f Namiji Baya Kadan_ 8 to 9

Namiji Baya Kadan_ 8 to 9



Namiji Baya Kadan_ 8 to 9

           NAMIJI BAYA KADAN


Page 8

Har kullum ina tare daku masoya na Allah ya barmu tare rabbi ya kaddara saduwarmu a jannatul Firdausi Kanta ya tallabe cikin sanyi da tsura mata ido,ya rinka jujjuya mata kai alamar tayi shiru, ita kuwa tureshi take da iya karfinta cikin zubda kollah tare da kauda kanta don bata son ganin fuskarsa bare su hada ido, Shi kuma kara tallabe kan nata yayi cikin sanyi tare da sa idonshi cikin nata ganin yadda ya tsareta da mayun idanunshi yasa ta lumshe nata, A hankali ya sunkuyo da kanshi kan fuskarta harshensa ya dire kan kuncinta hawayen dake kwaranyan ya rinka lasa tare da lumshe nashi idan.

Ita kuwa cikin tsoro da cikikar takaici ga mmk ta bude idanta jin wani sabon salon rainin wayon da Mahmoud din ke mata hannu ta sa  kan kirjinshi da nufin tureshi shi kuwa jin hannu ta a kirjinshi yasa ya pizgota ta fada jikinshi matsota yayi da hannu daya daya hannun kuma ya tallabo kanta ya manne bakinshi kan nata, Cikin jin tsoron ta kuma zaro ido woje tare da rumtse bakinta gam tana tureshi amman ina koya k'arfin na miji ya zarce na mace.





Shiko jin ta rufe bakinta bai karayar da shiba sai lalubo lips dinta yayi cikin wani salo ya cabke dan tsukekken bakinta ya rinka mai wani irin tsotsa, tuni ya fara fita hayya cinsa jikinshi ya kara daukan bari duk sai tsuma yake numfashi sa sai  korar juna suke idansa kuwa kamar suyi aman wuta tuni ya fara wani irin nishi.

Abin ya wuce saninta dole tsoronta ya karu dan Mahmoud ya koma tamkar mayunwacin zaki duk sai rawa jikinshi keyi.

Karfinta ta tattaro baki daya ta yunkura ta zame bakinta cikin nashi tasa hannu ta ture kanshi cikin tsoro da tsanarsa tace.Wallahi Allah ya isana aikin ba banza yaro kara mi da kai sai rashin kunya da fitsara yanzu kai in kana da kunya da hankali zaka min haka sai kuma ta saki kuka tuna wai Mahmoud ne ke shirin lalubeta harda tsotse mata baki.

Shi kuwa hannu ta ya kuma pizga ta fado kanshi yasa hannu biyu ya rukko me ta. Da kyer cikin wahala da rawan jiki da murya na carkewa yace," wai wait"sai kuma ya kara narkewa jikin ta. Cikin sabbatu da rudu Yace,"Oh Habitti kar kar karki gujeni  please karki hukuntani da guduna nasan na miki laifi, Amman wallahi sonki ne sanadi, ke kin kasance kece Farin cikina (Rufaida Yusuf), Kara sakewa yayi a jikinta ya sake mata nauyin k'irjinshi tare da bude idanshi da kyer sannan ya dago hannushi zai d'aura kan breast dinta cikin rawan jiki.

Ganin abinda yake niyar aika tawa yasa tasa hannu cikin zafi ta buge hannushi tare da cewa,"Wallahi kar ka kuskura ka tabani ina gayama wallahi in katabni Zakayi NADAMA".

