f Namiji Baya Kadan_10 to 11

Namiji Baya Kadan_10 to 11

   

Namiji Baya Kadan_10 to 11

               NAMIJI BAYA KADAN

Page 10

Da sauri ta tureshi da iya karfinta, shiko da gaba daya jikinshi ke rawa sai durkushewa yayi kan guiwowinshi ya dafe kanshi da hannu bibbiyu, tare dayin shiru, ita kuwa gaba daya jikinta rawa yake zuwa yanzu sosai yake bata tsoro mutun kamar maye cikin tsoro taja blanket ta kudundune jikinta ciki sai kanta ta bari cikin zare mai ido tace.

Ka fita wallahi kabar dakin nan kar nayima illah bana son ganin ka aikin banza Kana nan yaro da kai sai tsabar tsogwaran iskanci" Shiru bai kula taba sai jikinshi da ya dauki kerma hatta Hanna yenshi daya dafe kanshi rawa suke. Mikewa yayi ya sauk'a kan gadon ya fara tafiya kamar dan maye sai layi yake yana taggal taggal har saida ya dafe gini. Da kyar ya isa bakin kofar hannushi yasa ya kashe wutan dakin sannan ya juya ya koma gareta.





Ita kuwa a zatonta fita zaiyi har da taga ya kashe wuta tana. Ai ban saka ka kashe min wutaba haka kawai zaka barni cikin duhu dan ai kasani sarai ina tsoro. Cip tayi da bakinta jin ya haye kan gadon cikin rawan jiki ya jawota jikinshi tare da yaye blanket din da ta nade jikinta dashi, sannan ya shige ciki shima.

Tsoro ne ya rufeta matuka cikin rawan baki tace. Me haka me Na zalumci wallahi bana so ka fice daga dakin nan. Shiru yayi bai kulata ba sai janye towel din yayi ya mai dashi kan cikin ta cikin wani irin yanayi ya  zuge zip din gaban rigarsa sannan  ya manna ta jikinshi tare  da sauke nannauyan ajiyar zuciya tare da kara shigewa jikinta.

Tuni ta fara janyewa Amman kuma ta kasa sai kawai ta saki kuka tare da kai mai bugu tako ina  a jikin shi tana tutture shi, ganin baida niyar barinta yasa ta bude baki ta saki kara da dan karfi, sannan ta kuma bude baki zata kuma sakin ihu, yayi maza ya tallabe kan ta ya hade da nashi tana bude bakin ya manna bakin shi kan nata cikin fita hayyaci ya rinka mata wani irin hot kiss, Wanda ya kara haddasa mata firgici  hatta bugun zuciyarta ya fara har bawa tara tara tare da harba jinin jikinta lita 1000 a cikin ko wanne  one second tuni ta sake inda ta rike sai kawai hawaye share share.

Shi kuwa jin ta sake yasa ya zame bakinshi daga nata tare dabin duk jikinta da kissing yana juyata a hankali ya birki tota ya daura ta kan cinyar sa, sannan ya dire Hanna yenshi kan breast dinta ya kife tafin hannushi kan breast din ya rinka murzawa cikin salon tausa da tausa yawa da riritarwa. Lokaci guda ya rinka sakin wani irin numfashi gaba daya ya rude sai murzata yake da cakuda ta. Allah sarki Khadija sosai ta sinke da lamarin kanin nata dan ya wuce zaton ta. Kawai sai ta saki wani irin kuka mai sanyin sauti, sannan ta riko Hanna yenshi duka biyu cikin rawar murya tace.





Dan Allah kayi hakuri ka jikaina please ka tausaya min dan Allah na tuba ka barni wallahi cikina ciwo yake bayana ciwo kaina ciwo kafafuna ciwo suke gaba daya banda lafiya. Sai ta kuma sakin kuka jin yana kokarin yimata rumfa da kirjinshi cikin tsoro tace.

