f Namiji Baya Kadan_ 23 to 25

Namiji Baya Kadan_ 23 to 25

 

Namiji Baya Kadan_ 23 to 25

                 NAMIJI BAYA KADAN


Page 23

Karan da tayi sai da Anty ta jita Mami dake part din Abba ma ta danji karan kadan.

Ita kuwa cikin azaba ta kakkame shi tana mai wani irin kuka da bashi hakuri da tuba da magiya juya kanta kawai take dan zafi da radadi. Shi kuwa zuwa yanzu bai san duniyar da yake ba, bare yasan halin da take.Can zuwa d'an wani lokaci tayi wani irin yukkura ta damke hanna yenshi tare da sakin wani irin wahalellen kara cikin jan numfashi sai ta kuma sakewa ta maida kanta jikin pillow a sume tai lap ba numfashi bare kuka ko motsi.

Shi koma har saida  hakarsa ta cimma ruwa, sannan ya sahirta mata, cikin wani irin sanyi da yaji yana ratsashi ya zame ya konta gefen ta cikin karfin hali da rawan sanyin yasa hannu ya jawota jikinshi ya ruggume ta cikin kirjinshi tare da jawo blanket ya rufe su kanta yake shafawa yana dan bubbuga bayanta yana mai rawan sanyi so yake yayi magana amman ya kasa gashi shi baima san a sume take ba, daya bude baki zaiyi mgna sai yaji numfa shinsa na fizga hakoran sa su rinka dukan juna yana kat-kat, sai kara ruggume ta yake wai ko zaiji saukin sanyin da yakeji amman ina a haka yayi ta rawan darin har aka fara kiraye kirayen sallah.Yana ji yana son tashi amman ya kasa sai kar karwa da yake ko magana ta ga gareshi yanaji har aka shiga sallah ya kasa tashi.






Cikin ranshi ya rinka Addu'a Ana idar da sallah ya fara jin wani irin zufa na keto mai tako ina daga cikin naman jikinshi yake jin zufar na tsatstsa fowa, a hankali yaji kuzarin shi ya dawo, cikin sanyi da tausaya mata ya dan zameta jikin shi tare da shafa kanta ya subbaci goshin ta, cikin rawan murya yace."Khadija bani da abin da zan biyaki da wannan kyautan budurcin da kika min sai dai nai miki Addu'an rabbi ya biyaki da jannatul Firdausi domin kin gama min komai a rayuwa ta kin bani abin da banyi zaton samun shi ba kin sa rayuwa ta cikin farin ciki, fatana ubangiji ya cika rayuwar ki da farin ciki kin gama min komai". Haka yai ta sabbatu ba tare da sanin halin da take ciki ba sannan ya juya ya shiga toilet a nufin shi yayi wonka yazo yayi sallah sannan ya taima ka mata ya gyara ta itama kafin Mami ta dawo.Wonkan yayi sannan ya fito ya zura jallabi yarsa sannan yayi sallah tare da zubawa Khadijan shi addu'oi.
Yana idarwa ya koma kan gadon a hankali ya zauna gefenta tare da jawota jikin shi. a hankali ya zubawa kirjinta ido cikin mamaki da firgici ya kara jawota ganin bugun zuciyarta baya harbawa, kunneshi ya kifa kan kahon zuciyar ta dip yaji ba motsi a  hancin ta ya dan manna yatsar shi nannma ba numfashi, a tsori ce ya kara tallabo ta cikin rawan jiki da murya yace.






" inalillahi wa inna'ilaihi raji un, Khady, Khady meke faruwa da mu Khadija tashi kar kiyi min haka".Sai kuma ya mike cikin tsoron ya dauki zanin ta ya daura mata sannan yaja dan gun tun hijabin da tazo dashi ya samata tare da mikewa ya debo ruwan sanyi yazo ya jawota jikin shi yasa hannu yana shafa mata ruwan a fuskar ta da kirjin ta Amman ina ko motsi batayi ba.

Cikin kaduwa ya fito parlon yana fita sukayi kachao da Mami data shigo yanzu.Ganin shi a rude kamar wanda yayi kisan kai yasa tayi kanshi da sauri cikin tuhuma tace."Kai Mahmoud lafiya kuwa meke faruwa me ya firgi taka haka?".Cikin tsoron ya kalli Mami fuska a karye yayi kalan tausayi sai kuma kawai ya nuna mata cikin dakin tare da cewa."Mami bata numfashi zuciyar ta bata bugawa Mami ki duba min ita wallahi ina jin tsoro kar Na rasata".Kalaman shi sun kulle mata kai amman kuma sai kawai ta shiga dakin cikin mmkin ta karisa gefen gadon ido ta zare ganin, Khadijan ce konce kan gadon kuma gata a sume duk gashin kanta a hargitse sannan daga kasa inda take kwance jinine a wurin.

