NAMIJI BAYA KADAN
Page 12
Rarumarta ya kuma yi tare da matseta a kirjinshi, ita kuwa luf ta lape a jikinshin tana mai maida numfashi da bugawar zuciya, a hankali ya rinka murza bers dinta da tafin hannushi tare da sa bakinshi dai-dai kunnen ta yana dan fesa mata iskar bakinshi mai sanyi, cikin rada yace.
"Oh sorry my Noor kalbi, sannanu ko kiyi shiru muje in duba inda ya karcekin".Sai kuma ya ja hannunta a nufinshi su tafi part enshi. Ita kuwa a hankali tsoron ya saketa lkci daya muryarsa ta tuna ta a jikin wa take? sannan ina zai kaita tuna haka yasa ta janye jikinta da sauri sannan ta fizge hannuta ta juya tayi parlon Anty dai-dai lokacin kuma aka kunnan gen gidan ya dauki haske. Mami dake tsaye bakin kofa tun fitanshi tana kallon ikon Allah, a fili tace.
Yaro duk ya susuce kan bazawara sai kace zai haukace in yana tare da ita".Shi kuwa dakin Anty yayi nufin binta dan Anty tuni tayi part d'in Abban tana."Wallahi ke dai khadija kin fiye tsoro da raki ji wannan abu da kike a kan dan halaliya ya shiga jikinki duk kin firgitamu".Sulaiman kuwa hannun Nabila yaja suka fita yana."Zo muje shagon ustas in saya miki motar".Ita kuwa khadija Tana shiga dakin toilet ta wuce dan gaba daya tsikar jikinta ke tashi.
Shiko Mahmoud har yazo bakin kofar parlon Antyn zai shiga, Mami tace."Kai ina zakaje? kalli gaba daya yadda kake rawan kafa sai kace wacce maciji ya shigewa jiki duk ka koma wani irin bawansu"
.Juyowa yayi a hankali cikin sanyi ya koma parlon ta itama binshi tayi a baya kan kujera ta zauna shiko yana kasa a kan carpet,Ta juyo kanshi da kyau cikin yanayin tsoro tace."Wallahi na shiga tarkon wadannan sheidanunji yadda suka juyama kwakwalwa duk sun maidaka na mamajo".Shi dai shiru kawai yayi yana jinta dan harga ga Allah hankalin shi bai jikin shi gaba daya so yake yasan halinnda matarsa ke ciki.
Cikin fadan tace."Kai Mahmoud kana jina ko?".Kai ya gyada mata cikin tsura mata ido tare da karya wuya kamar mai shirin kuka yace."yes Mami ina jinki Mami am".Cikin bada umurni tace."Toh daga yau sai yau kar na kuma ganin ka kwana a dakin Antynku wallahi inba hakaba zan matukar batama rai, sannan batun aurenka da Abida yana nan daram ba fashi ba dai kace aure kake soba toh muje za'ayima auren huce takaici, sannan kuma wallahi ina gaya ma tun ba, ajimu tareba ka saki wannan bazawarar da ka jajubowa kanka inko kaki zaka hadu da fushina".Jiki a mace yace."Ayyah Mami ki tausaya min wallahi wannan abu bayin kaina bane Allah ne ya daura min son Khadija a raina, Kiyi hakuri Mami ni banson Abida wallahi ko na aureta bazan iya adalci a tsaka ninsu ba, kinga ba amfani na aurota kuma na kasa mata adalci, Sannan Mami am ki tunafa yanzu khadija matatace hakinta yana kaina dole na kula da ita dan Allah Mami na ki tausaya min".
Tunda ya fara maganar ta tsura mai ido cikin jin tsanar khadijan da yake tacewa wai matarsa. Cikin fada tace, "Toh wallahi kamar ma ka auri Abida ka gama dan wallahi a satinnan za, a daura muku aure kuma itama zata dawo gidan nan a dakinnan nawa zata dawo ta zauna har sai randa Abban ka yace Ku tare in yaso, Shima Abban naku tunda zaman lafiya yakeso dole ya yarda da batun auren Abidan dan yaje gun mallam Bala ya kuma bashi zaa kuma daura jibinnan a'a maza tashi ka tafi gobe kuma ka shirya zakaje Ku gaisa".Shi kam jiki a mace ya fice kai tsaye gun Abban shi ya wuce yana zuwa ya gaya mai komai yadda sukayi da Mamin shi.
Cikin sanyi da salon lallashi yace,"Mahmud kayi hakuri zaayi aurennan dan Maminka fitina take nema da tada bala,i shiyasa muyi mata abinda take so dan a zauna lafiya kajiko Mahmoud Allah ya baka ikon rik'esu".Kai ya jinjina cikin sanyi yace.