Wayyo Allah naga ta kaina ni Khadija na shiga uku dan Allah kayi hakuri na tuba. Cikin sanyi da jin tausayin ta ya zame gefe tare da jawota kan ruwan cikin shi yasa hannu yana share mata kollah fuskar ta yana mai shafa bayan ta da dan bubbugawa. So yake yay magana Amman ya kasa daya bude baki zai magana sai yaji numfashi sa na fita ba tare daya komaba har sai inda nunshi sun tafi kamar zai suma.
Ganin inya nace zaiyi magana zai iya suma yasa shi kame kameta yana mai shakar dumin jikinta. A hankali ya fara jin harbawar zuciyarsa tana lafawa cikin wahala da sanyi da fizgar mgn cikin rad'a yace. Sorry  kiyi shiru ba, ba abinda zan miki har saida yardarki ki dena kuka, Habitti dollece tasa sai Na matso gareki domin. Sai kuma yayi shiru sai daya kara matsota yaci gaba da mgn cikin larabci. (La'ajidul surur illa kuntu ma'aki), bana samun farin ciki sai Na kasance tare dake, (Anti Nurul fili hayat) kece hasken rayuwa ta".Ita dai sai kukan take tana zamewa a jikinshi, gane tsoron sa takeji yasa ya mike ya kunna wutan, Ita kuma da sauri ta gudundune kanta cikin blanket, Cikin sanyi yazo gaban ta ita dai tsoron ganin idonshi ma take dan sun koma tamkar rushi, Shiko yana isota hannu yasa ya shafa fuskan ta sannan a hankali yace. Duk abinda na aikata miki (sonki ne sanadi) (Hauwa Shehu Aliyu) bazan iya nesa da keba, kiyi hakuri Noory bazan iya rashin kiba zan samu Abba a bani Matata dan kece Noor kalbina".





Ita dai sai kafafunshi ta tsurawa ido duk sharaban kafafunshi  ga shine a konce sai sheki yake. Hannu yasa ya kontar da ita kamar Baby sannan ya gyara mata rufuwa zama yayi gefenta ya rinka mata Addu, a a kunne tare da shafa kanta.

Rumtse idanta tayi dan tsoron ganin shi take. A haka dai tai luf shiko a zaton shi bacci tayi shiyasa ya gyara mata rufa tare da manna mata kiss a lebenta ya juya ya fita cikin takkadi.Yana fita yana tafe da kyer.


 Har yazo dai dai window Mami wace tun k'aran Khadija Na forko ta tashi. Abin ya bata mmk sosai, a ranta take tunani "toh meke faruwa ko mafarki take"?

A hankali kuma sai ta rinka jin sautin kukanta da magiyar da take na yabarta duk da bata kira sunaba Amman Mami tayi zaton Mahmoud dinne sai kuma gashi ya fito yana ta layi kuma dama ta haggoshi ta window da yake labulaye a bude suke gashi ya kuna wuta sannan sautin dare ne duk taji magiyar Khadijan, Cikin ta kaici ta juya ta kalli agogon jikin dakin nata a fili tace." karfi 4:40 Am Shine lokacin da yake barni dakin wannan yaro wanne irin hali gareshi"Cikan   ranta ta gudura sai ta raba Auren nan kusa ba bata lokaci ba yadda za'ayi danta ya kare a gindin bazawara. Ita kuwa Khadija abin duniyar ya mata yawa tako ina take neman mafitan rabuwa dashi dan gwara ta dauwama ba Aure da dai aure da kaninta. Shi kuwa a nashi bakkaren kwana yayi cikin shauki da tsantsar kaunar ta ji yake inba ita zai rasa ransa. Kashe gari da safe bayan ya kammalah shirinshi tsaf ya nufi dakin Mami dan amsa kiran da take mai autawa.

Yana shiga ya samu Mamin da Yayarta Adda Asabe masifeffiyar mace fitinenniya sannan da yayarshi Fatima gaba daya fuskarsa ba annuri cikin hade fuska da salon bada umurni da tabbaya  Mami tace.........?

