NAMIJI BAYA KADAN
Page 18
Fatan Alkhairi garemu baki daya writers rabbi ya jibanci lamuran mu_Fan ruwan cikin shi ya daura ta sannan yasa hannu duk biyu ya ruggume ta tare da sauke ajiyar zuciya. A ranshi yake mamakin ko wacce mace da irin halittar ta Khadija da ake gani bazawara sannan ita ya dace ta maka lemai a matsayin ta na ta saba zama da maza, amman sai sabanin haka ido ya kuma lumshewa a fili yake gano fuskarta yadda take razana da firgita tana mai zuda kollah in ya matsota wanda har yau ta kasa maida mai martani ko daya daga cikin salon da yake mata, cikin tunanin yake tuno ko dai bata da lafiya ne ko shine dalilin da yasa ake sakinta ko dai ita haka Allah ya yita bata da bukata ko shauki.
Cikin tafiya duniyar tunanin Khadija yaji wani irin salon da Abida kemai wanda gaba daya yajita, jikinta sai rawa yake mak'aleshi tayi cikin shauki, A sabule ya bita da ido rigar jikinshi ta rinka balle batur dinshi, sannan a hankali ta shige jikinsa tare da ruggume shi tana maida numfashi. Shi kam Mahmoud mamaki yake matuka wato dan Adam kowa da bukatar sa tsoro ta bashi a ganin shi dole budurwa kam ta cika da tsoron kirjin namiji haka kuma kunya tana hana wani zubar ajin shinwai wannan wayewa ne ko rashin kunya?".Zamewa ya danyi sannan ya kontar da ita kan pillow shi kuwa ya sauka daga kan gadon rike da pillow da nufin zai koma kan carpet ya kwanta.
Kawai sai ji yayi ta ruggumo shi ta konto kan bayan shi cikin rada tace. Meya sa kake guduna? nifa matar kace kai miji nane kanme zaka hanajin dumin jikin mijina ko hakkina kake shirin danne min, ka kuwa san Allah yana ganin duk rashin adalcin da kake shirin gwada min".Bai kula taba sai shiru da yayi yana jin yadda ta hade kirjinta da bayan shi tana wani goga mai yan kaffafun bres dinta tasa hannu tana murza kirjinshi.
Abin ma tsoro ya bashi,"anya wannan bata san namiji ba kuwa?".Yana cikin tunanin yaji tana cewa." Me take dashi wanda banda shi dame ta fini sannan ita ko yaushe kana like da ita".Cikin fushi ya juyo ya raru mota ya matse bres d'inta cikin dakilewa yace."Ina abin yake me kike dashi irin na matar da nakeso me zanyi da ramarki kina nan ko kirjinki bai gama cika ba sai jara bar tsiya da son mazan tsiya kin biyoni har daki dan naci ni da kike gani baki cika cikan da zan iya ratsaki ba me zan samu a gareki yarinya karama dake sai fitinar tsiya jara bebbeyi kawai".Tunda ya fara surfa masifan tayi shiru tana jin yadda ya matse breast nata cikin takaici ta saki kuka tare kife kanta.
Shi kam sauka yayi ya share ta dan wallahi sam bai son mace mara aji ace mace ta maida kanta tamkar itace namiji wai adole waye wace ko soyeyyah. Ita kuma kukan ta rink'a yi tana tausaya wa kanta dan Allah ne ya jarabci zuciyar ta da son Mahmud ba yin kanta bane sonshi ne da sha'awarsa ke tsuma ta. Shiko jin zata matsa mai da kuka gashi ta to no mai fitina so kawai yake ya jishi jikin Khadijan sa. Cikin sarke war voice ya mike tare da kamo hannuta ya tsaida ta ya gyara mata rigarta yaja hannunta fii har zuwa bakin kofar parlon Mami cikin nuna ta da yatsa yace."Daga yau kar kikuma zuwan min daki ban bukatar komai daga gareki tunda dama an gaya miki bazaki tare ba sai na gama karatu dan haka ki kiyaye wallahi kika kuskura kika sake zuwa kika zo kika matsa min zan babballa ki aikin banza yarinya kamar mayyah".
Sannan ya tura ta ciki ya kuma jawo kofar ya rufe. Kan kujera ta fada kawai ta saki kuka. Shiko yana komawa bacci ya gagara ba Abinda yake bege sai jikin khadija shi gaba daya ya kasa konciya dole ya fito sadaf -sadaf ya nufi cikin gidan.