"Abba nifa bana sonta kuma Mami ta dage wai sai na saki Khadija Abba ni ina son matata".Kanshi ya shafa cikin karfafa mai guiwa yace."Kaifa mijin mace 4 ne kar ka damu insha Allah ba abin da zai rabaka da matarka matar".Ajiyar zuciya ya sauke tare dan Sosa keya yace."Abba toh ni dama da an bani ita muta re kawai Dan ina jin tsoron maganar Mami".Kanshi ya dafa tare da cewa."Tashi kaje ka kwanta ba komai zan fahimtar da ita".
Mikewa yayi cikin sanyi yace."Toh Abba na Allah ya barmana kai sai da safe".Anty dake gefe shi bai lura da ita bama sai murmushi tayi a ranta tana mmkin irin kaunar da yaron yakewa khadijan. Shi kuwa yana fita dakinshi ya shige ruwa kawai ya dawatsa sannan ya fesa turare sannan ya kwanta. Juyi kawai yake ya kasa bacci dole ya mike cikin sanyi ya bude kofa ya fita phone inshi ya dan danna yaga time 1:13 tsaki ya dan ja sannan ya nufi parlon Anty na yana mita a ranshi."Mutun da matarsa a hanashi sakewa".Yana isa a hankali ya Murda marfin yakoyi sa,a kofar a bude take a hankali ya shige tare da maida kofar ya rude.
Cikin daki ya wuce kai tsaye.Yana bude labulen ya koma jikin kofar ya jingina sannan ya harde hannushi a kirji cikin sanyi ya tsura mata ido.Kwance take tayi luf a jikin pillows riga da wongone a jikinta yan kanana masu taushi da sulbi wondon iya guiwarta, gashin kanta kab ya dan haura kan fuskarta sannan tasa hannu ta ruggume pillows ta matse daya kuma a tsakanin cinyarta bancin ta take cikin konciyar hankali. Ido ya lumshe tare dacewa. "Fatabara kallahu fii hasanil khalikin".Cikin sanyin ya haura saman gadon, a hankali ya janye pillows din ya turesu gefe sannan ya koma mazaunin pillows din cikin hikima ya janye zip din gaban rigar, ajiyar heart ya sauke tare da sa hannu a hudan cibiyarta yana shafawa ko zaiji India kadangaren ya kakkar ceta, phone inshi ya dan danna ya haska jin Zane a kan fatan cikinta aiko sai gasu rudu rudu sunyi jawur.
Kan bres dinta ya kuma haskawa lokaci daya konyarsa ta birkice ba tare da ya saniba yasa hannu ya rinka shafa duk India ya karce tan. Ita kuwa cikin bacci taji kamar ana kaikaya mata wurarenda ke mata zogin, Jin haka yasa ta kara narkewa jikin shi a zatonta pillows ne sai kara matsoshi tayi. Shi kuwa cikin zalama yasa harshensa yana......?
Page 13
Y
a rinka lasar wuraren yana dan shafawa da dan murzata cikin iyawa da korewa. Ita kuwa hannu tasa ta kara matseshi a jikinta, tare da tura mai kirjinta aiko gaba daya ya susuce ya fita hayya cinsa ba abinda yake sai sarrafata yake cikin shsuki da k'auna. Ido ta dan bude a hankali jin ya manna bak'inshi kan bres dinta ya cabke ya fara mata wani irin tsotsa. Zuciyar ta ne ta tsananta bugawa cikin tsoro da mutuwar jiki tasa hannuta cikin sumar kanshi taja ta ture kanshi, shi kuwa sai maka leta da ya kuma yi yana juya mata kai alamar ta barshi.
Ganin baizai saketa ba yasa ta yunkura ta janye jikinta daga gareshi cikin fada ta mike tare da hade fuska tace."Wallahi iskancin nan ya isheni ka fita daga idona na rufe sam bana kaunar ganinka bare jinka, ka tashi ka fice min daga nan kai kake abinda kakeso ni zaa zo ai ta zaga dan kawai a tura min bakin ciki".Shi kam shiru yayi dan yasan bazai iya magana ba mikewa kawai yayi cikin layi da Tangadi, a zatonta fita zai sai kuma kawai taga ya zo gabanta kijinshi ya tura ya danne nata ya matseta jikin gini. Kanta ya rike da hannu bibbiyu sannan ya hade bakinsu lips d'inta ya tsotsa son ranshi sannan cikin wahala da layi yace."Sonkine sanadi, Na gaya miki, (La'ajidul surur illa kuntu ma'aki) bana samun farin ciki sai na kasan ce tare dake, kiyi hakuri dani ina bukatar ki kusa dani".Ita kam tureshi take tana janye kanta da kyer ta samu ta sule kasa shima zamewan yayi ya ruggumo ta cikin sanyi ya matseta jikinshi tare da dan bubbuga bayanta.