Ido ya tsura mata cikin lokkosa wuyanshi tare da riko kugunta cikin sautin wahala yace, NAYI NADAMA? aini ba Hamma Yusuf bane sabida bana boye sona bayyana sona nakeyi, Sai dai in an hanani abin da nake so toh wallahi zanyi, LALATA Kara matseta yayi cikin sauke ajiyar zuciya yaci gaba da cewa, Ba zanyi nadama ba sabida halal Na nake tabawa kuma hakina nake so kuma in kin hana ma me ribarki Dan ko Yar Fulani da ta hana Hussan hak'inshi k'arshe cutar dashi tayi "Duk ya rude sai sabbatu yake ita kuwa nade jikinta tayi tako ina ta hanashi samun abinda yake muradi, yana cikin zantu kannashi yaji ta kife kanta a kirjinshi ta saki wani marayan kuka Jin sautin kukan ya kashe mai jikinshi cikin sanyi ya dan saketa tare da dan dago kanta, Ita kuwa ido ta rufe tare da cewa,"ya Allah kanin sakayyah kan wannan bawa naka"Tashi yayi ya koma cikin dakin kan gado ya fada tare dayin rufda ciki yana mai maida numfashi.





Ita kuwa tashi tayi  tagyara hijabin jikinta da zanin sannan taje bakin kofar zata bude ta fita taji kfar a rufe, Cikin bacin rai ta tsaya tana ganin irin cin fuskar da yaro karami ya ke mata, Ganin tsayuwar bazata ficceta ba ta juya tayi cikin dakin tana shiga ta tsaya gefenshi cikin masifa tace,"Ka tashi ka bani key dan ina da abinyi ba zaman iskanci ne aikina ba "Yana jinta bai kulata ba Dan yasan zuwa yanzu bazai iya magana ba.

Ita kuwa sosai ta dage tana surfa mai tsiwa.

Can day ya juyo rigingine cikin karfi tare da yin mika, Cikin sauri da tsoro ta rumtse idanta tare da juyawa zatayi baya gani Mahmoud din ya wuce saninta shi kuwa. 

Cikin zafin nama ya kamo hannu ta ya jawota kan ruwan cikinsa, kanta ya d'aura kan kafadarsa cikin sex voice yace,"Meyasa zaki guru ki tsaya mana dan ni zaman iskanci nakeyi kuma kema dole kiyi "hada k'ugunshi yayi da nata jikinshi ya soki nata sannan ya rinka murza bayanta.

Cikin tsoro tace Bana so wallahi Na tsaneka mugu kawai, kamo kanta yayi ya saita da nashi cikin hade fuska yace."Ina kin saba da wadancan buggagun tsoffin mazan naki wadanda basir ya gama cinyesu, toh ni da lafiya ta kuma jinina Na harbawa yadda ya kamata dan haka ki shirya zama da jarumin namiji kuma ni Auren mu Auren zobe ne ba saki dan nina san zan isar miki bukatuki".

yana kaiwa nan ya tura hannushi cikin gashin kanta  ya zaro key d'in ya mik'a mata.

Yana "gashi   karbi kuma anjima kizo in kinki kuwa zakiga aikin yara ga kuma kayanki a nan "Tana karba ta  kwashi kayanta ta fice tana k'unk'uni, Da dare aka kai Amarya Amira gidan ta dake Shagari pace 2 Kashe gari za, ayi wuni da yamma zanyi Soti fansan ido su Anty Ray dasu Aysha kab dama gida suka dawo suka kwana sai kawayen Amarya ne suka kwana can Tun da sukayi sallan La'asar suka fara shirin tafiya Sulaiman da Sadip suna ta jigalan kai mutanen gidan Amarya.




dan Mahmoud tunda safe ya shiga school bai dawoba tukun. Sun gama shirin su tsaf harda Maryam din Goggo Zahra Khadija kawai suke jira dan itace karshe shiga wonka, Shi kuwa Mahmoud sai yanzu ya dawo gida yana ajiye laptop dinshi ya nufi cikin gida dan jin gidan shiru da alamun duk suna gidan Amarya Riga da wondo Na k'ananan kayane a jikinshi ya  tsuke ciki ya fito ras gashi  yau ma Azumi yake sai ya kara yin fiyaw dashi.

Suna tare a parlon ya shigo gefen Anty Ray ya dan zauna cikin sanyi yace."Anty Ray ina zakuje haka.