 Kai a kulle ta yamutsa fuska cikin son gani me ya jawo me wannan lamarin ta juya ta fita parlon a parlon ta same shi yana ta safa da marwa, cikin daga murya tace," kai Mahmoud me ya samu Khadijan ka gaya min meke faruwa da ita?".Ido kawai ya sunkuyar  cikin kunya dan bai san me zaice da ita ba. Anty kuwa tana kofar parlon ta tana jin abinda Mami ke fadi ta nufi dakin Mamin cikin tsoro da kaduwa, dan dama a firgice ta kwana tunda taji muryar Khadijan tana kuka sannan gashi gari ya waye bata dawo gunta ba.

Tana shiga ta kalli Mami cikin tsoro tace."Mami ina Khadijan? meke faruwa da ita?".Da hannu ta nuna mata dakin sannan ta juya ta shiga Anty na da Mahmoud din suka bita a baya.Suna shiga Anty kam ta ruggume ta cikin tsoro tana kiran sunan ta, shiru ba motsi Mami ce ta debo ruwa mai sanyi kalau tazo ta fesa mata a fuska. Lokaci daya tayi wani irin ajiyar zuciya sai kuma ta damke hannun Anty da hannuta daya hannuta daya kuma ta damko hannun shi cikin kukan wahala da raunin murya tace." waiyo Allah na wayyo Anty na waiyo Mama na Mahmoud zai kashe ni".Sai kuma ta kara damkesu cikin zubda kollah duk da idinta a rufe suke cikin kukan taci gaba da cewani. Please Dan Allah Mahmoud ka barni zan mutu Na tuba kamin afwa wayyo Mahmoud zaka kashe ni.

Anty kam duk da ba gaya mata akayi ba ta gano abin da ya ja mata wannan abu sai dai tacika da mamakin abin ita kuwa Mami cikin rashin fahimtar ta bisu da ido. Shi kuwa cikin jin kunya yasa hannu a kanta yana shafawa cikin sanyi yace.

Page 24

Ido ya lumshe cikin sanyi yace."Kiyi hakuri Khadija kiyi shiru ba abinda zai same ki, insha Allah zamu rayu tare".Mami kam fuska ta hade tare da tabe baki sannan ta zauna gefen su dan son gano bakin zaren.

Ita kuwa Anty Dr Hamida ta kira ta sheida mata abin da ke faruwa, cikin lokaci  kadan Dr ta isa dakin Mamin ta samesu.

 Ita kuwa Khadija sam taki bude ido dan kunya da takaici ga azaban da takeji. Ita kuwa Dr Hamida tana zuwa ta ce su Mami tace su dan basu wuri zata dubata. Suna fita ta kama hannun Khadijan cikin kula tace."Khadija bude idonki ba kowa a dakin". Cikin sanyi ta bude idon tana mai zubda kollah, ita kuwa cikin sanyi tace. " kiyi hakuri Khadija kibar kukan dama haka rayuwar mace ta gada ki daure ki bar kukan haka tabbas nasan kina jin jiki amman daurewa akeyi".





Kai ta juya cikin goge kollah murya a mace tace ."Hamida baki san zafin da nake jiba baki san irin azabar da Mahmoud ya shayar da niba mugun yaro kashe ni yayi niya. Dariyan mugunta Hamida tayi (da yake dama kanwar Khadija ce sosai) cikin rada tace, "Har yanzu yaro  kike cemai baki horu bako wato bakinki bazai mutuba aiko ke da kanki kinsan yafi karfin yaro".Ido ta rumtse cikin zubda kollah tace." Allah ya isana mugun azzalumi wallahi sai Allah ya saka min ki ganifa Hamida ko tashi na gagara kiga abin kunyar da ya aikata min a dakin Mami a kan gadon ta sannan a gaban su".

Sai kuma kawai ta saki kuka Itako Hamida dariya take tare da yi mata allura, "tana ai yanzu zaki yarda da cewa, ki kama bakinki dan kinga aikin yaro tunda harda suman ki".Haka dai tai ta mata tsiya tare da taima ka mata ta zauna sannan ta kalleta cikin mamaki tace." gaskiya nayi mamakin yadda akayi kika zauna da Alhj Bashir tsawon sheraru 2 amman bai aikata miki komai ba ".Ita kam Khadija kasa magana tayi Dan zafin dake ratsata ganin haka yasa Hamida taje parlon gunsu Mami cikin sanyi da sunkuyar da kai tace. 