Page 11

Kina raina har kullum  Zahra Muhammad Mahmud, Surbajo_Cikin sanyi ya dan dago ya zuba mata ido dan jin me zata ce, Cikin  hade fuska tace. Kai Mahmoud jiya a ina ka kwana. Fuska ya dan yamutsa cikin mmk da son gane meyasa ta mai wannan tabbayar yace. Mami a gida mana na kwana. Harara ta watsa mai tare da cewa."ai nasan a gida ka kwana a dakin wacce uwar ka kwana" Kai ya dan sunkuyar don gane inda ta dosa, aranshi yace."wato jiya ta ganni kenan jiya "Yana cikin tunanin yaji taci gaba da magana cikin fushi."Ina tabbayar ka dakin uwar wa ka kwana dan marasa zuciya.





 Kai ya kuma sunkiyarwa sannan ya dan Sosa keya cikin sanyi yace."a dakina na kwana" Cikin sauri Adda Asabe ta katse shi cikin nunashi da yatsa tace."Karya kakeyi wai shin Mahmoud yaushe ka fara komawa ma karyaci ne yanzu kai in kana da zuciya me zai saka kayi ko sha'a war Auren zuriyan kishiyar uwarka ai abin ba hauka bane ko Ku zuriyarku a kan tasu zata kare,Yayan ubanka ya auri uwar Khadija sannan ubanka ya auri kanwar uwar Khadija sannan kai kuma kace wai zaka auri Khadijan, toh wallahi bazai yiwuba  dole nema ka saketa tunda ba gorel kukayi kuka fito duniyar ba".Tunda ta fara masifar ya bude mata ido cikin mamaki yace." Sai me? haba Adda ai wannan furuci ko a mafarki bana fatan na furtawa a bakina sannan ma ni ina son Matata ina da muradinta".Cikin tsawa Mami tace."Toh ni bana sonta kuma ya zama dole ka kasa keta wannan umurni ne ba shawara ba in aure kake so ga Abida Yar Adda Asaben kaje Ku gama magana a satin nan za,a aura ma ita".
Ido ya tsura musu cikin kaduwa tare da hade fuska yace." Tab haba Mami ai ko ke kya tausaya min me zanyi da Abinda yarinya tana nan kamar silindan gas, sam ni bata cikin tsarin matar da nake so"?A fusashi Adda Asabe ta kalli Mami cikin bala, i tace." Kina ji kam abinda yake yaba mana dan rashin kunya toh wallahi ko kaki Allah sai ka Aureta ai gida bai koshiba baza,a baiwa dawaba, mu ka iya mana rashin ta ido suko ka bisu da biyayya kamar su sukayi nishi suka fidda kai duniya.


Ta nuna Mami cikin fad'a tace. Ke kuma sai  ki zuba ido suna juya miki da in susuka Haifa miki shi".tana kaiwa nan ta fice tana surfa masifa. Fatima dake ta zuba mai harara ta kalleshi ta tabe fuska tace." wallahi kaji kunya ka fadi ba nauyi da k'uruci yarka da kyawunka da ajinka da kudin ubanmu Amman ka buge da Auren bazawara".
Fuska ya murtuke tareda nunata da yatsa cikin fushi yace."Ke wallahi ki kama kanki inba so kike Na babballaki ba, dan muna furci yaushe kika koma har yau kin niko garin gulma kinzo to ki fita idona wallahi ba ruwana da gulma inma uwar bazawara na aura me naki a ciki ke zaki zauna min da itane ko son a sani, yan mata nawa ne a zamanin nan suke zuwa gidan mazan su da zawarcin kan titi. Shiru tayi ganin ya hayayyako mata.




Mamin ce ta kalleshi a fusashe tace." ka dake mu ai ba ita zaka ballaba isheshe mai mata anya kuwa Mahmoud sun barka haka. Cikin sanyi ya danyi shiru tare da matsota cikin karya wuya yace."Ayyah Mami na ki barni da abinda nake so ki sanya min albarka a ciki sannan ki gafarceni inna miki laifi cikin Auren nan da nayi ki gafar ceni ki sanya min albarka a ci".