Tana mikewa tare da cewa "gidan Amarya mana "Bai kulata ba sai Khadija da ta fito yanzu ya tsurawa ido cikin tuhuma ita kuwa ko inda yake bata kallaba, har zasu fita ya gyara zama cikin daura kafa daya kan daya yana kad'awa yace."Ke  ina zakije" Ta gane sarai da ita yake amman sai ta share. Aysha ce ta dan kalleshi cikin mmk ganin ya wani had'e zai gwada ikonshi tace.

"gidan Amarya mana zamu tafi" Bai kula Ayshan ba kamar cewa ba maganar ki bace. Sai kara murtuke fuska yayi tare da cewa."Wa kika tabbaya da izinin wa zaki fita? Harara ta cilla mai, shiko jinjina kai yayi cikin isa yace.Toh bazaki jeba ki dawo nan ba inda zakije.

Rayhana cikin mamaki tace." Dan Allah kar kayi mana haka wlh wurin ba dadi in bata jeba".Mikewa yayi cikin shafa sajenshi yana mai tsura mata ido yace."lokaci na tafiya ki shiga kitchen ki hada min abin buda baki ki hada min fruit salad mai sanyi dan kishi nakeji matuka".Kafeshi tayi da ido tana tsuke baki alaman magana zatayi sai kuma hawaye wai ya za,ayima ace shine zaike bata other kan yadda zatayi da rayuwarta.





Shi kuwa wucewa yayi har zai fita Aysha da su Rayhana suka rinka cewa Khadija kiyi hakuri ki bashi baki ya barki muje"Baki ta tura ta cire mayafin kanta cikin takaici tace. 

"wallahi indai sai Na tabbayeshi ne toh na hakura kuje kawai"Su kuwa dagewa sukayi sai taje ai durkusawa wada ba gajiyawa bane.

 Hakan badon taso ba ta bishi da sauri yana jinta ya share sai ya nufi cikin garden yana shiga ya tsaya gefe yana hangota tana zuwa sai ta tsaya gefenshi cikin murguda baki tace.

"Yau lahadinne kake Azumi dan kawai ka hanani zuwa".Matsota yayi cikin sauke ajiyar zuciyaya koma ta bayanta yasa hannu biyu ya kamo.........?


Page 9

Hips dinta ya kama ya dan rinka juya kugunta sannan ya manna bayanta a kirjinshi, kanshi ya dan rokkofar a tsakanin wuyanta da kafadarta cikin rada yace. Toh ba dolena nayi azumi ba ai duk laifinki ne, dan da ina lallaba rayuwa ta da azumin litinin da alhamis nayi malaje nake dan samun nitsuwa sai kuma jiya kikazo kika tonomin fitina sannan kika tafi kika barni ko tausayi babu, shiyasa dole yau na tashi da Azumi gudun aikata Lalata. Shiru ya danyi sannan ya kara shafa hips nata ya kuma sa hannushi saman kirjinta.

Da sauri ta buge hannu ta matsa gefe tana mai mugun kallo, shiko matsota ya kuma sannan ya rike hannayen ta cikin sanyi yace."Anyako kina da lafiya ke a rayuwarki bakya piling sam gaskiya inaga sai na miki genaral check up sannan na daura ki kan darrrusa tukun".Baki ta murguda sannan tace. 