Anty gaskiya Khadija ta ji jiki dan haka ya kamata a kula da ita dan yadda za'a Baiwa mai haihuwa kula haka ya kamata a bata dan gata can ko zama wuya yake bata amman in aka tsaya mata da ruwan dumin zata samu sassaucin abin".

Cikin yanayin tuhuma Mami tace, "Me kike nufi Hamida kin sani a duhu".Cikin kauda kai tace ." Mami ba wani abu bane kawai irin yan raunu kan da mu mata muke samu a dararen forkon mune ".Baki ta saki cikin sanyi tace." Khadijan ne budurwa? kike nufi ko me?".Ba tare da ta kalleta ba tace."Mami ai ga shaidan hakan a jikin Khadijan da dakin ki da kuma gadon ki ba wani haufi a ciki".Anty kam cikin dakin ta shiga cikin sanyi ta kamo hannun Khadija tare da kauda kai don ta lura Khadija abin harda kunya.

Mikar da ita tayi sannan ta taima ka mata suka nufi dakin ta, ayyah Khadija kam tafiya take tana zubda kollah dan in ta taka kafar ta har cikin ranta take jin zafi suna fita parlon Mami ta bita da mugun kallo tana mijin bakin cikin abin. Khadija ko suna shiga dakin Anty ta fada kan gado gami da sakin wani irin kuka mai cin rai ita dai Anty toilet ta shige ta hada mata ruwan dumin sannan ta fito cikin kauda kai tace." kiyi hakuri kibar kukan haka ya isa shiga kije kiyi wonka zakiji dama-dama".da kyer ta samu ta shiga wonkan tana shiga ta zauna cikin ruwan dumin zafin ruwan yana ratsa zafin ciwon fuska cike da kollah ta rinka yarfa hannu tana nawa Mahmoud Allah ya isa na mutu kawai.





A haka ta gasa jikin ta sannan tai wonka tana fita tayi sallah ta mike cikin jin dan sauki ta shirya cikin dogowar riga sannan ta koma tai konciyar ta tana mai jin kunyan ganin mutanen gidan baki daya.

 Anty ce da Hamida suka tasata dole ta danci abinci sannan ta koma ta konta. Ita ko Hamida ta bata magungunan ta sannan ta wuce wurin aikin ta. Shiko Mahmoud tunda ya fita ya koma dakinshi ya fad'a kan 3 stires yana mai takaicin hanashi tarewa da akayi da matarsa a fili yace."Da agidan mu ne mu biyu kadai da bazan bari ki zubda kollah ba Baby na da bansan inda zan sakiba".Ita ko Mami cikin ta kaici ta shiga dakin Amira inda Abida ta kwana kukan takaici da gano halin da su Mahmoud din ke ciki kuka tayi har saida fuskar ta ta kubbura.

Tana shiga ta jawota jikin ta cikin sanyi tace." kiyi hakuri ba dai sun gwada mana rashin ta ido ba toh wallahi insha Allah gobe zaki tare gidan shi ita kuwa wallhi bazata tareba wannan alkawari na miki".Haka tai ta bata baki sannan kuma taje ta tasa Abba da fitina a dole ya yarda Abida ta tare gobe ita ko Khadija sai ta dan kara worwore wa. Mahmoud kam ba dan yaso ba sai dan ba yadda ya iya gashi tun safe bai kuma ganin Baby na shi ba duk ya cika.Mami ko tuni ta gayawa Adda Asabe gobe Abida zata tare tuni suka fara shirya tari yar Abba kuma yasa aka je aka share sabon gidan da ya ginawa Mahmoudun shi komai yayi ras a wunin akaje aka shirya gefen Abidan.

Ita ko Khadija wuni tai bacci dan Alluran baccin da aka mata sai sallah ke tada ita nan ma da kyer take mikewa. Anty ce tai girki shiya sa tana gama aikin ta, ta sata taci abinci sannan ta kuma gasa jikin tayi wonka sannan tazo ta konta. Shiko Mahmoud yana ganin fitan Anty ya fice ya mike dakin ta dan yana muradin yaje ya lallashi Baby na shi. Tana konce cikin baccin da ta fara taji an bud'e kofar bude idon da zatiyi taga shine cikin tsoro ta zare ido tare da mikewa tana Jan baya-baya ta cewa...