A haka har zuwa dan wani lokaci sannan ya samu dan nitsuwa cikin rada yace."Habitti" Shiru bata amsaba sai ya dan sunkuyo kanta, cikin mmki ya tallabota ya mike da ita kan gadon ya kaita cikin kula ya kontar da ita tare da share hawayen daketa bin fuskarta cikin sanyi yace."Kiyi hakuri zan tafi tunda bakya son ganina"Kiss ya sakar mata tare da juyawa ya fice cikin mayen so.Yau jumma, a tunda safe Mami take surfawa Mahmoud naci ya shiyarya yaje gidan Adda Asabe su gaisa da Abida dan gobene za,a daura musu aure. Shi kuwa sam ba k'aunar zuwan yake ba shiyasa duk jikinshi a mace gashi so yake ya kebe da khadija ya mata bayanin auren da ake shirin k'ak'aba mai, ya kuma kirata a woya taki dagawa yana cikin tunanin Mami ta sake kiranshi ya fito ya tafi fa.
A dole ya shirya ya fito tsaf sai fuskar da ya murtuke ba annuri ko kadan cikin gidan ya nufa dan ya gaidasu Anty. Yana shiga ya gaidasu har ya juya zai fita. Anty ta kalki khadija dake ta tura baki cikin sanyi tace."Ni ba ruwana ko kin shirya bazaki jeba ga mijinki in kina son zuwa kije ki nemi izinnishi" Tana son zuwa gun mamanta yasa dole ta fito cikin sanda ta bishi a baya a hankali tace."Zanje gida"Fuska ya hade tare da cewa." bazaki jeba".Da sauri tasha gabanshi cikin takaici tace.
"Akan wani dalili zaka hanani zuwa gidanmu wallahi zuwa zanyi ehe ".Ido ya tsura mata a ranshi kuwa murmushi yayi dan samowa kanshi mafita, Idan taje shi zai daukota daga nan kuma sai inda yaga dama zai kaita. Ita kuwa cika tayi tana kallonshi sama da kasa wai ace dan wannan yaron ne ke juyata.Tunani take Amman bata saniba har maganar ta fito, Murmishin isa yayi sannan yace."Kije"Hararanshi tayi tace."Ai damage zanje"Shi dai fita yayi ya barta itako cikin takaici ta shirya sulaiman ya kaita.
A gidan Adda Asabe, Abida irin yarannane kana masu kadifiri da son maza bare kuma namiji irin Mahmoud dan dama ita ta nacewa uwarta cewa ita dai tana son Mahmoud. Shiyasa yau tunda safe take shirin tarban babban bakon nata, Abida farace kyakkewa sai dai sam bata da kiba yar fingil ce. 11:30 am dai ya isa gindan fuskar nan ya hadeta kamar zaice wayyo Allah suna gaisawa da Adda Asabe ta fita tare da turo Abidan. Tana shiga kai tsaye gefenshi taje ta zauna cikin yin far da ido tace."your are welcome my lovely brother".
Sai kuma ta kafeshi da ido cikin yin far da ido tace ."Sai yau ka tuna dani ka lekoni kabar zuciyata cikin begenka da kaunarka".Hannu ta dan dago da nufin shafa sajenshi dake kwance luf a fuskarsa, cikin tsawa.Ya mike tare da yarfa mata harara gami da cewa."Baki san abinda kike yiba Amman ya kamata ki sani Mami ce zata aura min ke a dole dan haka ki san matsayin zamanmu zandai yiwa Mahaifiyata biyeyya".Yana kaima nan ya fice abinsa yana huci. Ita kuwa binshi da ido tayi a fili tace." koma me zakace ina Soka kuma insha Allah sai na malla keka"Shi kuwa haushinta ya karu a ransa kaji yarinya da son maza.
Haka ya wuni cikin takaici. Bayan sallan isha,Ya nufi gidan baba Sani. Ita kam khadija tunda tazo take ta hira da kannenta a nufinta sai sun konta da dare tayiwa maman ta hiran matsalarta suna parlon Maman har tayi shirin konci yarta sukaji Salam, Mahmoud din yana shiga suka gaisa da mama cikin dan Sosa keya yace.
"a'a Mama bari mu tafi kar dare yayi".Ita kam Mama mace mai raha, sai dariya tayi tace."Yoh ni me nawa khadija tashi ki shirya Ku tafi ko".Baki ta tura cikin watsa mai harara tace." Mama nifa kwana zanyi".Baba dake shigowa yanzu ne cikin fada yace.
"Maza fita Ku tafi"Haka cikin kuka ta zura hijabi ta fito shiko cikin dariyar jin dadi yace."Toh mama sai da safe"Ita kam mama binsu tayi da Addu,a. Shiko suna shiga cikin mota yaja suka tafi cikin jin dadi yake tuk'i yana faman lallatse cinyarta bai zame ko ina ba sai Lelewal hotel
Cikin mmki ta juyo ta zuba mai ido shiko hannu yasa ya jawo nata....?
contact-form
0 Comments