f Namiji Baya Kadan _ 26 to 27

Namiji Baya Kadan _ 26 to 27


Namiji Baya Kadan _ 26 to 27


                            NAMIJI BAYA KADAN


Page 26

Kuna raina brothers and  sisters na daku nake alfahari kune jinina farin cikina Allah ya barmu tare ya kara mana kaunar juna da shakuwa, fatan Alkhairi a gare ku Sheik Muhammad Ali Garkuwa Doctor Usman Ali Garkuwa Barrister Khadija Ali Garkuwa Engineer Adam Ali Garkuwa Malama Hafsat Ali Garkuwa Hamisu Ali Garkuwa Auta yar kirki Rahama Ali Garkuwa Allah ya bar kauna ya rayamu bisa iman.

Ya Allah ka jikan Captain Abubakar Ali Garkuwa, Rabbi ya kai haske kabarin ka.

A hankali lamari ya rinka juyawa komai ya fara sauyawa Khadija kwana ki sun dan ja lamirin yana yinta ya fara canzawa.Yau kusan kwana 25 da tare war Abida Amman Mami ta kasa ta tsare ta hana Mahmoud zuwa gida a cewarta ya zauna a gidan shi ya nitsu, In Khadija taga dama ta tiyi duk yadda zatayi, shiko tunda suka tare da Abida bai regeta da komai ba dan mahaifi shi ya wadata su da  duk wani abin bukatar rayuwa, Sai dai kuma bata samu kanshi ba tunda an hanashi ziyartar Babyn shi.

Yau asabar tun waye war gari garin Adamawa aka tashi da yanayin mai dad'in gaskiya yanayin ne na damina ba rana ko kadan sai iska mai sanyi dake kadawa.
 Haka ya tunzuro shaukin masoya ya tsuma masu rauni soyayya ma bare irin su Mahmoudu da yakeji duk duniya ba abinda yake marari sai matar sa a haka ya wuni cikin begenta Har zuwa la'asar sakaliya.






Khadija kuwa gaba daya yanzu rayuwa ta juya mata ta tsinci kanta cikin wani yanayin sauyin da bata gane menene shiba sam tun randa Mahmoud ya aikata mata aika cecciya sam bata jin dadin jikinta wata muguwar kasala ta shiga rayuwar ta gashi bata iya cin komai sai abin zaki-zaki sannan sai wani yanayin da bata gane kamshi ko yaushe ita sai tai tajin kamar wari kawai take shaka ita da jin sa, ida sai in tayi bacci sa,arta daya data konta sai baccin a hakan taji ta gaji da zaman gidan shiya sa yau ta shirya kayan ta tsaf tace zata tafi gidan su Anty ko tace ta kira mijin ta ta gaya mai shine fa ta koma kan gado ta konta cikin kasala ta kirashi.

Yana ganin kiranta ya mike zaune cikin kula da kauna yace."Baby ya akayi me kike so?".

Cikin fara jin bacci tace." Ayyah dama ina so inje gida ne gun Mama nayi kewarsu Fadil".

A hankali ya sauke ayijar zuciya sannan cikin sanyi yace."Baki da lafiya ne najiki kamar baki cikin kuzari".A hankali tace." a'a  lafiya ta lau". A hankali yace." to ki mike ki dauki photo yanzu ki turo min en gani in lafiya yarki lau.

 Baki ta tura cikin jin takaicin yadda yake juyata kamar wani ubanta, ta katse kiran daga konce ta dauki kanta sannan ta tura mai.Yana gani ya mike tsaye rike da key tare da kiran ta yana."Kince lafiyar ki lau sannan kinga yadda kika rame meke damun ki toh gani nan zuwa yanzu wallahi". Ita kam da tuni ta fara bacci ture phone din tayi ta konta lup abinta tana bacci cikin kasala. Shi ko kai tsaye gidan ya nufa yana zuwa ya wuce parlon Abba inda yaji su Mami da Anty na ciki dan Abban yau ya dawo daga tafiya.
Yana shiga ya gaida su Mami kam da ker ta amsa sannan ya gaida Abba tare da mai sannu  da hanya, cikin sanyi ya juya gun Anty a hankali yace." Anty meke damun Baby ne naga gaba daya ta rame".Ajiyar zuciya tayi tare da cewa."wallahi nima ban san meke damun taba amman sam bata walwala kuma bata cin abinci". Abba ne ya kalle su cikin kula yace." toh kunje Asibiti ?".Mikewa yayi yana fita tare da cewa." bari muje yanzu"Kai tsaye dakin Anty ya wuce su Abba kuwa binshi sukayi da ido yayinda Mami ta watsa mai harara.Yana shiga ya hankota konce lup abinta sai bacci take tana fidda numfashi a hankali. Ido ya tsura mata ganin wani irin fari da tayi har wani yellow-yellow tayi ga yar rama fuskar ta tayi fiyau sai kuma kirjinta da yaga ya wani dan kara cikowa.