Page 25

Ido ta zare cikin sauri taja hijabin ta ta rufe kirjinta murya a sanyaye tace."Dan Allah kayi hakuri ka barni wallahi bazan iyaba katafi dan Allah kaji ko".Shiru yayi tare da jingina jikin kofar da ya rufe din hannushi ya harde a kirjinshi tare da tsura mata ido, abin ma dariya yaso bashi yadda gaba daya ta tsure da ganin shi sai ja da baya take tana karkarwa tana ta faman rufe jiki duk ta zaro ido woje, kara hade fuska yayi cikin  takawa a hankali ya nufi kanta  murya can kasa yace." Me hakan ni kike tsoro? koni do done? kalli yadda kika wani rude ki nitsu kizo kiji abin da zan".Bata barshi ya karisa abin da zai ceba ta daga kai alamun please kayi hakuri murya a raunane tare da zubda kollah tace."Ayyah dan Allah kayi hakuri wallahi banda lafiya please ka tafi ".Ganin tsaka nin ta da Allah take tsoron shi takeji shi yasa shi yin ajiyar zuciya tare da murtuke fuska  ya ware Hanna yen shin murya a kausashe yace." Ki zo nan".Ya fada yana una mata kirjinshi sannan yaci gaba da cewa."Ko kizo da kanki  in barki ko kuma in zo da kaina na kuma amshi  hakkina".Ido ta zare tare da kara matsawa baya ta zura mai  ido tana mai zubda kollah a ranta take mmkin yada Mahmoud ya zaman mata abin tsoro yaro dan dul dashi sai korjini da ban tsoro.







tana cikin tunanin taji ya sake magana cikin ta kowa zuwa gareta yana." wallahi in na isoki ba kizo da kanki ba kiyi kuka da kanki dan sai na miki abin da yafi na jiya".Kai ta dago a hankali tare da make kafada kamar yarinya karama murya na rawa tace."Please na tuba Allah banda lafiya".
Tsawa ya buga mata cikin zare ido yake." Zo nan nace ko".Ganin yadda yayi kanta ga tsawan da ya buga mata ga tuno azabar da tasha a hannushi yasa cikin sanyi, ta taka a hankali taje gaban shi tana kallon cikin idon shi .Kai ya kawar cikin bada umurni ya ware hanna yen shi tare sauke ajiyar zuciya. Kirjin shi ta tsurawa ido mmk take har ga Allah irin halittar Mahmoud jikin mutun duk gashi ko ina yana konce lap sai sheki yake da kamshi. cikin tunanin taji yana cewa."nagaji fa kuma wallahi ina irga uku in bakiyi abin da nace ba wallahi sai na kuma abin jiya  yarinya kiyi kuka da kanki.
Har lau tana tsaye dai saida taji yana. "12"ya bude baki zaice 3 ta rumtse idon ta ta bude hanna yenta ta fada jikinshi a hankali tasa hannu ta ruggume bayan shi tare da manna kanta a faffadan kirjinshi dan ya fita tsawo.

Shi kuwa Mahmoud saura kadan ya zube k'asa dasu dan wani irin shock yaji cikin sauke ajiyar zuciya ya dan sunkuyo ya ruggume ta a jikinshi da kyau a hankali yasa hannu ya zare hijabin da tasa, ita kam sai shiru tayi ta manna kanta a kirjinshi tana jin yadda heart bit nashi ke aikin luguje a hankali taji kamshin jikinshi na ratsata ido ta lumshe tana mai zubda kollah ta kaici da kunya yaro ya zama shike juyata yana buga mata tsawa.

Shi kuma cikin sanyi yana ruggume da ita ya dan ja jiki ya zauna bakin gado da ita sannan ya juyo ya fuskan ceta a hankali ya jawota jikinshi ya kara ruggume ta tare da shafa kanta da bayan ta. A hankali yace."Baby Na Allah ya miki albarka rabbi ya barni tare dake".Kanta ya dan tallabe sannan ya manna bakin shi kan tattausan lips dinta jiki a mace ya rinka kissing dinta.

Ita kuwa a hankali ta janye bakinta ta dago ido ta tsura mai a kekkyawan fuskar sa cikin sanyi tace." Banda lafiya. A hankali ya had'a fuskokin su cikin rada yace ."Meke damun ki ina ke miki ciwon?". ido ta lumshe tare da dan karya wuya tace. "ciwo na  bai worke ba"cikin tausaya mata yace ."Waya jimiki ciwon? kuma a ina ya jimiki ciwon? sannan ki nuna min wurin ciwon"

