ne ya jarabci zuciyar ta da son Mahmud ba yin kanta bane sonshi ne da sha'awarsa ke tsuma ta. Shiko jin zata matsa mai da kuka gashi ta to no mai fitina so kawai yake ya jishi jikin Khadijan sa.Cikin sarke war voice ya mike tare da kamo hannuta ya tsaida ta ya gyara mata rigarta yaja hannunta fii har zuwa bakin  kofar parlon Mami cikin nuna ta da yatsa yace."Daga yau kar kikuma zuwan min daki ban bukatar komai daga gareki tunda dama an gaya miki bazaki tare ba sai na gama karatu dan haka ki kiyaye wallahi kika kuskura kika sake zuwa kika zo kika matsa min zan babballa ki aikin banza yarinya kamar mayyah".Sannan ya tura ta ciki ya kuma jawo kofar ya rufe. Kan kujera ta fada kawai ta saki kuka.

Shiko yana komawa bacci ya gagara ba Abinda yake bege sai jikin khadyn shi gaba daya ya kasa konciya dole ya fito sadaf -sadaf ya nufi cikin gidan. Ita kuwa Abida Kukanta ne ya jawo hankali Mami. A rude ta fito parlon bakin ta har yana rawa tace.

" Ke Abida me ya miki kiyi shiru ki gaya min me ya aikata miki?".Cikin kukan ta yashe kab yadda sukayi ta gaya mata, aiko  Mami ta cika pim fashewa kawai zatayi bakinta sai rawa yake ta kasa magana tana cikin hakane ta haggo inuwar sa yana gilmawa cikin hasala ta bude kofar a fusace tace."Kai zo nan shanyeyye bita zaizai".

Yana zuwa ya bude baki zai magana kenan ta kifa mai wani wawan  mari. Dafe kuncinsa yayi cikin tsoro da razana  lokaci daya cikin jin zafin ya kuma jinta cikin kaushin  murya tace.


Wallahi ka isoni ka kureni Na rantse da Allah sai ka saki Khadija daga yanzu nan zuwa wayewan gari wallahi sai ka saketa ba dai a kanta kake tozarta 'yar,'yar uwata ba?". Shi kam Mahmoud kai ya rinka juyawa tare da rumtse ido yace." kiyi hakuri Mami wlh ni ba Abinda Na mata Mami wallahi Khadija kam bata da laifin komai  a wannan abin".Cikin fada tace.

"Yanzu daka korota kaci Zara finta uwar me zakaje yi a dakin can din?".Cikin sanyi da inda-inada yace." Humm dama phone ne zan dauko".Cikin tsawa tace.Ji gaba daya sun susuta ka sun maida ka ma karyaci wai phone din ka wannan kuma menene a hannun ka?".A hankali yace." A a dayan phone dinne".Mari ta sake zuba mai sannan cikin bada umurni tace..

contact-form

Post a Comment

0 Comments