Ita kuwa Abida Kukanta ne ya jawo hankali Mami. A rude ta fito parlon bakin ta har yana rawa tace." Ke Abida me ya miki kiyi shiru ki gaya min me ya aikata miki?".Cikin kukan ta yashe kab yadda sukayi ta gaya mata, aiko Mami ta cika pim fashewa kawai zatayi bakinta sai rawa yake ta kasa magana tana cikin hakane ta haggo inuwar sa yana gilmawa cikin hasala ta bude kofar a fusace tace."Kai zo nan shanyeyye bita zaizai".Yana zuwa ya bude baki zai magana kenan ta kifa mai wani wawan mari.
Dafe kuncinsa yayi cikin tsoro da razana lokaci daya cikin jin zafin ya kuma jinta cikin kaushin murya tace.Wallahi ka isoni ka kureni Na rantse da Allah sai ka saki Khadija daga yanzu nan zuwa wayewan gari wlh sai ka saketa ba dai a kanta kake tozarta 'yar,'yar uwata ba?".Shi kam Mahmoud kai ya rinka juyawa tare da rumtse ido yace." kiyi hakuri Mami wallahi ni ba Abinda Namata Mami wallahi Khadija kam bata da laifin komai a wannan abin".Cikin fada tace.
"Yanzu daka korota kaci Zara finta uwar me zakaje yi a dakin can din?".Cikin sanyi da inda-inada yace." Humm dama phone ne zan dauko".Cikin tsawa tace.Ji gaba daya sun susuta ka sun maida ka ma karyaci wai phone din ka wannan kuma menene a hannun ka?".A hankali yace."A a dayan phone d'inne".Mari ta sake zuba mai sannan cikin bada umurni tace...
Page 19
H
ar kullum kuna raina ina sonku fiye da zatonku domin kuma kuna sona a duk cikin yanayin da rayuwa ta juya min kun kasan cemin katanka abin jigina sannan hazo rufa rana me zance daku sai dai fatan rabbi ya hadamu a jannatul firdausi, Sisters Na bafa zan manta da kuba Khaleesat haydar Ummi Aysha Zahra Muhammad surbajo Anty khady Momyn sultan Ummi hanif Seemaluv Sadnaf Maryam Abdool Rufaida Jannart Maman Aleesha Halyymar Fiddausi Sodangi Anuty Fauzy Nana Fa'ad Ummee garkuwa Sadnas Duduwa Delu chogal Walida Waziri dija waziri salmah jamcy Dama sauran da ban abbata ba Writers baki daya ina alfahari daku Pure moment of life writer's Rabbi ya jibanci lamuranmu Cikin bada umurni Mami tace.
Mahmoud indai nice na haife ka na kuma shayar da kai toh yanzun nan ba sai wani lokaciba, Ka saki khadija ka rubuta mata takardar ta kuma yanzu ka kai mata in kuma ba haka ba wallahi bani ba kai kuma nono na dakasha Allah ya I"...Cikin tsoro da firgici jin furucin da take shirin furtawa ya zame kasa jiki na rawa ya rinka rarrafe kamar yaro har yaje gabanta dai-dai lokacin ita kuma ta zauna tare da tsura mai ido, A hankali ya matsota cikin rawan jiki da ketowar zufa ya daura kanshi kan gunwarta tare dasa hannushi kan cinyarta, Cikin sanyi ya rinka juya kanshi alaman ki gafar ceni yake mahaifi yata, ga kuma wahaye na koranya a fuskarsa.
Tureshi ta kumayi shi kuwa kara manna kanshi yayi kan cinyarta cikin rawan murya yace." Dan Allah Mami am ki rufa min asiri kar kiyi min baki Mami na ki jikaina ki sanya min albarka a cikin wanan aure da nayi Mami na, nasan duk duniya kingi kowa sona kuma kinfi kowa tausaya min Mami na kimin afwa kar ki rabani da farin cikina Mami ina son khadija itace farin ciki na Mami idan na rasata raina zai iya barin jikina".