A hankali ya  raba gefenta ya konta cikin lallabawa kar ta farka ya jawota jikinshi ya ruggume ta tsam a faffadan kirjinshi sai sauke ajiyar zuciya yake yana shafa bayan ta da gashin kanta, Ita kuwa Khadija cikin baccin taji wani irin kamshi mai dadi yana ratsata, kamshin da taji ba abinda take so kamar ta dauwama cikin shakarsa shiyasa cikin kasala ta kara mannewa jikinshi a hankali tasa hannu daya ta sakalo wuyanshi sannan tasa daya kuma cikin sumar kanshi lokaci daya dumin jikin ta ya rinka ratsashi a hankali ya tsura mata ido cikin sanyi yace."Baby na meke damun ki meke ranar min dake ban son ramewar ki ko kadan nafi mura dinki da kibar ki. 

Ita kam bata ma san yana yiba sai makaleshi take tana tayar mai da borinshi a haka tai ta shakar kamshin turaren jikinshi tana sauke ajiyar zuciya. A haka har yaji an fara kiran sallah ganin haka yasa ya dan  zameta cikin sanyi ya mike har zai juya sai kuma yaji ta rike hannushi ido ya tsura mata ganin baccin take Amman ta makaleshi a hankali ya zare jikinshi sannan ya sumbaci pink lips dinta da su kayi sanyi kamar kankara.

Da ker yaja jiki ya fita gudun kar Anty ta shigo, yana fita sukayi kicibis da Mami fuska a hade tace."in ka fita kar ka kuma dawowa ka wuce gidan ka" Toh yace cikin rauni kamar zai saki kuka. Ita kuwa yana fita ta farka tashi tayi ta zauna tare da lumshe ido tana shakar kamshin da ya tafi ya bar mata a jikinta, jiki a macce ta kalli Anty cikin sanyi tace."Anty wannan kamshi fa ina kika samu turaren wuta mai dadi haka ko humra ne ni nama  kasa gane wanne irin kamshi ne mai dadi haka dan Allah Anty bani turaren".

Ita kam Anty ido ta zura mata a hankali tace." Ni ba turaren da nasa a dakin nan sai dai in na jikin Mahmoud ne". A hankali tace," Anty yazo ne? shine bai tada niba zan tafi yace in bari zaizo ya kaini" Itako Anty wucewa kawai tayi ta fita a ranta tana,"kwoji da shi dai Ku tare nima  na huta da rikicin ku" Ita kuwa Khadija wasa-wasa kamshi turaren take son shaka abusai karuwa yake mata gashi kamshi jikinta ya fara bacewa kamar ta share sai taji ta kasa lokaci daya warin da take ji kuma ya dawo sabon fil, Kawai sai ta zauna tana zubda kollah tana cewa Anty."Warin nan zai kashe ni please Anty kice ya kawo min turaren nashi wallahi naji kamshi ya kore min warin.






Murmushi tayi sannan tace. "ki kirashi ke da mijin ki ni me nawa a ciki? tunda warin ke kadai kikeji sai kace abin iska". Ni yata ta share batun amma koda ta kota baccin dare sai ta kasa bacci sai kamshin kawai take muradi ko tea dinma yau ta kasa sha.

A hankali ta jawo phone dinta ta kirashi, Shiko a wannan lokacin begen ta yasa dole yaje gun Abida ko ya samu ya rage zafin da yake ciki, tana bacci ya same ta a hankali ya konta gefen ta cikin sanyi ya jawota jikinshi a hankali ya fara aika mata wasu sakon nishi masu wuyar man cewa a hankali ta bude ido ganin zahiri ne ba mafar kiba yasa cikin farin ciki yau mijin ta ya san da ita sai kawai ta makaleshi cikin nuna mai kauna gaba daya ta riki tashi ya mance a duniyar da yake. yana cikin halin makanta da kuram ta yaji kiran Babyn shi ya shigo woyar dan daga sautin kiran ya gane itace shiya sa cikin Wahala da kasala ya daga woyar murya na rawa yace." Baby na ya akayi ne me kike so? ". Ita kuwa  kuka kawai ta saki tare da cewa." turaren da kasa yau dinnan nake so ka kawo min na kasa bacci sai k'amshi nake sonji".