Ni ka sakeni dan zamu tafi suna jirana".Matsota yayi yasa hannu yana kara Jan zip din gaban rigarta sama tare da cewa." ki kulanmin da ababena dan banson ko kuda ya rabesu sannan ki bari su tafi bari nai wonka zanzo na kaiki".Ture hannushi ta kuma yi sannan ta juya zata fita ya kuma janta ya nufi part d'insu da ita. Suna shiga ya wuce da ita har cikin daki sannan ya rufe kofar ya juya gunta a hankali ya rinka balle boturan rigarsa sannan ya bud'e rigar sai best dinshi ya bayyana sannan ya balle bel din kugunshi sai because dinshi ya bayyana cikin sanda yaje gabanta hannushi ya dan ware cikin gajiya yace."Was Allah na Habittina na gaji tai maka ki ciremin kayan sun min nauyi".kauda kai tayi sannan ta juya gefe, shi kuwa gabanta ya kuma zuwa ya tura mata kugunshi cikin bada umurni yace."ki cire min nace ko".
Haushin da ya cikata kawai sai ta kife kanta ta saki kuka. Shi kuwa dariyar mugunta yayi sannan ya sabule kayan ya shige toilet yana  shafa kirjinshi.

 Ita ko tana kukan kanta a kife ta fara jin bacci gashi dama batayi bacci jiya da dare ba ta kwana kuka da takaici abin da ya mata hakan yasa bata san lkcin da tayi bacci ba.
Yana fita daga shi sai towel a kugunshi sannan ya rike daya yana goge sumar kanshi. Bai kula taba sai da ya shafa mai ya gyara sumarsa mai taushi da sheki sannan ya shirya tsaf cikin manyan kaya ya fito tanmakar tauraro sai kamshi yake zubawa.




Agogonshi ya saka tare da mika mata hannushi yana."Gashi toh makalamin agogon ko shima kuka zakiyi ne baby, Ganin shiru bata motsiba yasa ya zauna gefenta ya dan Sa hannu ya dan tureta aiko tai lum zata fadi. Cikin sauri ya tarota yana mmk wai tayi bacci aiko ya gyara zama ya ruggume abarsa. Sannan ya zaro phone enshi ya kira Anty Ray tana dagawa yace." Anty Ku tafi kawai fa dan Baby bacci takeyi".Tsaki taja sannan tace."Da cema akayi muna jiran ka gama isarka ne? mu mun tafi in kaga dama ka kawota"Shiko murmushi yayi sannan ya katse kiran. ya kara janta jikinshi cikin sanyi yace."Wayyo nayi a banza wannan Azumi ba inda yaje dan tuni ya karye".a haka yana kwakwume  da abarsa har zuwa wani dan lkci sannan ta fara motsin farkawa tana juya kai tare da k'ara manna krjinta kan nashi, shi kuwa sai ya sauke ajiyar zuciya ya kuma kara narkewa jikin ta.

A hankali ta bude ido ta diresu kan fuskarsa da sauri ta mike, Shi kuwa sai kashe mata ido yayi cikin kaunar ta yace."Baby baccin ya isane"Tura baki tayi sannan tace."Zan tafi" Mikewa yayi sannan ya gyara rigarsa cikin jin yunwa yace "muje na kaiki Matata".

A haka dai badan tana soba Anty ta sata dole takye dan in bata jenba ma kuma wani abin magana ne agun Mami. 

Suna zuwa ta samu an gama budan kai za'a fara daukar pictures ne. Sai kawai suka rinka dauka sune basu tsagaita ba sai da aka kira sallah. 

Suna idarwa aka fara dibar mutanen ana mai dasu. Shiko yana idar da sallan ya dawo kai tsaye Anty ya kira yace ta cewa Khadija ta fito su tafi. Haka ko dole ta fito,tana fita ta haggo matarsa can gefe da sauri ta juya da nufin ta koma tace bata ganshiba aiko tana juyawa tai kici bus dashi,i ta kam bata soba shiko murmushi yayi ya ja hannu ta har jikin motar sannan ya bude mata ta shiga shima ya zagaya ya shiga.