Said kuma ya saki kukan Mara sauti ita kuwa Mami tureshi tayi ta nufi cikin daki tana shiga ta fito cikin murtuke fuska ta mik: a mai takarda da biro tare da cewa."Wato zaka iya rasa ranks kan wata can banza toh ba kuka zakayi ba ko kukan jini zakayi wallahi a yau dinnan sai ka saketa, kuma saki ba dayaba ba biyu ba saki 3 zaka rubuta mata".Itako Abida ido tazubawa Mahmoud din cikin tausaya wa kanta ita harga Allah take son shi kuma take tsananin kishin sa shiyasa take jin tsanar khadija fiye da komai dan yadda yake gwada kaunar shi a kanta sannan kuma tana jin tsoro kar abin ya kara sawa ya tsane ta dan yasan sanadin ta akeson raba shi da habittinshi shiyasa tafi so a koda yaushe tasashi farin cikin dan bata k'aunar abinda zai sashi akunci, ganin halin da yake cikin itama a take taji kuma ya kufce mata. Shi ko Mahmoud baima san tana yiba.
Cikin fada da bada umurni Mami ta kuma mika mai takardar cikin isa tace."gashi ka rubuta mata saki 3" Cikin kuna ya tsura mata ido tare da karbar takardar ya daura kanshi kan kujera sannan ya kife kanshi kan tamardar ya saki wani iron marayan kuna gaba daya, Jikinshi sai rawa yakeyi numfashin sa na dabur cewa.
Dai-dai lokacin aka fara kiraye-kirayen assalatu. Murya na rawa yace."Mami kiyi hakuri ki gafar ceni Inda wani abu da na mini cikin wannan aure da nayi Mami ina son matata".
A harzuke ta budi baki zatayi magana kenan dai-dai lokacin taji takun Abba Wanda ya tashi zai tafi masallaci shine ya shigo cikin gida dan ya tashesu. Kiran forko da yayiwa Mami cikin sanyi tace." Na tashi".Shi ko Mahmoud ido ya tsura mata murya a raunane yace."Ayyah Mami bari naje nai sallah inyaso sai nazo nai abin da kike so"Ya fada cikin salon neman izini.
Fuska ta kuma murtu kewa tare da cewa."Ba Inda zakaje harsai ka rubuta shin gaba daya ma rubutun minti nawa ne?".Abban da har ya juya zai fits, sai kuma yaji kamar muryan Mahmoud din cikin sanyi yace." kamar muryar Mahmoud nakeji ko?".Ido ya tsura mata cikin alamun Neman izini yayi magana ko ya bari. Fuska ta murtuke tare da kauda kai tace."yes shine yanzu ya shigo ya tasheni".Juyawa Abban yayi cikin bada umurni yace." kai Mahmoudu fito mu tafi kar mu makara mu rasa jam, i".Cikin sauri ya mike tare da ficewa, Ita kuwa Mami bayan shi tabi cikin yin kasa da murya tace.
"Kai tsaya".A hankali ya tsaya tare da cewa."gani Mami"Fuska takuma hadawa cikin fada tace."Wallahi in ka gayawa Abbanku Allah ya isa kuma in kaje baka dawoba Allah ya isa.
Hannu yasa ya dafe kirjin shi dake harbawa kamar zai balle ya fito murya na rawa yace." Insha Allah ba zan gayawa Abbana ba kuma zan dawo na aiwatar da umurnin ki". Ai ta jinji sannan cikin jin dadin vin nasara ta juya ta koma dakinta. Shi kuwa Mahmud cikin layi da farga ba gaba da siya kafun shi sai rawa suke a haka ya daure yayi alwala sannan ya wuce masallaci. A hanya ne ya rubuta wa Anty Rayhana text abinda Maminsu ta sashi aika tawa.
A masallacin ko a na idar da sallah ya dau qur'an mai girma ya fara karatu cikin halarto da kushi, i da meda lamuran shi ga rabbi.Ya dauki tsawon lokaci sannan ya rufe kura,anin tare da yin sujjada cikin kankan da kai da neman agajin a gun mahaliccinmu yai ta addu'a, Sai 7;30 dai- dai ya nufi cikin gida kai tsaye, tafiya yake cikin gajiya kamar wanda ya kwana aikin karfi sai yayi tafiya kada sai kuma ya tsaya yaita maida numfashin sa. A dai dai dan konan da zai sadaka da cikin gidan ne yayi kicibis da khadijan shi rike da hannun Nabila tana."Kiyi sauri in kaiki kar Mallam Mati ya gaji da jira gashi kin sanman bakya son bulalan malamai".A hankali ya dan ja baya tare da tsura mata ido suna zuwa saitin inda yake Nabila ta saki hannuta cikin sauri taje gaban shi, a shogobe tace." Hamma Mahmoud yau ka kaini school mana ni kullum sai Mallam Mati ke kaini kawaye na har suna min dariya wai ni banda yaya".Kanta ya dan dafa cikin sanyi yace."Nabila Ai wannan yayan naki kam baki da Yaya dan ana shirin raba ni da rayuwa ta".