Jiki a sabule ya mike har yana kokarin faduwa cikin lallashi yace."Kiyi shiru kibar kukan gani nan zuwa yanzu zan kawo miki". Abida dake jin abin suke cewa cikin kirsa da salon. jan hankali  ta kamo hannushi cikin sanyi ta jawoshi jikin ta, A hankali ta rinka murza shi tana juyashi gaba daya ya susuce ba abin da yake buka ta sai ita, a ranshi kuwa tuno kukan Baby yake amman kuma ko tsayuwa bazai iyaba bare yayi tuki haka ya mace kan Abidan a daya bakkaren kuma mmki yake yadda bataji tsoron sa ko kadan ba, cikin kauda komai a ranshi yayi mata rumfa da kirjinshi, abin mamaki Abida ba tsoro bare kuka sai dai ta dan kamkame shi tace." wayyo Hamma zafi kamin a hankali". Shiko Mahmoud a nashi gefen sam bai zaton zai sameta budur waba  sabida yadda take sai dai kuma duk da haka budur cinta nada rauni dan ba wani jini ko wani azaba bare suma. kuma hakan bawai yana nunin ita ba budurwa bace.





A a Sam budur wace sai dai abune dake  kan mafi akasarin yaranmu na yanzu budur cinsu na samu rauni ne tun a yarinta sanadin guje-guje da sallake ramuka da labbatu da hawa bishiya da daga Abu mai nauyi da yanayin yin al'adah da cin Abu mai daci, duk suna rege karfin budurcin mace, ta yadda in ba na miji mai ilimi da sanin yanayin abin  ba sai sunyi zato zinace ta dauke budur cin.

So shi Mahmoud yasan da haka sai dai baiji yadda yaji akan Khadijan shi ba. Shiyasa da gari ya waye bai wani tsayuwa jinyar taba dan bata jin yatun ba bare a jinya ceta. Kawai shiryawa yayi ya kaiwa Khadija turaren da take son, ita kuwa Abida abin sai ya cikata da takaici sai kawai ta kira Mami ta shaida mata  ga abin da ya faru gashi bata da lafiya kuma bai kulata ba.

Shi yasa ita kuma Mami yana zuwa ta karbi turaren ta bawa Nabila tace ta kai mata tayi uwar da zatayi da turaren, sannan shi kuma tace ya juya yaje ya kula da marsa. Haka ya juya ba dan yaso ba yana komawa ta narke ita a dole bata da lafiya ganin bata mai lokacin take ya hatsala ya rinka fada."Ji Abida kikayi dan iskanci ke ina rawan kan naki ya barki kika adana kanki waike baki da lafiya wallahi in zaki mike ki mike dan ni banson rainin hankali jarabebbi ya kawai".

Ita kam kuka kawai ta rinka yi ganin haka kuma ta bashi tausa yi nan ya zauna yai ta lallaba ta. Ita kuwa Khadija ta fesa turaren har ta gaji sam bataji kamshin da take son ba, gaba daya sai ta kufula wato don tace tana son turaren ne shine zai kawo mata wani data matsa da fesawa sai ya rinka sata tashin zuciya dole ta hakura cike da takaici ci. Ta kirashi tana mita shi kuwa da iya gaskiyar sa yake rantse mata wallahi shine turaren da tace ya kawo matan wanda ya saka taji a jikinshi.





Ita dai fushi tayi taki yarda shiko Yana son zuwa Mami tace bata yarda ba a haka har sai da yayi sati 2 kafin yau ya matsa mata dan Allah zaizo tace yazo Amman bazai dade ba, yace ya yarda.

Yana zuwa bayan ya gaida Mamin shi ya shige dakin Anty yana shiga ya 27 Yana shiga ya samu Anty a zaune  a parlon cikin girmama wa ya gaida ta sai kuma ya dan zauna har zuwa  dan wani lokacin sannan ya kalleta tare da sun kunyar da ido yace. Anty shiru ban ga Baby ba fatan dai tana lafiya?". Murmushi tayi sannan tace."Tana wonka yanzu ta shiga".