Kai tsaye Jabbama restaurant ya wuce da ita,Yana parking ya juyo cikin sanyi yace."Habitti muje mu Dan samu abin ci" Kauda kai tayi tare da cewa." Banjin yunwa". Shiru ya danyi sannan ya dan kamo hannun ya tattara rigarsa yayi sannan ya tura hannun cikin rigar kan fatar cikin shi ya d'aura hannanu sannan ya murza hannun kan fatan cikin shi sai kuma ya lumshe ido gami da dan tura hannun kan mararshi,ya dan karya wuya cikin sanyi yace."Nooriyn kinji cikina yunwa nakeji banci komai ba tun jiya".Kara tura hannun yayi cikin mararsa tare da cewa." kijifa har yunwa tana son nakasani". Janye hannun tayi sannan ta bude ta fita tana mamaki da rashin kunyar da yake nuna mata yaro duk ya fitsare sai tsaurin ido yake. Shiko ganin ta fita ya gyara daure tazugenshi sannan ya fito,Suna shiga.

Ta sauke ajiyar zuciya Dan iya tsaruwa wurin ya tsaru komai tsaf gwanin sha, awa haka suka zauna shi dai yadan taba abinci Amman ita taki a haka ya mata other suka tafi dasu gida. 

Suna isa suka samu duk motocin gidan suna jere a  area parking  alamun duk an gama maida yan biki sannan na dawowa sun dawo, yana parking tasa hannu zata bude motar ta fita, yai maza ya rikota, cikin karya wuya yace.

"Haka zaki sallami mijinki ba dan wani tausa yawa"? Hannunta taja tare budewa ta fita, shima budewan yayi ya fita ya zagaya gunta yana zuwa ya hada ta da jikin mota, Sannan ya manna bakinshi kan nata cikin sa'a ya samu ya cabko lallausan harshenta jikinshi har rawa yake ya makaleta zai mata tsotsar Lolipop, Ita kuwa cikin janye kanta ta zare harshenta a bakinshi. cikin wani irin sauti yace." Waiyo".Ita dai tuni tayi cikin gida tana goge harshenta da bayan hannu ta tare da cewa."fitinenne kawai"Shi kuwa da kyer ya lallaba isa part dinsu, Kashe gari kab bakin suka kokkoma sai Aysha da Anty Ray sai Fatima.

Ita kuwa Khadija tun ranar take gujewa duk abinda zai had'a ta wuri daya da shi sun koma  Yar buya shi kuwa bai da burin da ya wuce ya samu ya kebe da ita dan koba komai zai rage zafi. A hakan kuma yake shimfida ikonsa ko nanda can bata isa tajeba sai da izininshi. Ga Mami duk ta canza ta samata karan zuka sam ta tsani ko ganin ta shiyasa gaba daya gidan ya fita kanta dan ma Aysha da Anty Ray nanan sunan d'an debe mata kewa. Randa su Aysha suka koma itama tace zata tafi gidan su, Amman Anty tace ta gaya mai in ya barta, tana son tafiyar yasa dole ta daure ta aika Nabila ta gaya mai shi kuwa sai cewa yayi tazo bai gane me Nabila  take fada ba, da fari kin zuwa tayi sai da ya kira Anty yace tazo dan bai gane me ta aikaba, Ita kuwa Anty a lokacin tana dakin Abba shiyasa tace yaje ita tana gun Abba.





Aiko cikin murna ya taho abinsa daga shi sai three quarter da Yar karamar riga a parlon ya samu Nabila da ta fara bacci. 

Cikin hikima yace tazo suje parlon Mami yarinya  ta bishi cikin baccin suna shiga ya samu Sulaiman Na kallo a parlon a hankali yace "Jeki gun ya Sulaiman ko"Tana shiga ya juyo, Kai tsaye cikin bedroom ya wuce yakoyi sa,a yana shiga ya samu ta fito wonka daga ita sai towel a kirjinta tana ganin shi ta juya da sauri zata shiga toilet.

Cikin sauri da zafin nama ya sha gabanta ya tsareta ita kuwa ta rinka ja baya har ta fad'a kan gado, shima  kan gado yafada  cikin tsura mata ido ya Sa hannu ya kamo madaurin towel din jikinta yana yanyeshi cikin rawan jiki  ya sunkuyo da kanshi......?

contact-form

Post a Comment

0 Comments