Cikin rashin fahim ta yarin ya ta kalleshi fuska a karye tai narai- narai da ido a hankali tace." Mamma ba kyau fadan haka fa".Ajiyar zuciya ya sauke tare da tura keyar ta yace."Kije in Allah ya kaini goben ina raye zan kaiki".Cikin murna tace toh sannan ta fice tana tsalle. Ita kuwa khadija tunda suka had'u ta kauda kanta sai dai tana kallon shi kasa-kasa a ranta take mmkin irin ramar da yayi gaba daya fuskar sa tayi fiyau sai tsawo sannan ga wani irin numfashi da yakeyi. A ranta tace" ko menene ke damun shi rai oho" A hankali ta jiya zatayi cikin gida, da sauri ya karisa gunta cikin rawan jiki yasa hannu ya jawota ta fada jikinshi kirjinta ya gogi nashi lokaci daya ya rinks lumshe ido cikin sanyi ya kara ruggumo ta ya matse ta a kirjinshi cikin sanyi da rawan murya yace."Ko wanne hali na shiga kece sanadi sonki shine sanadin farin ciki na".
Its kam tureshi take tana." Me hakan".Shiko samun ta bude bakin ne ya samu damar hade bakin su wuri daya cikin rawan jiki ya cabko tattausan harshenta tare da ruggume ta da hannu daya dayan kuma cikin rigarta yake tura hannun yana lalimo dukiyar fulanin ta.
Tureshi take da iya karfinta amman ta kasa, a hankali suka fara jin taku alamun akwai mai zuwa ta wurin. Itako Mami cikin fada ta fito da nifin taje ta same shi har dakin shi dan yazo ya rubuta sakin.
Ita kam khadija jin alamun tafiyar na kara matsosu yasa ta tureshi da iya karfinta. Wani irin numfashi ya fizga tare da lumshe ido cikin sauri ya jingina da gini tare da kamo hannuta. Mami kam tana shan kona ganin su yasa ta kara cika cikin fada da jin haushi tace."Toh makale mata mammanne mata dan anace bita zai-zai sai kazo in ta barka".Ita kam khadija tana ganinta ta fizge hannuta sannan ta juya tayi gaba cikin kunya da takaici. Shiko a sabule yabi bayan Mamin suna shica ko zama batayi ba bare ta barshi ya zauna takardan da biro ta mika mai cikin rashin sassauci tace."Gashi karbi yanzu yanzun nsn rubuta mata saki 3 lafiyeyyyu inko ba haka ba wallahi sai na dagama nono dan ba kai kadai na haifa ba bare kasani hawan jini".Tsoron furu cinta da fargaba ne suka dursun mai a kahon zuciya lokaci daya jikinshi ya fara bari numfashin sa na dabur cewa zufa mai zafi ya rinko ke tomai tako ina, gaba daya kafunfunshi suka fara kadawa alamar bazasu iya daukar nauyin shiba a take kuma sai jiri da duhu ya rufe mai.
Cikin tsawa tace ." ko sai naja Allah ya isannne?".can sama yakejin maganar ta cikin gigita ya aza boron kan takardar sai kuma kawai yayi luuu ya yanke jiki ya fadi a.........
Page 20
A
sume ya fadi ga hannushi da ya bugi jikin sho glass ya tsage tare da fere mai hannu, Abida ce tayi kamshi da sauri cikin tsoro da firgici kanshi ta tallabe tana juyawa tare da kiranshi cikin daga muraya tana."Mahmoud ka tashi Mahmoud ka tashi mana". sai ta kuma juyawa gun Mami cikin kuta tace."Mami kallifa baya numfashi Mami ki duba hannun shi fa jini nata zuba".Gaba daya ta gigice ta gigita Mami. Abba da yanzu ya dawo masallaci ya shigo cikin gida ya nufa kai tsaye dan Anty Rayhana ta kirashi ta mai bayanin abin da Mahmoud ya tura mata, gaba daya ya hatsalo sai kuma gashi yana shiga yaci karo da kukan Abida dake ta cewa."Baya numfashi fa Mami ki duba".