.a fili ta gane tabbayoyin shi ma na rainin wayo ne shiyasa bata san lakacin da ta saki kuka ba tana dan dukan kirjinshi da hannu bibbiyu tare da cewa." Ban sani ba ai ka sani  ba kai bane kaji min ciwo gashi ko tafiya da ker nakeyi har yanzu".Dariya ya dani sannan ya kara ruggume ta cikin shafa bayan ta da zuge zip din rigar ta yace."Baby ke dince kin fiye matar dani kaina in na rabe ki ban san me nake yiba gashi ke din kin fiye yarin ta ke yarin yace danya jilik shi yasa jiya kika wahala a hannuna, wadan can tsoffin sun min adalci da suka bar min kuruci yarki  su gama min komai".Sai ya kuma ruggume ta tare da ce mata."ina sonki ina alfahari dake kin bani keutar da ba'a taba bani ba kece farin cikina za rayu dake bisa a mana da gaskiya ina rokon Allah kada ya bani daman cutar dake, iyayen mu sun gama min komai.





Please Khadija ki soni koda rabbin yadda nake sonki ne".Ya kari sa maganar yana zare mata rigar jikin ta tare da kontar da ita kan ciyar sa yana mai shafa kirjinta. Ita kuwa ido ta lumshe a hankali ta rike hannushi murya na rawa alamun zatayi kuka tace." wallahi ban worke ba dan Allah kayi hakuri ".Kara shafa ta yayi cikin rada yace. "waye ni? me sunana? ni me dinki ne?".Cikin jin haushi tace." ban sani ba ni ka sake ni.

Murmushi mugunta yayi cikin kuzari ya birkito ta ya kontar da ita kan pillows ya haura kan ruwan cikin ta yana."Waye ni me sunan ni me dinki ne?". Cikin tsoro da tuna azabar da take sha jiya iwar haka baki na rawa tace." Kai namiji ne kuma kai miji nane".Cikin rawan jikin da ya fara yace ."Toh me sunana?"

A hankali ta juya kai alamun kunya takeji bazata iya kiranshi da sunna da ta saba kiranshi  ba cikin rawan baki tace.

Ban san me kake so in kira ka ba".Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya zame ya ruggume ta jiki na rawa yace." ki kirani da "Zaujil almu'azzam, cikin sauki kice min zaujina".

Kai ta gyada mai tare da sa hannu tana goge hawaye a fuskar ta, a hankali yace. Kibar zubar min da wayenki masu tsadar gaske a gareni kiyi shiru ki nitsu a hannun mijin ki kike".Shiru tayi sannan ahankali tace." toh ka tafi dakin ka".Tashi yayi yazau na cikin sanyi ya nuna mata harshen sa a hankali yace."Kiss me sai na tafi".Kafada ta make alamar bazata yiba ganin haka yace. Toh a nan zan kwana kuma zanyi abin da nake so ko baki worke ba".Jin haka tace." toh rufe idon ka"Rufe idon yayi sannan ya zare harshen yana kadawa. A hankali tasa bakinta  ta kan baki shi ta kamo harshen tamai wani irin kissing daya wanda ya kusan haukata shi ba tare daya saniba ya danyi kara mai dan karfi wanda har Mami taji sannan ya rinka sabbatu kasa kasa wanda duk Mami na dan jinshi.

Riketa yayi cikin rawan murya yace. "wayyo Allah na Allah ka barni da Baby na"Ita kam fuskar shi take kallo tana mamakin hali irin na kanin nata. Shiko mikewa yayi cikin kamo hannuta ya tsaida ta a hankali yace."Zuge min zip din rigar nan tawa zan tafi kema ki samu kiyi bacci dan ni kam na sani bani ba bacci dama zuwa nai ki danji dumin mijin ki in kuma ga ya jikin ki kuma kinki ki nuna min ciwo namu".Zuge mai zip din tayi shi kuwa ruggume ta yai cikin tsura mata ido yake shida mata Abida zata tare gobe.

Itako Mami ido ta zubawa inuwar su ta jikin labule tana haggo jaraba da naci irin na d'an nata. Ita kuwa Khadija a hankali tace."yayi kyau" Shi ko shafa kuma tun ta yayi sannan yace."Ke Abba yace sai kin worke zamu tare abin mu gani gaki shiya sa zan daga miki kafa dan kiyi garau da wuri  mu tare ba mai matsa min".Zame wa tayi sannan ta koma ta konta cikin sanyi tace." bacci nakeji"

Shafa kirjinta yayi sannan ya rufe mata jiki ya manna mata kiss a goshi ya juya ya fita yana mai ce mata."I love you so much good night my dear" Yana fita tai baccin ta, shiko tafi yake kamar bugge, Mami kam kamar ta kurma ihu dan takaici. Shiko Mahmoud haka yai ta fama da begen marsa.

contact-form




Post a Comment

0 Comments