Cikin jin dadi ya mike tare da cewa." please Anty in ta fito ina jiran ta a dakina".Toh tace sannan shi kuma ya fice, dakin Mami ya biya ya mata slm sannan ya fice ya koma dakin shi konta yana jiranta.
 Ita kuwa Mami harda murna da dariyar mugunta ai ya tafi da wuri. Ita kuma tana fito parlon tazo cikin shakar kamshin da numfashi harda lumshe ido murya a kasalan ce tace."Anty kinji kamshi nan da nakeji wallahi har cikin raina nake jin dadin turaren nan". Ita dai Anty binta da ito kawai tayi, ita kuwa ganin haka yasa ta koma d'aki tana dan tura baki ita gani take sun maidata shir memmi yace. Gaban mirror ta zauna tai ta murza fatar ta da mayuka da turaruka wai duk dan taji kamshin amman a banza a haka ta shirya tsap cikin riga da zani na atampa mai taushi ta fito ras sai ramarta da ta fito tayi wani fari mai ban sha'awa.
Tana fitowa parlon Anty ta kalleta a nitse a ranta tana jin takaici cin yadda ta sauya sam ba wal wala duk tayi sanyi gashi ta dan rame. A hankali tace." kije dakin Mahmoud yana can yana jiranki". Cikin sanyi tace."Anty shine ya shigo parlon nan?"."Yes" tace tare da cewa."Kije yace sauri yake". Da fari tai tunanin bazata jeba sai kuma ta tuna ko kamshin zai kaita. Shiyasa ta fita a kunya ce ta  tafi. A hankali ta tayi sallamah a bakin kofar tasa sai kuma taji shiru, a hankali ta kuma yin sallaman  sannan ta bude labule ta shiga a hankali. Kan 3 stairs  ta hakkoshi yana konce a rigingi ne idonshi a lumshe fuskar sa ta tsurawa ido tare da shakar kamshin da ya gauraye parlon lokaci daya ta kuma lumshe ido tare da sauke ajiyar zuciya.







Shi kuma duk abin da take yana ganin ta sai murmushi yake yana dan sauke numfashi. Ganin tana tsaye dai yasa a hankali ya bude ido sannan yasa, hannu ya jawo nata a hankali ya jawota jikinshi itama kamar mayen karfe ta manne mai cikin zafin nama ya ruggume ta yana mai matseta a kirjinshi. Itama cikin bibiyar kamshi jikinshi ta manna kanta tasa hannu bibbiyu tare fa ruggume shi tana mai tura kanta cikin kirjinshi tana shakar kamshin sa. 

Shi kam Mahmoud mamaki yake sosai yada ta makaleshi take ta kara shigewa jikinshi tana mai ruggume shi  cike da kauna abin da bata taba yi mai ba.

Ita kam ta manta komai sai kamshi sa da take shaka ga jikinta da yake mata zafin zazzabi ta samu nashi jikin da sanyi sai ya zama ita da kanta take kara shige mai. Ganin tana son jin sanyin jikinshi yasa ya tallabo ta da hannu bibbiyu ya mike ya nufi cikin d'aki da ita kai tsaye kan gado ya direta. Sannan ya zare manyan kayan jikinshi ya cillasu gefe kan gado ya haura cikin rawan jiki ya jawota jikinshi,ya kifeta kan cinyar shi a hankali ya zuge zip din rigarta  zareshi sannan ya kunce zanin ya zare ya wur gasu kan carpet. Juyota yayi jikinshi suna fuskan tar juna ido ya tsura mata ita kuwa kauda kai tayi shi kam jamota yayi jikinshi sannan ya konta ya daura ta kan ruwan cikin shi ya jawo blanket ya rufesu cikin rawan jiki ya rinka shafa kirjinta ita kam sai lumshe ido tayi sannan ta kuma tura kanta cikin kirjinshi.

Ganin yadda take makaleshi yasa cikin rawan murya yace."Baby baki da lafiya ko zazzabi ke damun ki ji yadda jikin ki yayi zafi ko zamu tafi asbiti ne naga kamar sanyi kike ji".Shiru tayi tana wasa da suman kanshi sannan tasa hannun ta daya a kirjinshi tana shafa sumar dake konce a kirjin nashi.

 Fuskar ta ya zubawa ido ita kuma sai lumshe nata idon tayi, Kara jawota yayi a hankali yace."Meyasa bakya son sa brezia sai kibar kirjinki, a tsatstsaye suna sole min ido". Murya can kasa tace," kirji nane ke min ciwo in nasa shiyasa sai numfashi na yai ta dauke wa". To yace sannan ya shafa fuskar ta a hankali yace."Toh kuma meyasa Sa kikayi fushi dani kona kiraki bazaki daga ba?".

Baki ta dan tura sai kuma tai rau-rau da ido alamun zata zubda kollah tace." ba kai bane nace ka bani wannan turaren daka sa yanzu kaki, sannan  ka bani wani can mai sani tashin zuciya da mura". Shiru yayi Yana nazar tan kala manta sannan Yana nazar tan canjin da ya samu daga gareta sannan ga yanayin jikin ta da ya sauya, hannushi ya sa kan cikin ta a hankali ya shafi cikin tare da dan matse marar ta da dan karfi.