Anty da Abba tare suka shigo har suna hadawa da gudu suna shiga kan Mahmoud sukayi Abba ya tallabeshi ko ina ya daga a sake. Cikin takaici,Ya mike ya nufi Mami ya nunata da yatsa tare da zare ido cikin rawan murya yace."Kashe shi ki huta yes Amina kashe Mahmud danki ne ba wanda ya haifa miki shi gashi ki nemi guba ki zuba mai ki karisa shi".Kara matsota yayi kamar zai yayyarfa mata maruka yace wallahi."ki Sani a binki ne ana miki abin da kike so gudun fitina Amman na lura ke sam baki san kara ba toh wallahi ki sani duk abin da ya samu dana zakiyi bayani a kotu".Gaba daya Abba ya gigice sai fadi yasake surfawa Mami Lamar zai bugeta.
Anty ce tai maza ta debo ruwan sanyi tazo tana yayyafa mai amman ina a banza. Ita kuwa Mami gaba daya jikinta rawa yake ta kasa yin komai sai zufa dake keto mata sannan ga wani iron sanyi da takeji yana ratsata hat cikin hanjin ta ido ta tsurawa dan nata yana konce kamar gawa. Abida kam said kuka take.
Shima Abba gaba daya ya hatsala said fada yake. Anty ce tai tunanin kiran Family Doctor su, cikin karra mawa Dr Aliyu yace gashi nan zuwa. Shi ko Abba har yanzu fada yake yana."Amuna aure, aure like son rabawa sunnan ma aiki yaro yana son matar sa ki tirsasa shi ya sake ta har kina kirarin tsinewa danki toh gashi ki kashe shi ki huta". Mami kam ba bakin magana said kollah. Dr Aliyu yana is a ya fara dubs lafiyar sa tare da bashi tai makon gaggawa Amman had yanzu bai farfado ba said dai Dr ya basu tabbacin zai iya farfadowa ko yaushe. Abu Lamar wasa har yammah Mahmoud bai motsaba. Ita ko khadija run da safe da suka rabu dashi ta koma dakin Anty ta konta haka kawai sai ta rinka jin sanyi a hankali bacci ya kwace ta itace bats farka ba sai Azahar nam ma tana sallah ta koma zazzabi mai zafi ya rufeta, bats kuma tashi ba said yanzu da Anty ta shigo ta zauna gefen ta a hankali tace."Khadija Mahmoud bai da lafiya run safe take sume hat yanzu bai farfado ba".Shiru tayi tare da dan tafiya tunani said kuma tayi magana a hankali tace.
"Allah hoinu""Amin" Anty race tare da tsura mata ido. Ita kuwa had ta Shiva toilet danyin Alwala said kuma ta fito a hankali tace."Anty shine kuma ba'a kaishi Asibiti ba aka barshi a gida?".Ido ta sake zuba mata sannan tace."Run da safe doctor Aliyu da dr Hamida ke kanshi kuma sunce insha Allah zai farfado dan sun mai duk abinda za'a mai a asibitin shi ta jinjina tare da shigewa.
Tana fita ta samu Anty ta fita cikin rawan sanyin zazzabin tai sallan lokaci daya kuma zazzabin ya karu haka yasa dole ta late kan gado tana mai rawan sanyi. A parlon Mami kuwa Abida da Anty Rayhsna da sulaiman da Yaya Auwal duk sunyi cirko-cirko, Abida da Anty Ray kasam kuka sukayi har ido ya kumbura. Ana fara kiran sallah Abba ya kalli Auwal cikin kaushin murya yace."Auwal mu maids Mahmoud dakina gashi makaliba tayi"Cikin sanyi Mami ta kalleshi a hankali tace.
Kaji hakuri Slhj ka gafar ceni tunda zaku tafi masallaci Ku kaishi kan gadona na no zan kula dashi kafin Ku dawo mu tafi hospital".Bai ko kalli Inda take ba, itako ganin yaka yasa ta saki kuka Auwal kam ido ya tsurawa mahai finshi sannan ya Mahsifa yarshi ya kuma kalli kaninshi fake sume gasu Rayhana dake ta kuka, Kawai said ya tallabo Mahmoud din shima ya rinka zubda kollah.
Ganin haka yasa Abba yace su ksishi ian gadon Mamin. Sun kaishi kenan suna kontar dashi yayi wani at I shawa mai sanyi said kuma ya damki hannun Abba cikin sanyi da rawan murya irin na mara lfy yace."Ayyah Mami na dan Allah karki tsine min Mami am ki samin albarka, Mami ki fufa min asiri kar ki rabani da matata wlh ins son khadija bazan iya rayuwa ba itaba".Jin muryarshi yana sambayu yasa su Mami da An y suka shigo da sauri. Abba kuma hannushi ya rike cikin kaunar dan nashi yace."Kontar da hsnkalin ka Mahmoud ba Wanda zai rabaka da matar ka said Allah kaji ko ka nitsu"Shiko kara damke hannun Abban yayi yana surutai data dukkan alamu bai gama dawowa hayyacin saba. Da kyer Abba ya samu ya zame hannushi data nashi sannan ya tafi masallaci.