Cikin fushi tace." A yadda kayi  wannan Auren cikin sauki to muddin kana son zaman lafiya dani dan haka ba wani dogon zance kawai ka saketa wallahi inba hakaba kar kasake kirana a matsayin mahaifiyar ka".Ido ya zazzaro cikin tsoron furucin ta ya budi  baki zai mgn, tace."Fice min da gani maza kayi abin da nace kawai".

Zai rike hannu ta ta mike da sauri tare da cewa "fice min da gani".Haka ya fita cikin rudewa gaba daya ya rasa me ke mai dad'i da tsanar Adda Asabe ne tab a ranshi.

Abu kamar wasa Mami ta tasoshi gaba kullum bata da umurni sai na yasaki matarsa, da fari yaso gyara abin da kanshi sai kuma yaga Mamin tayi nisa tare da zugan Yayarta, Haka kuwa ta dage a gun Abba kuma sai tace. Ita kawai tunda Ya auri yar uwar Abbanshi toh itama ga yar Yayarta ya aura. Abba ya nemi Ra'ayinshi shiko yace sam mace daya dai ta ishesa shi abashi matarsa su tare kawai shiko Abba yace ba zasu tareba har sai ya hada digiri enshi Na forko.Ita kuwa Khadija duk wani abinda zai hada su wuri daya ta datseshi wani lokaci takanyi kukan yadda sana dinta zaman lafiya ya kau a gidan.

Shi kam Mahmoud kewar matarsa ta ishesa tako ina yake Neman su hade ko zai samu sassauci, Bayan mako guda Da dare, Mahmoud ne zaune gaban Mami tana ta surfa mai mita suna cikin haka ya hanggo giftawar Sahibarshi, jikin fulawa taje tana tattara ondis nata da ta wonke, Cikin rashi sani ta tattara da d'an kadan kare a ciki,ta daura kayan kan kafadarta, lokaci daya kuma taji dan abi ya shige mata cikin riga.
Aiko cin sauri ta watsar da kayan tare da sakin dan kara tana d'an tsalle da yarfa hannu, Abu kamar wasa taji dan kadan k'are yana tura kanshi cikin hudar cibiyar ta yana karce mata kasan breast dinta da farcen kafafunshi. cikin tsoro ta cilla kara tare da tsalle tana neman agaji kuka take,tana," wayyo Anty cikina kirjinta wani abu zai bula min cibiya".Cikin zafin nama ya mike da hamzari ya fita Mami dake ta cemai."dawo nan ka zauna" shi bai jita bama Tare suka iso gunta shi da Anty da su Nabila da Sulaiman.





Cikin zafin nama ya kamota ita kuwa sai tsalle take tana daga Yar rigarta da tak'i daguwa hannushi ta rike tana tsalle tana kuka tana."Wayyo cibiya ta breast na"lokaci daya kuma wuta nepa ya dauke, Gaba daya ta rude ta rudashi, cikin karfi ya jata jikin shi ya manna ta da kirjinshi sannan ya sa hannushi ta bayanta ya dan zuge zip dinta, Sannan ya dan rabata da jikin shi cikin sauri ya tura hannun shi cikin rigarta aiko yana sawa yaji dan kandagaren cikin sauri ya kamoshi ya fitar ya cillashi can gefe sannan, Cikin sanyi ya ruggumo ta tare da tura hannushi cikin rigarta ya matsota tare da shafa bres dinta. Itako batawa san ma yana yiba kawai makaleshi tayi, shi kuwa Sai murza breast dinta yake yana  rada mata,"Sorry kiyi shiru na cire miki ki nitsu a jikin mijin ki kike ba abinda zai sameki sai ikon Allah"Kara makaleshi tayi cikin tsoro, shiko cikin rawan jiki ya k'ara cabko...........?

contact-form

Post a Comment

0 Comments