Zillo tayi da k'arfi ta kamkame shi tare da sakin dan kara ta rike hannushi tace."Waiyo Mahmoud zafi". Murmushi ya dan yi sannan ya kuma jawota a hankali cikin rada yace." wannan turaren shi na baki kawai dai bazaki ji kamshin a jikin kowa ba Baby sai a jiki na, ki yarda dani Wallahi shi na baki Matata ". Konciya ta gyara cikin jin wani irin yanayin  ta dan kalleshi, aiko sukayi ido cikin ido, cikin shauki ya kashe mata ido  daya sannan a hankali yace.

Please ki gaya min meke damun ki".A hankali tace ."Sanyi nake jikuma bana iya cin komai kuma kullum da zazzabi nake kwana"Lumshe ido yayi sannan kamar maijin bacci yace." yanzu zan miki allura maganin sanyin kina so ko?". Kai ta gyada mai cikin yin mika a kanshi, shikuwa dariya yayi dan ya gane bata gane manu farsa ba, cikin sanyi ya rokogo kanta. Ita kuwa ido ta zare cikin tsoro ganin abin da yake da niyar aikata mata ta kamkame hannun shi baki na rawa tace."a'a  Please Mahmoud  barni wallahi ban da lafiya  gashi ban gama workeba ba gashi zafi ina tsoro kar kamin komai dan Allah.

 Dariya ya danyi ganin duk ta rude sai karkarwa take bakinshi ya kai kan kirjinta ya rinka juyata, ita kuwa a hankali ta rinka mika tare da ruggume shi, Lokaci daya taji yana shirin mata abinda take tsoron, sai kawai ta sake ta rinka zubda kollah tana juya kai da murza kafafu tare da yarfa hannaye tana.

" Ayyah kayi hakuri ka barni ni ina tsoro".

Bakinshi yasa kan kannen ta cikin sanyi ya hura mata iska a kunne sannan a hankali yace."Kiyi shiru Baby insha Allah bazaki jizafin ba zan biki a hankali kinji ko ke dai ki nitsu karki sa naji miki ciwo kinji ko".Kai ta gyada mai dan ba bakin magana kam. Haka yayi ta binta a hankali da lallaba ta kuma duk da hakan da yake  Khadija akwai raki da shogoba ga tsoro sai kawai ta kama kuka tana yarfa hannu tana." Wallahi zafi nakeji ni na gaji wallahi ni bazan iya ba". Shiko ganin duk lallaba ta da yake rakinta da ragunta yasa tana mashi kuka kawai sai ya rinka murzata da kyau yadda zatayi kukan a ganin shi, ai tafi worewa ta saba dashi dan in yabita tata sai su shekara suna rayuwa a hakan. Ita kuwa ganin ya hada abin da mugunta yasa ta rinka dan bugun kirjinshi tana tureshi.






Shi dai bai kulaba sai da ya samawa kanshi gamsuwa sannan ya tabbayar ya horata, tukun ya sahirta mata jawota  jikinshi yayi sannan ya ruggume ta yana maida numfashi da lumshe ido yana mai sa mata albarka. ita ko lokaci daya wani irin zazzabi mai zafi ya rufeta a take ta fara bari tana kamkame shi murya na rawa tace. 

Amai nake ji cikina kaina zazzabi nakeji sanyi Hamma. Cikin kuzari ya tallabo bota sannan ya rufeta da jikinshi cikin rada yace." Zo kiji dumin mijin ki nima haka yamin a wancan ranar kuma ya bari zo kema zai bari".Yana rufe baki yaji ta fara wani irin yukurin harar wan kuma ba abin da ke fita sai gala baita da tayi lokaci daya ta birkice duk tayi laushi.

Dama ga yunwa ga zazzabi ga rashin karfi ga tazo ta hade da namijin duniya ya hada kab ya tono mata cutu kan. A take duk tayi lukui sai ido ba baki kam Mahmoud ya kashe duk tsiwar ta tafi. Shi kam gaba d'aya ya rud'e wonka yayi cikin sauri -sauri sannan itama ya mata  tare da maida mata kayan ta kai tsaye cikin mota ya kaita ya suka nufi asibiti kafin su insane ya kira Anty Yana ce mata.

"Anty  mufa muna hanyar Asibiti Baby ba lafiya sai amai take kisa  sulaiman ya kawoki muna .....

contact-form

Post a Comment

0 Comments