Har akayi isha Mahmoud bai gama yin normal ba said, da suka dawo me Abba yayi ta mai Addu,oi sannan ya dawo haiyacin sa. Auwal me ya taima ka mai yayi wonka a toilet din Mamin sannan yayi sallah Mamin ta kawo mai abinci ya danci, sannan cikin rashin kuzara ri ya koma ksn gado. A hankali ya konta cikin sanyi yasa hannu ya kamo hannun Maminshi muraya na rawa yace."Mami na ki gafar ceni ki samin albarka ki barni da matata ina sonta".Kanshi ta data cikin sanyi tace."Allah shi ya ma albarka Mahmoud am ina tausa ya ma dana wacce lake kokarin mutuwa a kanta ita ko a jikinta Iowa na zirga-zirga a kanka Amman ita ko kallon arzikibbska ishe ta ba".Mita da rashin mutunci tayi ta surfawa Anty fake zaune a gun. Auwal da Rayhana kam ganin haka yasa suka fice abinsu suka mussu sai da safe, Ita ma Anty dakinta ta koma.
Tana shiga ta samu khadija na zaune kan gadon said rawan sanyi take ga iska hadarin da ya had'o sai walkiya ake iska mai sanyi na busawa. Cikin hade fuska tace."Wallahi khadija wani masifan kece ke jawo mana fisabilillahi ai ko wanda baki sani ba, kikaji bai da lafiya harda suma kyeje ki dubashi bare dan uwanki kuma mijinki kab gidan nan in baki da lafiya wallahi shine forkon gai daki Amman kinyi burus da ciwonsa gacan uwarsa ta samu abin zagi, dan haka maza yanzu ki mike kije ki dubashi".
Cikin rawan sanyin tace."Ayyah Anty nima fa banda lafiya ne".Harara kawai ta watsa mata tare da konci.
Ita kuma cikin layi da rawan sanyi ta nufi dakin Mamin a kofar parlour sukayi kicibis da Mamin. Cikin tsanar ta ta watsa mata harara tare da cewa "yes uwar a nace" sannan ta wuceta ta fita ta nufi dakin Abba dan itace tai girki.
Ita kuwa a hankali tayi salam tare da shiga bedroom din can ta hangoshi kwance kan gado Abida na sunkuye a kanshi tana gyara mai rufu wasa da blanket. Abidan na ganin ta ta juya ta fita cikin takaici da tsanar ta da kishin ta mai zafi kai tsaye dakin Amira ta koma ta kanta. Ita kuwa Khadija a hankali ta zauna gefen gadon dan jirin da takeji cikin sanyi tace."Ya jikin?".Bai kula taba saida lumshe ido da yayi dan in kamshinta a hankali ya kuma zurawa bayan ta ido. Itako a zaton ta baiji bane shi yasa cikin sanyi ta kuma cewa."Ya jikin?",Lumshe ido ya kuma sannan a hankali ya mirgino ya Matso gare ta cikin sanyi yasa hannun shi duka biyu ya ruggumo kugunta tare da manna kanshi a bayan ta cikin kasala yace."Ba sauki dan ban samu mgnin ciwon dake damuna ba".Jin ya fara lalubo kirjinta yasa cikin hanzari ta mike da nufin tafiya lokaci guda kuma ruwan sama ya kece kamar da bakin korya.
Shi kuwa hannunta ya fizgo ta afka kanshi cikin sauke ajiyar zuciya yace.
Ina zaki jije ki kalli halin da make cikifa ina bukatar taima konki dan yanzu lokacin kine Abida tayi nata da rana".So take ta kwace kanta Amman ta kasa shiko. Rugume ta yayi sannan a hankali ya zuge zip din rigarta jiki na rawa ya kunce daurin zanin ta, a hankali ya zaresu data jikinta ya cillasu gefe cikin rawan jiki ya zare jallabiya yan jikinshi ya wurgashi can kasa. Gaba daya jikinshi ya dauki bari cikin gigita ya manna bakin ......
contact-form
0 Comments